Тёмный

Bosho tv(Ka ji Zancen inda yake)G/Gwagware 

Bosho Tv
Подписаться 95 тыс.
Просмотров 6 тыс.
50% 1

Please SUBSCRIBE to Bosho Tv Official RU-vid Channel
Subscribe ✔ | Share ✔ | Comment ✔ | Like ✔
/ @boshotv8572
--
#BoshoTv #Bosho #MentaMusic

Опубликовано:

 

21 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 15   
@johnmadu8225
@johnmadu8225 Месяц назад
Kai, Bosho kai sai cin nama kake ta yi kana wai ka kashe mutane sun fi dari. Ni dai na san kawai santin nama ne kawai...
@KabirouChapiou
@KabirouChapiou Месяц назад
Fatan alkairi zuwa ga jamaâ bosho tv yau bosho bai zagi da ile ba anrabbu lafiya muji dadin haka
@ibrahimbmaitama7643
@ibrahimbmaitama7643 Месяц назад
Wai ba wai ba.... taho da gudu bosho baban chilakowa, taho da gudu kaura ja'ile... ni amanar bosho idan na koma yakasai.... ahuche haka maigida bosho
@BashirsawaniBashirsawani
@BashirsawaniBashirsawani Месяц назад
Gaskiya naman karanna akwai daddi kaga bosho haryanta sandar shi maitsami ina kasamu naman karanna
@hakimi4446
@hakimi4446 Месяц назад
Gaskiya ne Nima inason na tambayi bitsami wanna badai Karan Emos akayi tsirensa ba
@johnmadu8225
@johnmadu8225 Месяц назад
Amma kuma Bosho kasan dai tura ka suke yi? Kana tagiya, Da'ile da Bitsami kunna ka suke yi.. to kasan yadda zaka yi zama da su....
@barham.227
@barham.227 Месяц назад
kai jama a ashe dama yunwace kedamun oga bosho 😅
@BashirsawaniBashirsawani
@BashirsawaniBashirsawani Месяц назад
Fatan allakairi agariku oga bosho da ili bosho borin kunya yakiyi kawai yanwa yakiji 😂😂😂
@InoussaMaazou
@InoussaMaazou Месяц назад
Yau dawa tai nama 😂😂
@ahmedtukur6596
@ahmedtukur6596 Месяц назад
😂 dama yunwa Ya fito dakai kenan
@ibrahimbmaitama7643
@ibrahimbmaitama7643 Месяц назад
... aduniya ni banga mai karyar bo..... ba.... da kun kyaleshima ba inda zaije tunda yaga nama da bredi
@DanmamakuwanakaAlgéria
@DanmamakuwanakaAlgéria Месяц назад
Hhhhh kayi hankuri kaura basusan kuwayibani kauran mata😂😂😂😂
@kyankaitv4794
@kyankaitv4794 Месяц назад
Kar ka hakura ka tafi zamfara
@BashirsawaniBashirsawani
@BashirsawaniBashirsawani Месяц назад
So bosho andaiji kunya dama yinwaci kidamunshi da ili da maitsami da daga baya baya kunsan maganin mutomin
@hakimi4446
@hakimi4446 Месяц назад
😂😂😂 Ashe muguwar ce ta damu boaho yasa yake bambami. Mungane cewa hajiya ladi tadena bashi bashin tuwo 😂😂
Далее
Bosho tv (Gidan Gwagware 25) Mutuwa
18:41
Просмотров 122 тыс.
HANNAFI RABBILU MUSA IBRO
27:32
Просмотров 37 тыс.
Bosho tv (Bosho Mijin Hajiya pt2)
14:17
Просмотров 3,1 тыс.
Bosho tv (Gasa)
5:50
Просмотров 47 тыс.
Bosho tv (Gidan Gwagware) Gaisuwar Mutuwa
10:18
Просмотров 1,6 тыс.
ZANCEN KASA 🇳🇪LABOU SANNI NOH🇳🇪
10:34
Просмотров 1,8 тыс.
DAN AUTA SHALELAN BABA musha dariya
15:35
Просмотров 39 тыс.
Bosho tv (Gidan Gwagware) Za a Bada Kuda
12:17
Просмотров 2 тыс.