Тёмный

Daren Yau Sheikh Bin Uthman Yayi Karatu Me Ratsa Zuciya 

Arewarmu Tv
Подписаться 432 тыс.
Просмотров 33 тыс.
50% 1

To enjoy more of our services join our Telegram Channel by clicking on the link below
t.me/arewarmutv
Muna muku marhabun da zuwa wannan channel namu me albarka, wanda yayi fice wajen kawo muku abubuwan masu amfani wanda ke fadakarwa, ilimantarwa game da nishadantawar.
Haka zalika a madadin kwamatin gudanarwa na wannan tasha me albarka muna muku godiya da kasancewa tare damu a koda yaushe.
Sannan a karshe dan Allah kada ku manta kuyi Subscribe na Arewarmu TV channel domin ci gaba da kallon videos namu masu matukar muhimmaci a rayuwar yau da kullum ta hanyar danna link dake kasa.
/ arewarmutv
Please Subscribe to Arewarmu TV channel:
/ @arewarmutv
Zaku iya ziyartar shafikan mu na sada zumunta da kuma website namu me suna arewarmu.ng
Domin samun labaran duniya da dumi-dumin su, kiwon lafiya, wakokin hausa, labaran kannywood, da sauransu.
Ku biyomu a shakufanmu na sada zumunta:
Facebook: / arewarmutv
Twitter: / arewarmutv
Instagram: / arewarmu_tv
Telegram:
t.me/arewarmutv
Email:
arewarmuconcepts@gmail.com
Mungode da ziyartar wannan channel
Please don't forget to Subscribe to Arewarmu TV channel:
/ @arewarmutv
--
#ArewarmuTV #Arewarmu #Hausa #Arewa #Tafsir
#ArewarmuConcepts #HausaMusic #HausaFilms #NigerianMusic #Pantami #BelloYabo #Binusman #AbdallahGadonKaya #HausaEntertainment #MentaMusic #ArewarmuAyau #babaBuhari #MalamanSunnah #Ahlussunah #KabiruGombe #Pantami #Kannywood #Bardensunnah #HausaComedy #Wa'azi #KannywoodSeriesTV #Kannywoodseries

Опубликовано:

 

