Тёмный

Fassarar Mafarkin Mota 

Zakanya tv
Подписаться 31 тыс.
Просмотров 65 тыс.
50% 1

Daga Littafan Magabata

Опубликовано:

 

24 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 21   
@YacouAbouzedi
@YacouAbouzedi 6 месяцев назад
Malam salam aleykoum. Nahy mafarki babar mota. Na take wanih da. ita har yamutou. Har an samin an koi. An ma hankalina baiy tasihba
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt Год назад
Jazakallahu bi Khair
@aishasuleimanusman9055
@aishasuleimanusman9055 10 месяцев назад
Assalamu alaikum barkanmu da warhaka Dan ALLAH atenakeni da fassaran markin zuba kaya a babban mota (tifa) Nagode
@hamissouchaibou6208
@hamissouchaibou6208 Год назад
Assalam alaykoum malam dan girman Allah a fasaramin wannan mafarkin,mijinane yake neman kara Aure Say nayi mafarki bayan nayi sallal asuba n'a kwanta Nay mafarkin ya cenja mota amma ba sabuwa bace
@Zakanyatv001
@Zakanyatv001 Год назад
Wa'alaikumus salam, Lallai da Akwai Yuyuwar karawansa Auren Amma Matar Zata Zamo ba Dudurwa bace. Sannan Mafarkin kan Iya Zamowa Silar Samun Alkhairai Masu Dama In sha Allahu. Allah shine mafi sani da daukaka.
@hamissouchaibou6208
@hamissouchaibou6208 Год назад
@@Zakanyatv001 kenan lallay tabbas ze kara Auren
@abdulhabibidanmutanentawa5114
muna godiya sosai
@nasihatv1538
@nasihatv1538 2 года назад
Jazakallahu khairan
@aishananuru4360
@aishananuru4360 2 года назад
Salaamu alaik Namiji da yayi mafarki wani shugaba de bashi Mota kuma namiji bashi da aure
@Mustaphabala3083
@Mustaphabala3083 2 года назад
SLM mln nayimafarkin najekotu inaxauni anamun gyaran fuska
@umarubaali1220
@umarubaali1220 2 года назад
Idan kaga abokinka ya siyafa kazo kayi masa fatan alkhairi amma bakace masa zaka danaba tinda yasan dai baka hawan mota
@UmarMuhammad-bo1en
@UmarMuhammad-bo1en Год назад
Muna godiya malam
@tidjanidjafar6883
@tidjanidjafar6883 2 года назад
Salam malam nayi mafarkin ina tapiya masallaci sallar magariba amma ban isa bâ mafarkin ya ka~re,banada awre,kuma ni dalibine
@maraditv9128
@maraditv9128 2 года назад
Asslam alekum malan barkamu da wanna lokacin da fatan ana cikin koshin Masha Allah malan ina da tanbaya nayi mafarkin amin kyautar mota sabuwa kuma wanda babban mutine Amman a xahiri ban sanshiba
@Zakanyatv001
@Zakanyatv001 2 года назад
Wa'alaikumus salam, Wannan Zuwan Karshe Matsaloli ne da Mai Mafarki ya dade yana fama dasu. Allah Shne Mafi Sani Da Daukaka.
@ridwanrabiukano6973
@ridwanrabiukano6973 2 года назад
To mafarkin babbar mota kumafa ya yake
@abdulmuminiumar8418
@abdulmuminiumar8418 2 года назад
Aslkm Mal nayi mafarkin babban mota Ina kallonta ta taho da gudu sai ta Fadi dakaya
@hassanndaliman4911
@hassanndaliman4911 2 года назад
Mallam dan giriman ANABI MOHAMMADU AGAYAMUN MA'NA WANNAN MAFARIKI DA NAYI YAU YAU DINAN SABODA NASAN MAFITA NAYI MAFARIKI ENA YARON MOTA HA KASUWA DA DAUKAN KWANDON GORON SAI NA BUDE IDO HA MAFARIKI NA MAI MA"NA WANAN MAFARIKI
@Zakanyatv001
@Zakanyatv001 2 года назад
Wannan Yayeyayen Bacci ne kawai, Bashida Wani Ma'ana Da Za'a Iya Fassara shi. Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka
@aishakhalil5897
@aishakhalil5897 Год назад
Mlm nayi mafarkin muna tafia amota amma wanine ke to kawa Amma kuma wai ana rana banga ranarba saidai zafinta kawai kuma munata tafia acikin motar
@Zakanyatv001
@Zakanyatv001 Год назад
Wannan Mai mafarki Idan Budurwa ce Tabbatuwar Wani Zabine Mafifici ga Rayuwarta. Sannan Da Samun Kyakkyawar Sakamako Idan Itadin Dalibar Ilimi ce. Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
Далее
fassarar mafarkin mota , daga littattafan magabata
3:22
FASSARAR MAFARKIN ALWALA
14:44
Просмотров 46 тыс.
Неплохое начало лекции
00:51
Просмотров 135 тыс.
Китайка нашла Новый Дом😂😆
00:20
MAFARKIN JIMA'I (SADUWA)
18:46
Просмотров 195 тыс.
FASSARAR MAFARKIN TRAILER
20:33
Просмотров 10 тыс.
FASSARAR MAFARKIN RUWA
5:50
Просмотров 29 тыс.
FASSARAR MAFARKIN MUTUWA
17:13
Просмотров 279 тыс.
FASSARAR MAFARKIN TARON JAMA'A (BIKI/WANIN SA)
15:29
Просмотров 31 тыс.
FASSARAR MAFARKIN AURE/BIKI
21:14
Просмотров 8 тыс.