Masha'Allah Masha'Allah Masha'Allah 💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓 💓💓 Allahu'Akkubar Allahu'Akkubar Allahu'Akkubar 💪💪💪💪💪💪💪💪💪 Allahamdulillah malam Allah yasaka maka da Alkhairi Allah yajikan magabatanmu ameen summa ameen 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ sannan malam ina da tambaya!nidai nakasance mazauniyar turai kuma ina matukar son islamiya babban burina aduniya shine allah yanuna min ranar daza'ace nayi saukar Alqura'an megirma to amma naje masallatai dayawa anan Berlin Germany dakuma birnin Rome sbd koyon Qu'ra'ani da hadisi amma abin sai hamdala.Dan Allah dan Annabi ina merokan ku ku manyan malaman mu na sunnah idan akwai hanyar da irin mu masu zaman waje zamu ringa koyon Qu'ra'ani da hadisi dama duk wasu littattafan addinin musulinci dan Allah kutaimakamana nagode Zainab Ibrahim Muhammed Berlin Germany 💓💞💓💞💓💞💓💞