Hasbunallah wa'ni'imal wakil. Yaushe ne 'yan Nigeria za su yi hankali su fahimci yanda ake wasa da kwakwalwarsu (outsmarting). A yayin da ake fama da matsin rayuwa nan da can, kwatsam sai aka bijiro da sabuwar waka, kuma tabbas!! an kau da hankalin Al'umma daga mummunan mawuyacin halin da mu ke ciki zuwa wata wakar banza. Wata shari'a sai a lahira
Muslim a kabala costain kaduna naga chanjin da kama fatima allah yasa hayan arzikin ta kenan. amma inaso kayi magana ga shugaba kasa adubi halin da dan nanjeriya yake ciki yanzu muna godiya kahutu Rarara😷😷😷