Тёмный

EP_30 | TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS) | KASHI NA 2 

ADPlusHausa | Podcast
Подписаться 6 тыс.
Просмотров 8 тыс.
50% 1

"Abin da nayi a Noma, Na samu Kuɗi"
Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya mu don jin tattaunawarmu tare da bakon namu, DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS).
Don neman shawara akan Noma da Kiwo sai ku kira wannan lambar:- +234 703 531 7252.
#hausa #podcast #noma #kiwo
-------------
Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.
Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a:
hausaadp@gmail.com

Опубликовано:

 

23 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 77   
@UmarUsman-x9l
@UmarUsman-x9l 2 месяца назад
Mashaaa allah baarakallah pyk
@sadiyaishaq-v3k
@sadiyaishaq-v3k 23 дня назад
Masha. Allah
@AbubakarMusa-u5f
@AbubakarMusa-u5f Месяц назад
Masha Allah muna godiya malam❤❤❤
@MuhammaduYau-o4t
@MuhammaduYau-o4t 7 месяцев назад
Gaskiya Munji dadi wannan tattaunawa duka, wato ta farko da biyun , Muna Godiya ALLAH SWT ya saka da Alkhairi .
@ahmadmukhtarq872
@ahmadmukhtarq872 7 месяцев назад
Masha'Allah! JazakumulLahu khairan Allah bawa al'umma ikon an fana da sharwari. [Mosques as social & community development centers 🙌]
@UsmanAbdulaziz-pb5gg
@UsmanAbdulaziz-pb5gg 4 месяца назад
❤❤❤❤
@nourimalam126
@nourimalam126 7 месяцев назад
ماشاء الله جزاكم الله خيرا
@salehbukarusman3252
@salehbukarusman3252 7 месяцев назад
ما شاء الله جزاكم الله خيرا يا شك
@jegason
@jegason 7 месяцев назад
Masha Allahu barakallah wanga program 😊kafarmu kafarsa Fatan mudai in Sha Allahu muci amfani
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 7 месяцев назад
I can watch it, even gain more time on ita, like 10 hours
@rabiarabia2596
@rabiarabia2596 7 месяцев назад
Masha Allah Allah yasa albarka acikin rayuwar ka mlm muna godiya sosai dawana bayanin jazakallahu bikhr jaz
@amanmedia_007
@amanmedia_007 7 месяцев назад
Jazãkumul-Lahu Bi Khayr
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y 7 месяцев назад
Maulana Dr. sheikh Abdul.mudallib allah ya bada lada
@faizayahuza
@faizayahuza 7 месяцев назад
Alhamdulillah. Ma Sha Allah. Allah ya saka da Alkhairi. Bi'iznillah in the next 5yrs, I will come here and write a positive results. In Sha Allahu
@zakariyausalihu98
@zakariyausalihu98 7 месяцев назад
Allah yasaka masa da Alkairi Allah ya yawaita mana irinsu masu kishin addini da Al,adun mu Amin ya Allah
@islamicsunnahdaawah9598
@islamicsunnahdaawah9598 5 месяцев назад
Gaskiya Alhamdulillah ŵannan tattaunawa tayi amma ina bukatar number malam
@ADPlusHausaPOD
@ADPlusHausaPOD Месяц назад
+2347035317252
@ChamsiyaAboubacar-e3v
@ChamsiyaAboubacar-e3v 2 дня назад
​@@ADPlusHausaPODSalam Alekum, wanan lambar tana WhatsApp ne ?
@UmmuAbdallah-d4i
@UmmuAbdallah-d4i 7 месяцев назад
Allah yasaka da alkhairi munji dadin wannan tattaunawar Allah yabamu ikon amfana da abinda muka saurara
@bismahealthcare
@bismahealthcare 7 месяцев назад
Jazakumullahu khaira Adamawa State Yola
@sultaninitiativefoundation
@sultaninitiativefoundation 7 месяцев назад
Masha Allah
@abubakarsadik944
@abubakarsadik944 7 месяцев назад
Masha allah
@UmarUsman-x9l
@UmarUsman-x9l 2 месяца назад
Ance za'a saka mana numbar wayar malam,don mu samu damar yin tambayoyi
