Тёмный

Fashin Bakin (29-9-24): Sakin Seaman Abbas da Tafiyar Matasa da Hare-haren Israila 

AUDU BULAMA BUKARTI
Подписаться 23 тыс.
Просмотров 8 тыс.
50% 1

Fashin Bakin (29-9-24): Sakin Seaman Abbas da Tafiyar Matasa da Hare-haren Israila

Опубликовано:

 

4 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 42   
@abdullahihamza1163
@abdullahihamza1163 4 дня назад
Muna goyon bayan tafiyar matasa ɗari bisa ɗari, 💯%, kuma In Sha Allah zamu yi Nasara.
@KhadijaHamza-cm1kh
@KhadijaHamza-cm1kh 4 дня назад
Masha Allah alhamdulilah nagode sosai Allah ya teymaka
@yahanasubayero312
@yahanasubayero312 День назад
Ina muku fatan alheri ina jin dadin fashin baki Allah yataimaka
@Muslimah18
@Muslimah18 4 дня назад
Allah ya muku albarka for talking about the issues of Seaman Abbas and Israel💔.aameen We live in a very evil world. Allah ya raba mu da sharrin ma sharrata, amin.
@basirunasiru3838
@basirunasiru3838 5 дней назад
Allah ya saka da alkairi
@MustaphaIsa-u6r
@MustaphaIsa-u6r 3 дня назад
Ameen Allah ya baku nasara
@muhammadkolomagaru4359
@muhammadkolomagaru4359 4 дня назад
Dan ko ni inason zuwa soja but yanda akayi ma Abbas gidan soja ya fita a raina
@asiyachikaji2119
@asiyachikaji2119 5 дней назад
Allah yashiga lamarin ku
@AbbaMuhammad-i9f
@AbbaMuhammad-i9f 4 дня назад
Allah ya temaka
@abdullahaliyu7528
@abdullahaliyu7528 4 дня назад
Nice one
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y 5 дней назад
Tosu kananan sojojin mahaukatan ina ne da bazasuyi juyin mulki ba tunda bindugogi suna hannun su
@KhadijaHamza-cm1kh
@KhadijaHamza-cm1kh 4 дня назад
Abarwa lashira shisabin kasata najeriya sey anjecan wallahi
@mubarakmuhammad
@mubarakmuhammad 4 дня назад
Allah ya kara lafiya ❤
@ZaharadiniMusa-ku8fp
@ZaharadiniMusa-ku8fp 5 дней назад
Wlh inajin dadin fashion bakinku saboda kuna bada shawarma mai kyau shiyasa tafiyarnan da kukadauko jama,a sudakansu zasu tallata tafiyarnan
@shehusani7241
@shehusani7241 4 дня назад
Malan jafar ba ritaya bane kora akace kaga da babbanchi
@saniabdullahimohammed2666
@saniabdullahimohammed2666 4 дня назад
Daga Nan Potiskum a jihar Yobe nake sauraron fashion baqi. Kuma Ina fatan Allah ya zaka muku da alkhayri. Amma Mal. Bulama Ina ganin biyewa wani mutum Wanda a mahangan ku be fahimci dukkan dokokin gidan soja ba
@asiyachikaji2119
@asiyachikaji2119 5 дней назад
Wlhi kune idon mu
@muhdsulaiman849
@muhdsulaiman849 5 дней назад
Malam Bulama Allah ya Saka muku da alheri.
@ZakiruGarba
@ZakiruGarba 5 дней назад
Ameen
@ZakiruGarba
@ZakiruGarba 5 дней назад
Kai Alhamdu lillah ko da zanje sojama wallahi na pasa koma ina kiran madasa masu zuwa aikin soja suyi hattara ballema masu zuwa da karatunsu bai wushe secondary
@mondaybobby-e1u
@mondaybobby-e1u 4 дня назад
Ai duk muna fukaine idan dai jifa ta wuce kansu ta fada akan kowaye ma
@Ahmad_h_Shika
@Ahmad_h_Shika 2 дня назад
Jafar jafar wawane solo sakarai muna fiki
@mondaybobby-e1u
@mondaybobby-e1u 5 дней назад
Gaskiya naji dadin labarin nan akan Sojoji, da ina tunanin aikin soja amman gskya yanzu na fasa
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 4 дня назад
😭😭😭😭😭
@NasirHalilou
@NasirHalilou 4 дня назад
Bulama dan Allah kutaemakawa bawan Allann
@HassanYahaiya-g8v
@HassanYahaiya-g8v 4 дня назад
Arewa redio
@shamsudansoja5603
