Тёмный

FASSARAR MAFARKIN MAKARANTA (SCHOOL) 

Annahjul-Hameed TV
Подписаться 83 тыс.
Просмотров 34 тыс.
50% 1

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Опубликовано:

 

24 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 49   
@AuwalIsah-l7n
@AuwalIsah-l7n Месяц назад
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu
@alamintv7078
@alamintv7078 5 месяцев назад
Allah ya saka da alkhairi ❤
@MuhammadUthman-n1c
@MuhammadUthman-n1c 5 месяцев назад
❤❤❤❤❤❤
@kanoemiratecouncilssunusil1340
@kanoemiratecouncilssunusil1340 2 года назад
Allah ya sakamaka da alkhairi malam
@Beinali8105
@Beinali8105 7 месяцев назад
Masha Allah sayyidi abbas allah biya da gidan aljanna
@Mrsjmoonhome
@Mrsjmoonhome 2 года назад
Mungode malam Allah ya qara kusanci ga Rasulullah Sallallahu Alaihi Wasallam.
@sirbewhy3439
@sirbewhy3439 2 года назад
Allah Ya saka da Alkhairi Alfarman Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
صلى الله عليه وآله وسلم اللهم امين 🤲
@MuhammadGonialiabdulkadi-rx4fr
@MuhammadGonialiabdulkadi-rx4fr 7 месяцев назад
Assalamualaikum malam inason ataimakamun afassaramun mafarkina badanniba dan soyayanka da iyaye malam naga angulu Asama yanatafiya ayanke yana zubar dajini
@habibamusa2654
@habibamusa2654 Год назад
Masha Allah, Allah ya kara daukaka
@lawilawi-xw5bm
@lawilawi-xw5bm Год назад
ماشاءالله جزاك اللهُ‎❤❤❤❤❤
@HalimaBello-gw2fu
@HalimaBello-gw2fu Год назад
Mun gode Allah yasaka da alkhairi 🙏
@AissataIbrahim-oz5pj
@AissataIbrahim-oz5pj 2 месяца назад
🙏🏼🙏🏼🙏🏼
@garbaummuhani-sx3cr
@garbaummuhani-sx3cr Год назад
Malan nayi mafarkin zakara yayi sujjada agaban masallahci
@ibrahimhassan3956
@ibrahimhassan3956 2 года назад
Masha Allah
@aminuyauabubakar4069
@aminuyauabubakar4069 Год назад
Aslm. Malam mene fasssarar mafarkin tashi daga makaranta banji kafadaba. Allah yakarawa malam lfy. Ngd
@garbaummuhani-sx3cr
@garbaummuhani-sx3cr Год назад
Muna godiya malam
@hadizamamangarba1290
@hadizamamangarba1290 2 года назад
Allah yai albarka
@IbrahimAli-wk9mv
@IbrahimAli-wk9mv 2 года назад
Assalamu alaikum ya sayidi ALLAH yakara karamah yaya bayanin Wanda yayi mafarki yana karantar a jaami'a sabida yanayin din dalibai basu da uniform. Muna godiya
@khaulatahmad1112
@khaulatahmad1112 Год назад
To malam mafarkin makarantar danayi junior ya zama gidan mu na kwana tare da mahaifana alhalin inada aure
@sagirsalisugarkuwa230gmail7
Allah bless you ya malam
@abassali3391
@abassali3391 2 года назад
Assallamu allaikum malam barka da warhakka sannu ku da kokari allh ya kara bassira shin malam mi mafalki kassuwa yake nufi nayi mafalkin ina cikin kassuwa ina sayaya
@ibrahimumar2660
@ibrahimumar2660 6 месяцев назад
Dan uwa to samun administration din makarantafa?
@nafisahasan875
@nafisahasan875 Год назад
Ww
@anasaidris8678
@anasaidris8678 2 года назад
Godiya Mike malam Allah ya biya
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
Ameen ya rabbi
@musacross2918
@musacross2918 2 года назад
Assalamu alaikum malam nayi mafarkin mahaukaci tanasona Sunana musa
@basharumusah
@basharumusah 6 месяцев назад
❤❤
@abdulaminu6994
@abdulaminu6994 2 года назад
Malam minene fassarar mafarkin mace tayi mafarkin anacemata toh wakikeso wakikeso Kuma tanada aure Amma anacemin wanikeso infadi Wanda nakeso
@ahmadutukuramuhammed973
@ahmadutukuramuhammed973 2 года назад
Salam barka da warhaka, allah gafarta mallam ni maaikacin gomnatine inna aiki awani babbar maaikata amma munkwana biyu maaikatan bamuyin aiki saboda wasu matsaloli saikuma jiya nayi mafarkin anzo da sabbin kaya anatayimana gyare gyare amaikatar, shine nace me mafarkin yakenufi? Bissalam.
@maryammuhammed9255
@maryammuhammed9255 2 года назад
Slm munagodiya mallan nayi mafarkin naganmu a primary school sai malaminmu yashigo, yacemana inamuka saya aqur, an saikamara karantawa, Dan Allah malan mema arsa
@AishaHumaira-ng1xj
@AishaHumaira-ng1xj Год назад
Paduwa jarabawa (school)
@ahmadmahmad431
@ahmadmahmad431 3 месяца назад
