Gaskiya sometimes ya kamata idan ku ka ba mutum zabi acikin wasu mutane masu mahimmanci a rayuwar shi kuka ce ya zabi daya idan ku kaga yaki zabar kowa ma'ana yace dukkan su Yakamata ku dinga hakura mai makon yin tilasta mutum bcoz yana iya shafar zumuncin da yake tsakanin su idan ya zabi daya bai zabi daya ba.