Just finished watching this great movie called darasi. From all indication we're going to learn a lot lessons from this movie. Kudos to the director.❤❤❤❤❤ Tanimu akawu never disappoint😢
Watching from uk Abubakar s Shehu Sadeeq shanawa And the rest of the crew, may allahu subhanahu wata ala takes you to the level you never expect of having your self 🙌🏻
Yanda kasar nigeria take kasar musulmi wanda sunfi yawa akan kafirai amma makarantar bautar kasar ba za a iya a musuluntar da ita mata su daina wanan shigar gaskiya nidai wanan shigar bata yi ba a matsayin mu na musulmi wandon ma damame wanda shida wada take tsirara duk daya domin komai ana gani tarbiyar musulmi sai kara gurbacewa take😢😢😢abin kunya a ce yau mu musulmi darajar mu ta dawo kasa muna koyi da wanda dama asalin su ganye suke daurawa dan sun saka wando ai a wajan su sutura ne Allah ya shirya al ummar musulmi😢😢😢abin da ciwo wallahi
To ai dole ze jira idan a kayi mutuwa ze tambaya budurwace idan yasan budurwa ce ze bisu zuwa maqabarta domin idan ya dawo yasan wani kabari aka binne ta
There are a series of mistakes in the movie, 'gaskiya' and there is a need to improve it. For instance, the character played by 'Thinking maigashi' is totally needless. Nothing of such nature happens in the NYSC camp. Nysc camp is full of respect, dignity, and maturity.