Gamawa a karba result fa malam
@khadjidjakhadjidja7131
@khadjidjakhadjidja7131 2 года назад
Salam,malam da fatan ana lafiya, malam don Allah menene fassarar mafarkin,mutum ne yayi mafarki yana kiyon raguna (fararé)se wani kawun sa (da ya mutu yaw shekara)ya fito mai da fararen tufafi se ya rungumi mai mafarkin,se 1 daga cikin ragunan ya je yana gudawa.shine ya tanbaye ni maanan
@mourtalaharouna
@mourtalaharouna 2 года назад
Slm mlm inason fassarar mafarkin mutum yaga zaiyi balagro
@shafiumayana8881
@shafiumayana8881 2 года назад
Aslm. Mlm nayi Mafarkin muntaso makaranta(SECONDARY SCHOOL) zamuje gida da uniform cikin farin ciki, dani da qannena. Sai wata yarinya(student) ta tambayeni cikin kuka "ko kai ne wane ? Nace E. Sai ta rungumeni. Muka wuce. Don Allah minene fassarar shi. Allah ya qara taimakawa 🙏. Thanks.
@omaom4100
@omaom4100 2 года назад
Assalamu alaikum malam Ina muku fatan alkhai Allah ya sa kamuku da gidan aljanna mlm ni bazawara CE Ina aiki agidan larabawa nai mafarkin nida kawata muna gidansu wata kawar Mu data rasu babar kawar tamu ta ajiye kankarar filego mun dauka munsha saitai min dadi Sai na gutsira saubiyu na boye na fita da ga gidan Sai police 👨‍✈️yaganni ya harbeni a kafata ta Dama Ba jini Sai Dai gun ya fashe yayi ja fatar ta fita Sai Naga Harbin ya koma hannuna na Dama dabda tafin hannu
@omaom4100
@omaom4100 2 года назад
Nagode malam
@aliyuzainab2620
@aliyuzainab2620 Год назад
Yau kwana uku kenan Inaya mafarki makaranta amma idan natashi seimata mafarki da nayi
@hshhsushhs3148
@hshhsushhs3148 Год назад
Malam ina mafarkin nayi kwalliya kuma banida aure
@kabirukalifanfadaadamawatv3557
@kabirukalifanfadaadamawatv3557 2 года назад
Mafarkin anata fada ammani ba,atabaniba yashek
@جميلهاحمد-ق7م
@جميلهاحمد-ق7م 2 года назад
Mlm ni mafarki nayi ina koyar da karatu har ina ma dalibai bulala
@rasheedatattahiru1212
@rasheedatattahiru1212 2 года назад
Malam ni bangane wannna fassarar mafalkin nan ba SBD ni nayi mafalkin nakoma makarantarmu ta secondary hau sau 2 kuma nakai kusan shekara 7 d gama secondary
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
Ma'ana Akwai wani darasi da ake so ki ɗauka wanda yake a rayuwarki ta baya abin ya faru ake so yanxu ya zamar miki abin izina
@rasheedatattahiru1212
@rasheedatattahiru1212 2 года назад
@@abbas_sadauki malam Dan Allah menene ma,anar mutum y gansa yana daukar hoto a mafalkin sa
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
Mutane suna miki mummunan fassara shine Fassarar
@makullingida6798
@makullingida6798 2 года назад
Domin samun 👇�Magungunan Maganin Karfin Maza, Maganin samun haihuwa, Maganin Niima na mata, Maganin Girman Nono, Maganin Mallakar Miji, Maganin Atsma, Maganain Fitsarin kwance, maganin Ciwon Hanta, maganin Zazzabi mai zafi, maganin Ulcer, Maganin Tsautsayi, Maganin Hana Miji kara Aure, maganin Samun minun Aure, Maganin Samun yaya masu Tarbiyya, maganin gana yara Shayeshaye, Maganin Hana yara sata da neman Mata, Maganin Budin Kasuwa, maganin Basira da kwakwalwa, maganin Haddar Al-kur'ani, Adduar Cin Jarabawa, Adduar Sakarwa da makiyi cuta, Karatun Sufanci, Karatun Ahlari, Ishmawiy, Littafin Iziyya,
@aishaibrahimgusau7196
@aishaibrahimgusau7196 Год назад
Mungode da bayani dallah dallah maln daga Aisha gusau
@MuhammadUthman-n1c
@MuhammadUthman-n1c 5 месяцев назад
❤❤❤❤❤❤
Далее
Mahangar Zamani kan zama da uwar miji - BBC News Hausa
27:54
Ku San Malamanku tare da Malam Umar Dokaji
10:21
Просмотров 3,5 тыс.
MAFARKAI GUDA 10 BA MAI YINSU SAI ME RABO
9:57
Просмотров 42 тыс.
MAFARKIN SHIGA SABON GIDA
8:28
Просмотров 36 тыс.
FASSARAR MAFARKIN MAKARANTA KOWACE IRICE
1:25
Просмотров 3,6 тыс.
Yeroo Jaalalaa
18:04
Просмотров 4,1 тыс.
MAFARKAI GUDA 5 DA SUKE NUNA ZAKA SAMU ƊAUKAKA
8:55
MAFARKAI GUDA 3 MASU BAN AL'AJABI
10:47
Просмотров 8 тыс.
6 Signs Angels Have Been Visiting You | ISLAM
13:50
Просмотров 50 тыс.
FASSARAR MAFARKIN MALAMI DAGA CIKIN MALAMAI
2:19
Просмотров 20 тыс.