ALLAH YAYI MANA MAGANIN WADANNAN RUBABBUN MALAMAN BIDI'A MASU BATAR DA BAYIN ALLAH DR IDRIS ABDULAZEEZ DUTSEN TANSHI JAGORAN JADDADA TAUHIDI NA AFRICA ALLAH YA TSARE MANA KAI
Wllh narantse da allah baba impossible Kai makaryacine ku kuke daurewa yarannan gindi suke Kara lalacewa kuji tsoron Allah wllh kutaimaki wayannan yaran ku gaya musu gsky kafin mutuwa ta riskeku don Bakuda wata hujja agaban Allah wannan bashine son annabi Muhammad s.a.w. ba
Allah ya sawwake ya raba mu da jahilci munafunci lalaci da fasiqanci da sharrin bidia wanda jahilci ne ya jawo Yaya za mu ci gaba a matsayinmu na musulmi ya kamata mu tuba
Inna lillahi wainna ilaihi rajiun. Wannan maganar ta baba impossible na iya fitar da mutum da musulunchi. Lallai ya kamata manyan malaman darika su fiti su yaki wannan iskanchi da kafirci da sunan son Manzon Allah sallahu alai wasalam.
Maganar baba impossible ba gaskiya bace Shima Dr iddiris sai yau na tabbatar da suna da aka saka masa Dr jaki yayi daidai dashi Allah ya kyauta yakuma kare mana imanin mu
1. Yanzu ace akwai wani dutse a Kano wanda hawan sa daidai yake hawan dutsen arafa? 2. Yanzu wannan iskancin shine son Manzon Allah S.A.W?.. 3. Wannan maganar ta Baba impossible ta isa ta fitar dashi musulunci.
babu yanda zai yiwu ka sari rechen bishiya ka zaci bichiyar ce ka kache akwai yanda ya kamata masu San ɓata musulunci su fahimci chuguwa da wasu ababe a cikin sa ba zasu Nasara ba
Buro uba day gareka malam bakasa doko wani kuskure da dan izzala keyiba kuna so baku so saudiya ma da addakaba ana molidi se kayi bayani gobe kiyama akan wannan vidéo uban waye yatchemaka wajan molidi akayi wannan vidéo mahaukaci