Тёмный

FASSARAR MAFARKIN SALLAH 

Annahjul-Hameed TV
Подписаться 83 тыс.
Просмотров 66 тыс.
50% 1

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Опубликовано:

 

24 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 50   
@HabibouAdamou-o5w
@HabibouAdamou-o5w 2 месяца назад
ALLAH yasaka da hairi
@ABDULKARIMISAH-w9v
@ABDULKARIMISAH-w9v 6 месяцев назад
Allah ya Saka da alkairi malam
@khadimibachiroudamagaram2983
@khadimibachiroudamagaram2983 2 года назад
Wa Alaikum Salam wa Rahmatullah wa barakatuhu Masha Allah Allah Ya saka da alkhayri ya kara kusanci 😍 🌺🕊️🌻💗🌹❤️💚🍃💝🧡💖✨✨🙏
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
Ameen ya rabbi 🙏
@MalanHassan-cm9yz
@MalanHassan-cm9yz 4 дня назад
Alhmd Lllh Masha ALLAH....
@laminoulaminou1003
@laminoulaminou1003 Год назад
Assalamu alaikum warahatallahi wababar katuhu Masha Allah Mallam Nayi mafarkin nayi alwala naje masallaci sai na ga mutane suna adu a Sai zauna ina tunanin ba'a yi sallar ba da aka sallame sai tashi na Fara sallar na Fara karanta inna anzanahu sai na tashi daga kwana kuma sallar ta asuba ce ko da na tashi kuma lokacin sallar asuba yayi
@sanilawanabdurrahman4278
@sanilawanabdurrahman4278 7 месяцев назад
Masha Allah Allah Yabiya
@MuktarMusa-n9i
@MuktarMusa-n9i 7 месяцев назад
Alhamdulillah malam Allah ya saka da alkhairi
@shafiualiyu1101
@shafiualiyu1101 2 года назад
Aslm Masha Allah Allah yakara kusanci Malam dan Allah inada tambaya menene fassarar mutum yana koyarda karatun al'qur'ani
@ZeenatAbubakar-mt5fp
@ZeenatAbubakar-mt5fp Год назад
Allah yajibanci lamarin mallam Dan Allah mallam Wanda yayi mafarkin kayi ruku,u kana fadin rabbi shirahli sadri Ina kuka ataimakamin da fassarar idan akwai nagode
@fatimafa1465
@fatimafa1465 2 года назад
masha Allah yayikyau šosai.allah yakara daukaka da km basira ameen wacthing from saudia arabia
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
Ameen ya rabbi 🙏❤️
@MuhammadMuhammad-p7k
@MuhammadMuhammad-p7k 11 месяцев назад
assalamu alaikum mlm brk dai Allah yasaka d Alkhairi Allah yakara haske mlm tambayata itace mafarkin raka,atil fajri Allah y qara haske
@abdoulsalamsidi7122
@abdoulsalamsidi7122 Год назад
Macha Allah gaskiya ne fa
@habibamusa2654
@habibamusa2654 Год назад
Alhamdulillah 🙏 inna wayan mafarki inna sallan lafila cikin dare wani lkcn zan farka sai nayi sallah wani lkcn kuma bana tashi sai gab da Asuba, malam Dan Allah menene maanar mafarkin. Nagode 🙏 sosai Allah ya kara daukaka
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Samun biyan buƙatu ne
@abdourahamanmaman5000
@abdourahamanmaman5000 Год назад
Macha allah godiya mouke
@MbCm-u2n
@MbCm-u2n 2 месяца назад
❤❤❤❤❤
@ابراهيمنيجر-ع9م
سلام.عليكم.ورحمة.الله.وبركاته.شكرا.يامالم
@abdulhamidhusainabdulhamid466
@abdulhamidhusainabdulhamid466 2 года назад
Allah yagafata malan nikumaminene fasarar mafarkina wandanaga macizaidawa dakumajajayen shanu nasosucutar dani
@anwarkhadija1358
@anwarkhadija1358 Год назад
Allah ya saka maka da mafificin alkhairi walhy Ina cikin forgici jiya nayi mafarki sallah Amma yanzu xuciyata tayi tas alhamdullilah walhy muna cikin damuwar kudin mutane miliyoyi da aka rike mana
@muazzamibrahim8474
@muazzamibrahim8474 Год назад
Allah yasaka da Alkhairi
@harunayusufbawamk4100
@harunayusufbawamk4100 2 года назад
Allah ya saka da alkhairi
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
Ameen ya rabbi ngd
@fatmaahmustafa9385
@fatmaahmustafa9385 Год назад
Jazakallahu khair 🙏🙏🙏
@saratusani1321
@saratusani1321 2 года назад
Slm mlm wallahi wani mafarkinayi Wai yansanda sunkama mahaifini sunsamasamasa ankwa Allah yakarawa mlm lfy
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
