ALLAH yayi maka albarka, ina jindadin wannan wakar Mallam Rarara, A'isha sunan Mahaifiyata ne, sunan Ma rikiyata ne, sunan Sirikata ne, sunan 'Ya-ta ne, uwa uba kuma sunan Matar fiyayyen halitta Annabi Muhammad SAW ne. ALLAH ya jikan wadanda suka rigamu gidan gaskiya daga cikinsu, ya kuma karawa wadanda suke a raye lafiya da nisan kwana masu amfani, amin 🙏🙏🙏
Masha Allah mai gida na kahutu wlh sakon AISHA ya iso kuma tati dadi yadda ya kamata wlh nikma bukana kawai ka aureta Dan wlh ita baxata iya komaiba sai dakai kuma cewata yi baxa daina kukaba sai ka aureta dan wlh itama sonata take haka zalika komai naka dabana yake kuma insha Allah dakai xata samu yan biyu da yadda ya rahamanu kawai aureta ne kawai xai Santa natsuwa da farin cikin a xuciyata plx Dan girman Allah ka daure ka aureta koh xan samun salama a raina dakai ne nake burin humaira ta samu yan biyu xan so info tazama ta biyu a gidan ka
I completely believed that kowanne mutum da baiwar da Allah yayi masa, ta bangaren waka a sallama maka, don Allah kar ka kara yin wani bayani makamancin wanda kayi a kwanakin baya akan harkar siyasa