@shamsudansoja5603 3 дня назад
To Malam Bukarti kunji fa Tunubu Kuma ya fara neman hanyar yaudarar matsa kamar YADDA suka Saba , wai zasuyi Taron matasa na wata 1
@hassanesoumana490
@hassanesoumana490 4 дня назад
Tambaya ga jam iyar matasa za a samu mulki a duniya ba ayii gugurmaya ba a Sénégal fa kun a za arha akamu mulki aa zanga zanga kache kache ko shi shugaban ma a prison yayi takara harda premier ministre ma da gugurmaye talakawa sasu kama muku amma social média ba zai samu mulki Afrique ta kudu shima kache kache kune kune haka aka samu mulki
@auntyrahmaaunty
@auntyrahmaaunty 5 дней назад
Assalamu Alaikum ina muku fatan alkhairi inada yara maza guda biyu kuma dukkansu suna sha'awar aikin soja Amma gaskiya zuciyata ta karaya akan abinda nakeji akan aikin soja samman akan sallah dan Allah kubani shawara kuma harmunje munyi applying 😢😢😢
@RukayyaAwf
@RukayyaAwf 4 дня назад
Idan Allah ya ƙaddara sune masu kawo sauyi kuma kika hana su fa? Kita musu addu'a babu me iya cutar dasu indai suna tare da adduoin ki, Uwa fa ba wasa ba.
@AbubakarAminu-du7jl
@AbubakarAminu-du7jl 2 дня назад
Ni mesauraron Kane tinda akafara a Dala fm harkasamu tahowa London Karin karatu inai maka fatan alkhairy
@YarwalaHanarou
@YarwalaHanarou 5 дней назад
@ali_so7821
@ali_so7821 5 дней назад
👍
@IbrahimmIsah-m6t
@IbrahimmIsah-m6t 5 дней назад
Allah yakara lafiya
@hassanagarba5829
@hassanagarba5829 5 дней назад
Aslm mallam Bulama muna godia amma gsky mukam bama tafiyar matasa, kuma inaga bata lkc ne kawai tafiyar matasa.
@aliyuabubakar2647
@aliyuabubakar2647 5 дней назад
Wllh de
@abdullahihamza1163
@abdullahihamza1163 4 дня назад
Mu kuma muna goyon bayan tafiyar matasa ɗari bisa ɗari, 💯%, kuma In Sha Allah zamu yi Nasara.
@MustaphaIsa-u6r
@MustaphaIsa-u6r 4 дня назад
Kawaii kayi shiru tunda bakayi. Amma me na cewa bata lkc. Ne
@tahirmuhammadsoba
@tahirmuhammadsoba 3 дня назад
Mu muna cikin tafiyar matasa 100%
@AbubakarAminu-du7jl
@AbubakarAminu-du7jl 2 дня назад
Hm Barr. Bulama idan kace zaka binkita al,amarin am forces and police zakaga abu kunya ne ga kasarmu wlh... Ni ma aikacine ina aiki wani waje a Nigeria amma tinda naje banyi sallahr jumaa ba sbd dalilai biyu 1. bana kusa da masallachi 3.5km daga inda nake bansan ko ina awajenba kuma amma in zanje a kafa 1hr 2. Dokar leaving beat sbd yanada nisa bazan iya skipping naje nadawo a 15mn ko 20mn ba wajen mubiyune daya yatafi aiki ni ina nan azaune da dukiyoyi awajen idan natafi nabar wajen komai yafaru ba uziri sannan wannan Leaving beat ze iya leading zuwa dismissal nikuma da Allah nadogara da aikin nadogara toh kaga sedai hkr... Idi kuma tinda nashiga aiki banyi sallah a free ba duk sallah ina duty
@asiyachikaji2119
@asiyachikaji2119 5 дней назад
Allah ya dafama ku
Далее
Duniyarmu a yau a mahangar malamai
27:15
Просмотров 19 тыс.
Китайка стучится Домой😂😆
00:18
У КОТЕНКА ПРОБЛЕМА?#cat
00:18
Просмотров 1 млн
GIDAN BADAMASI SEASON 5 EPISODE 3
57:15
Просмотров 85 тыс.
Bikin ‘yancin kai ko batan kai
3:23
Просмотров 21 тыс.
Kasar Belgium Tare da Yan Uwa Abokan Da'awah
19:11
Просмотров 7 тыс.
A DUNIYA KASHI NA 112
49:32
Просмотров 120 тыс.
Alleged Case Against Senator Ishaku Elisha Abbo
1:19:48
Просмотров 117 тыс.
The UN in Crisis? | Livestream with @theglobalgambit
1:13:28
Китайка стучится Домой😂😆
00:18