21 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 23   
@shuaibuibrahim5938
@shuaibuibrahim5938 Год назад
Allah ya karawa malam Lafiya da Nisan kwana kunji magana ta gaskiya
@usmanAbdullahi-qt8rf
@usmanAbdullahi-qt8rf 2 месяца назад
Masha Allah, Allah ya saka da alkairi. Duk dacewa muna cikin wani hali ayan'zu sakamakon tsadar rayuwa ayan'zu, Amma wallahi nasan cewa malamai sunyi Muslim tiket da kyakkyawan zuciya, kuma nayi imani da cewa Allah zai'kaho muna mafuta
@AdamuMuhammad-f3n
@AdamuMuhammad-f3n 6 месяцев назад
Mashaallah ❤❤❤
@ibrahimousmane9876
@ibrahimousmane9876 Год назад
MASHA ALLAH ALLAH YA BA WA MUSULINCI DA MUSULMAI NASSARA YA BA WA MALAM LADAA ALLAH YA KAWO ZAMAN LAFIYA A NIGERIA 🇳🇬 AMIN
@abdurahmanabubakar3882
@abdurahmanabubakar3882 Год назад
Slm barka da ranan jumma'a From Adamawa Don Allah Ina zansamu littatafanda professor ojobi bayan y musulunta Kuma me sunan littafin daya rubuta hujjoji guda 40 Wanda yake nuna dukkanin Annabawa musulmaine please 🙏🙏 Don Allah
@hamdigardening
@hamdigardening Год назад
Maa sha Allah, jazakumullahu khairan, sheikh bin othman, Allah ya kara maka ilmin mai albarka
@yusufmuhammad7686
@yusufmuhammad7686 Год назад
Alhamdulillah Allah ya saka da alkhari. Kuma Allah ka bamu shugabanni na gari A qasar mu najeriya.
@bashirabdou9389
@bashirabdou9389 Год назад
masha Allah
@bello-001
@bello-001 Год назад
Masha Allah Allah ubangiji ya karawa malam sani ya bamu shuwaganni nagari
@HarunaMukhtar-nl5tj
@HarunaMukhtar-nl5tj Год назад
Masha Allah Allah yasakawa malan da Alkhairi yabiya bukata
@UmarAbubakar-xc8oq
@UmarAbubakar-xc8oq Год назад
Allah ya karawa Malam ilimi da basira Plus lafiya da nisan kwana Amin.
@rahamatamisu7530
@rahamatamisu7530 Год назад
Allah ya saka wa mallam da alkhairi.
@ndagiabubakar
@ndagiabubakar Год назад
Masha allahu Allah yabiya
@sanilawanshuaibu-yu9on
@sanilawanshuaibu-yu9on Год назад
Allah ya saka da alkhairi mlm
@AbouAnwaar
@AbouAnwaar Год назад
Masha Allah
@balamikotaura7214
@balamikotaura7214 Год назад
Masha Allah jazakallahu kairan
@bello-001
@bello-001 Месяц назад
Ni dae a dae dae wannan wurin ne kuka chuce ni 😢
@tauhiditv2850
@tauhiditv2850 Год назад
Masha allha ❤
@hamisuzangohamisuzango5448
@hamisuzangohamisuzango5448 Год назад
MAsha Allah
@yahayagoumbi8340
@yahayagoumbi8340 Год назад
To kin ta'assubanci kunji ashe dey karamar da matsakaici yar zuciya ta daku,masu kallon malamai ko masu kallon yawan al'umma ko anjima anayin abin
@sabobuhari738
@sabobuhari738 Год назад
@@yahayagoumbi8340 wannan magana dai dai ne sai dai wasu musulmai basu da wayewar gane halin da muke chiki a wannan karni
@yahayagoumbi8340
@yahayagoumbi8340 Год назад
@@sabobuhari738 Matsalar ku kin Nigeria,Allah yayi muku gata na malamai da suke da ilimin boko,da ilimin zamantakewar al'umman duniya,da hangen nesa,da ilimin addini,kamar Albani Zaria,Jafar Mahmoud,Bin Usman,...da sauran su,amma saboda ta'assubanci kunkasa ganewa,amma yanada kiyau kusan wani abu,kune har yanzu baku cire aqidar ta'assubanci a rayuwarku ba,mu a wajen Nigeria,kada wani dan Nigeria yai tunanin cewa zai iya bata wa'annan Maluma a idon mu,face mu dauke shi maras alkibla,abin mai sauki ne,ba mu ce babu wa'ansu maluma ba a wani gefe,amma mudai wa'anda muke ganin,magangannunsu suna tabbata bayen mutuwarsu,su ne,in akwai wa'ansu a sawo su mu gani,sai mu kara su cikin lissafi,kuma ba muce basuda kurakurai ba,sunada kuma sunada alhairen da sunfi kurakurai,dan haka kada wani yace zai bata su a ko wane hali,dan a duniyar Hausa,mutun bai isa ya bata Albani ko Ja'afar ba,kuma ga hili ga hanya,
Далее
HA-HA-HA 👊  #countryball
00:15
Просмотров 1,9 млн
Крутой фокус + секрет! #shorts
00:10
JAWAHIRUL MA'ANI A MAHANGAR SHARI'A 44 || sarki Zaki
35:41
Amana (Trust in Islam) - Sheikh Bn Uthman
1:25:33
Просмотров 7 тыс.
Sheikh Muhammad Bin Usman Muhadara
59:06
Просмотров 13 тыс.
HA-HA-HA 👊  #countryball
00:15
Просмотров 1,9 млн