@sanimusa227
@sanimusa227 Месяц назад
+234 703 531 7252.
@ADPlusHausaPOD
@ADPlusHausaPOD Месяц назад
+2347035317252
@MaryamMukhtar-ft3wq
@MaryamMukhtar-ft3wq 7 месяцев назад
Jazakumullahu khairan mungode kwarai da gaske
@elhmoussaabdoulrazak7645
@elhmoussaabdoulrazak7645 7 месяцев назад
Matuka na anfana sosai gaskiya kuma na dauwani darasu ga maln allah da alkairi
@أبوبكرأبوبكر-ش8ن
@أبوبكرأبوبكر-ش8ن 7 месяцев назад
جزاكم الله خيرا..
@rabiarabia2596
@rabiarabia2596 7 месяцев назад
Jazakallahu bikhr jaz
@mustaphamustapha7750
@mustaphamustapha7750 7 месяцев назад
Mun ilimantu, mun amfana, Sheikh ya zaburar damu, zamu sa himma in shaa Allah. Allah ya sakawa Sheikh Alkhairi, Allah ya bamu sa'a.
@AbdulmujibAmeer
@AbdulmujibAmeer 7 месяцев назад
mun gode sosai da wannan shiri tare da malam allah y karawa malam lpy da Nisan kwana🥰 Sai dai am manta ba tambayi mana malm da nawa malam ya fara harka ta noma ba🙏
@rabiarabia2596
@rabiarabia2596 7 месяцев назад
Wallahi mlm mutanene baa amana wallahi kone nabada kudi amma wallahi haryau inabin wasu kudin
@jegason
@jegason 7 месяцев назад
Masha Allah Gskiya Wanda Bai sauraraba ankwareshi 😢#rumfarafrica #podcast Allah ykara muku jagora Andan samu inda sauti yakatse
@sulaimanibrahim2084
@sulaimanibrahim2084 7 месяцев назад
Ni Wallahi Babban Abunda Yake Burgeni Da Malam Idan Ka Kira Number sa Ko second Daya Ba'ayi Saiya Dauka Ubangiji Allah Yacigabada Daukakashi
@umaribrahimsulaiman5583
@umaribrahimsulaiman5583 4 месяца назад
Slm Dan Allah ka Taimakamin da Number wayar Mal
@umaribrahimsulaiman5583
@umaribrahimsulaiman5583 2 месяца назад
Slm Dan Allah kabani Number wayar Dr Abdulmudalib Gusau
@ADPlusHausaPOD
@ADPlusHausaPOD Месяц назад
+2347035317252
@usmanabdullahi277
@usmanabdullahi277 7 месяцев назад
A instagram na fara kallon short video na shirin da kukayi last week, kasantuwar amfanar da na ga zanyi hakan ya ja nazo wannan youtube channel din na kalli shiri na farko, ban gama kallon sa ba kuma na ga kunyi posting wannan kashi na biyun. MAlam yayi maganganu masu amfani da yawa. Allah ya kara masa basira, kuma Allah ya bamu manyan alerlert😃
@InoussaSouleymane-f9b
@InoussaSouleymane-f9b 7 месяцев назад
Akaramakallahu banga lambar ba
@stalent890
@stalent890 7 месяцев назад
Masha Allah JazaakAllahu khaira🙏 ya sheikh Gaskiya ne alalert ake magana 🤣😅😊
@ibrahimaboukar9977
@ibrahimaboukar9977 7 месяцев назад
Muna godiya Syd
@IbrahimAbubakar-sp4sj
@IbrahimAbubakar-sp4sj 7 месяцев назад
Masha allahu
@nanaaichatoumahamaneabouba9152
@nanaaichatoumahamaneabouba9152 7 месяцев назад
Allah ya cika maka gurinka malam
@ali_so7821
@ali_so7821 7 месяцев назад
ما شاء الله 👍
@infoalfred
@infoalfred 2 месяца назад
Nice videos open to ideas?
@nanaaichatoumahamaneabouba9152
@nanaaichatoumahamaneabouba9152 7 месяцев назад
Allah saka muku da alheri
@adamumagajidawaki8374
@adamumagajidawaki8374 7 месяцев назад
Masha Allah, jazaakumullah. Amma gsky bamu ga number na DR. ba.
@sanimusa227
@sanimusa227 Месяц назад
+234 703 531 7252.
@abbahnuhu6091
@abbahnuhu6091 7 месяцев назад
Dan Allah a Ina akasa number malam nayita dubawa bangani baa
@sanimusa227
@sanimusa227 Месяц назад
+234 703 531 7252.
@أبوبكرأبوبكر-ش8ن
@أبوبكرأبوبكر-ش8ن 7 месяцев назад