Zai futa daga damuwa ne insha Allah
@jujujuju6914
@jujujuju6914 9 месяцев назад
Ameen
@laminouiro6251
@laminouiro6251 Год назад
Assalam Malan Allah ya sa Alheri ya kouma kara muku ilimi da daoukaka. Malan kamin na koanta nayi chada'i da wutiri sa ka koanta nayi azkar duk wadanda akeyi sai nayi mafarkin wani ya daoké mini hanset nabichi harguda Domin na amso sai da mukazo gudansu sai ya ké jifa na da kankara Amma bai sameni ba nima sai naké ramawa ina jifarchi da doutsi duk in na jefa sai na samechi sai kuma ya Yan (magasin chi) ya fito ta bayana Chima da kabchu zai halbo sai na Farka . Da na Farka sai na tachi nayi alwala nayita nafila da wuridin falaki da nasi. Malan minene maanar wanna mafarkin.?
@jamilaumaru958
@jamilaumaru958 9 месяцев назад
Mafarkin yin sallar laasar kuma fah don Allah
@avdoollaheeevraheem9378
@avdoollaheeevraheem9378 Год назад
Malam Nayi Mafarki Ina Sallah Amma Ban Idar Ba Na Farka, Kuma Gaskiya Ina Cikin Damuwa A Yan Kwankin Nan.
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 2 года назад
Alhamdulillah
@mohammedabubakari9476
@mohammedabubakari9476 Год назад
Marsha Allah
@abdousabiou8935
@abdousabiou8935 Год назад
👍👍👍
@danbaaredanbaare9334
@danbaaredanbaare9334 Год назад
ماشاءالله.يامالم
@kaiwatv6895
@kaiwatv6895 Год назад
MALAN MN MAFARKIN SALLAH MASALLACIN MANZON SAW FA KOKUMA MASALLACIN KABAH
@ZfgrfFfhfzfg-tn7xu
@ZfgrfFfhfzfg-tn7xu Год назад
Mafarkin kiRaN sLaLah
@ulumuddintv5914
@ulumuddintv5914 2 года назад
إلى الامام يا شيخ
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 года назад
سلمت يداك سيدي
@issakahachimou4047
@issakahachimou4047 2 года назад
Aslm malam. Malam inada tambaya menene fasarar mutun yayi mafalki yaga mai wasa maciji sai maciji yakubce masa sai yana son ya cijeka sai bay sameka ba kuma sai kayi mafalki ka hirá gaka a sama kana yawo?
@nigerhausa2086
@nigerhausa2086 Год назад
SLM sallah juma a
@halilugarinwaje389
@halilugarinwaje389 Год назад
👍👍🇳🇪🇱🇾
@bamalleetv2222
@bamalleetv2222 Год назад
Salam,malam idan ya kasance to kana kallon inda ba alkibla ba fa? Ma'ana inda kake kallo kayi kuskure ba gabas bane? Kuma mutane nata kallonka amman baka damu ba Kaci gaba da sallah har idar?
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Wannan yana nuna akwai abin da yake bukatan gyara cikin ibadunka
@bamalleetv2222
@bamalleetv2222 Год назад
@@abbas_sadauki ok tau. Malam mun gode 🙏
@musausman6969
@musausman6969 Год назад
fassarar mafarki rubabfar kaza malam atemakemu allah yakareka
@fatimasadiqabatcha7499
@fatimasadiqabatcha7499 Год назад
Malam mutun yayi mafarkin tabun sallah ya cika gushi
@latestthings6529
@latestthings6529 2 года назад
Assalamu alaikum, malam ni nayi mafarki Ina Sallah ni kadae, to lokacin Ina zaman tahiya ne sae naji ana kirana wato anatashina sae banyi magana ba sedae nayi gyaran murya, har saeda nayi sallama sanan na Farka , na amsa kenan. Inaso a fassaramin pls. Nagode
@ISHAQAABUBAKAR-xe6zc
@ISHAQAABUBAKAR-xe6zc Год назад
MLM mafarkin Sallah mewa da ga Sallah kawai sai kafarka
@kaijamaatv1602
@kaijamaatv1602 Год назад
Allah yasaka da alkairi.
Далее
Fassarar mafarkin sallah
4:44
Просмотров 26 тыс.
FASSARAR MAFARKIN BAHAYA (KASHI)
10:55
Просмотров 72 тыс.
БЕЛКА РОЖАЕТ#cat
00:19
Просмотров 1,2 млн
FASSARAR MAFARKIN MUTUWA
17:13
Просмотров 279 тыс.
Wani Babban Sirri dake cikin yawaita Istigfari
7:22
Просмотров 13 тыс.
FASSARAR MAFARKIN MASALLACI
2:34
Просмотров 18 тыс.
FASSARAR MAFARKIN AURE/BIKI
21:14
Просмотров 8 тыс.
FASSARAR MAFARKIN LIMANCIN SALLAH
6:42
Просмотров 10 тыс.
MAFARKAI GUDA 5 GASKIYA NE
12:14
Просмотров 142 тыс.
БЕЛКА РОЖАЕТ#cat
00:19
Просмотров 1,2 млн