Тёмный

Garba Kore: Kabiru Alasan Rurum da Kawu Sumaila Sune Suka Jagoranci Cire Jar Hula 

Express Radio Nigeria
Подписаться 1,1 тыс.
Просмотров 4,7 тыс.
50% 1

A cikin wannan bidiyo, Garba Kore ya yi tsokaci kan yadda Kabiru Alasan Rurum da Kawu Sumaila suka jagoranci cire jar hula a baya tare da cin mutuncin Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso. Amma yau, duk da abin da ya faru, an ga su suna tare da Kwankwaso. Shin menene ya sa aka samu wannan sauyi? Ku saurari cikakken bayani daga Garba Kore kan wannan lamari mai jan hankali da cike da siyasa.
Ku kalli bidiyon, kuyi sharhi, kuyi “like”, kuyi “subscribe” don samun karin bidiyo masu kayatarwa.
#Kwankwaso #GarbaKore #KabiruRurum #KawuSumaila #SiyasarKano #HausaNews #NigeriaPolitics

Опубликовано:

 

22 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 3   
Далее
HADIZA GABON: Matsayi da karfin Audu Boda a Katsina.
31:29
LABARINA SEASON 10 EPISODE 8
1:16:30
Просмотров 742 тыс.
DAN JARIDA SEASON 2 EPISODE 11
58:05
Просмотров 96 тыс.
A DUNIYA KASHI 110
52:14
Просмотров 142 тыс.
Poems for the workers: The poetry of George Fish
31:59
Просмотров 1,1 тыс.