Da fadar bege da Umaru Musa Yar'adua lokacin da suka rasu bamuyi wayan sanin suwaye ba ynz damuka girma sainaji dama ina nan zamaninsu🥺2010 rasuwar Yar'adua lokacin danayi wayau sanin meye president lokacin harya rasu shi Kuma fadar bege lokacin da nayi wayau nakejin begensa she waima yarasu lokacin🥺mutanen kirki yawancinsu duk sun tafi kafin mu girma saidai labarinsu muke Ji🥺💔
Innalillahi wa innailaiirajiun, kullunafsun zaikatun mainly Allah ya ji kan radar bege Allah ya bamu guzurin Tarar dasu. Allah ya gafarta mana baki daya.