نرجو منكم... استضافة شيخ كبير قمبي
@zainabmuhammadbello661
@zainabmuhammadbello661 6 месяцев назад
@hussainitv9706
@hussainitv9706 7 месяцев назад
Masha Allah Allah yakarama rayuwa albarka Dr Kuma muna jiran Number
@ADPlusHausaPOD
@ADPlusHausaPOD 7 месяцев назад
An aje lambar, muna godiya sosai
@umaribrahimsulaiman5583
@umaribrahimsulaiman5583 4 месяца назад
Dan Allah kasake bamu Number Dr naduba Sosai banganta ba
@Ayubaharande
@Ayubaharande 6 месяцев назад
Assalam, pls abamu numban malam
@ADPlusHausaPOD
@ADPlusHausaPOD Месяц назад
+2347035317252
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 7 месяцев назад
Na dauka ba cigaban, but ya kyautu ku ringa sanarwa, Kamar a wancan shirin daya gabata, ku fadawa Audiences, akwai cigaba a next episode, sabida su zama cikin shiri
@UmmuAbdallah-d4i
@UmmuAbdallah-d4i 7 месяцев назад
Sun fada ai
@abbamahmoud7631
@abbamahmoud7631 7 месяцев назад
Dan Allah Ina Tambayar Wanne Course Malam Yayi A KUST Wudil A Degree Na Farko Saboda Ina So In Sa Shi Jamb Dan Allah A Taimaka Mun Gode Sosai. Rumfar Africa Allah Ya Qara Basira Da Kuma Amfanar Da Mu Sosai. Malam Magawata Muna Godiya Sosai Allah Ya Biya Ka.
@iymaikaita
@iymaikaita 2 месяца назад
Agricultural Science with specialization in soil science
@ADPlusHausaPOD
@ADPlusHausaPOD Месяц назад
Amin amin muna godiya sosai
@sabiualidumbulwa9016
@sabiualidumbulwa9016 7 месяцев назад
Ma Sha Allah Dr. Shk Allah yasaka da mapi alkairin sakayya Plz Dr. Bamuga Number wayar ba
@sanimusa227
@sanimusa227 Месяц назад
+234 703 531 7252.
@ibrahimyusuf-l4u
@ibrahimyusuf-l4u 7 месяцев назад
mashaAllah! Shaikh Allah ya saka da alkhairi ya Kara basira. Dan Allah inada tambaya ko wurin malam koma duk wanda yasan ansar. Tambayar itace Ina iya hada takin kashin kaji da fertilizer? Idan ansar itace eh! To dawanne yakamata in hada NPK ko Urea?
@nanaaichatoumahamaneabouba9152
@nanaaichatoumahamaneabouba9152 7 месяцев назад
Afwan banga lambar ba
@sanimusa227
@sanimusa227 Месяц назад
+234 703 531 7252.
@umaribrahimsulaiman5583
@umaribrahimsulaiman5583 4 месяца назад
Slm Dan Allah a Taimakamin Da Number wayar Dr Gusau Naduba banga Number a Comment ba
@ADPlusHausaPOD
@ADPlusHausaPOD Месяц назад
+2347035317252
@kachallahmodu2813
@kachallahmodu2813 5 месяцев назад
Assalamu alaikum bakusaka nomban mallam ba fah Dan Allah ataimaka mana da number
@ADPlusHausaPOD
@ADPlusHausaPOD Месяц назад
+2347035317252
@stalent890
@stalent890 7 месяцев назад
Assalamuallaikum pls number din doctor pls 🙏 kamar yanda kayi alkawali ya sheikh.
@sanimusa227
@sanimusa227 Месяц назад
+234 703 531 7252.
@yandototv
@yandototv 7 месяцев назад
Assalamu Alaikum Ba mu ga number ta malam ba
@sanimusa227
@sanimusa227 Месяц назад
+234 703 531 7252.
@HajaraBadamasi-z8l
@HajaraBadamasi-z8l 7 месяцев назад
Masha Allah
@ibrahimaboukar9977
@ibrahimaboukar9977 7 месяцев назад
Muna godiya Syd
Далее
FASSARAR MAFARKIN KYAKKYAWAR MACE
9:54
Просмотров 42 тыс.
Истории с сестрой (Сборник)
38:16
Avaz Oxun - Turqi sovuq kal
14:50
Просмотров 262 тыс.
٤ يوليو، ٢٠٢٤
2:26
Просмотров 923
Me speaking Bambara , Swahili and  Hausa
2:21
NADIR ALI PODCAST FEATURING DR ZAKIR NAIK !!
1:41:28
Просмотров 4,5 млн
NAMAN AKUYA YAFI KOWANE INGANCI
23:48
Просмотров 4,9 тыс.