Тёмный

GASKIYA 1 CE! BABBAN MALAMIN IZALA YA CIRE TSORO YAYI WANKIN BABBAN BARGO GA MASU CECEKUCE AKAN..... 

ZUMUNCINMU TV
Подписаться 72 тыс.
Просмотров 4 тыс.
50% 1

Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
/ @zumuncinmutv
#zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Опубликовано:

 

10 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 17   
@stormssss109
@stormssss109 2 часа назад
Alhamdulilah wanan shine ilmi shine aiki da ilmi ,wanan kiyaya da Muke ma juna kan bambancin fahimta ita ta tarwatsa mu har kafirai suke mana bawan kwara,a wayi gari.wai malami na farim.ciki an kashe musulmi a falasdinu ko mutane sun mutu a wurin maulidi ma abota lailahailah Muhammad rasolilah s a w)kalma daya ,Al qurani.daya,sallah daya ,Allah ka Buda zukatun Muslim mu gyara lamuran mu Amin ,Mallam Allah ya saka.da alhairi
@BahariSaminu-l9x
@BahariSaminu-l9x Час назад
Allah yakara imani
@SmilingElectricity-yp4fs
@SmilingElectricity-yp4fs 5 часов назад
Allah ya Kara daukaka darajarka malam ni Dan darikane Amma zuciya ta cike yake da adalci sabani fahimta bayasa na zagi wani akan fahimtarsa ya rike nasa na rike nawa Allah ya sakawa da aikinsa, faman yaamal mitskala zarratin khairan Yara. Waman yaamal mitskala zarratin sharran yaraa.allah ya kyauta
@YakubuADAMU-l7y
@YakubuADAMU-l7y Час назад
Allahu Akbar Godiya yatabata ga Allah mallami Allah yasaka da alheri
@AdamouIbrahim-q8r
@AdamouIbrahim-q8r 2 часа назад
بارك الله فيك.
@dandakoyeibrahimsalifou8016
@dandakoyeibrahimsalifou8016 3 часа назад
بارك الله فيك
@mustapha4290
@mustapha4290 3 часа назад
Wannan gaskiyane malam Allah yasaka da alkairi
@abduljalaladam-x6o
@abduljalaladam-x6o 2 часа назад
Gaskiyane malam Allah ya saka maka da Alkhaeri Allah kuma yasa mu fahimci gaskiya Gaskiya Ahlussunnah muna da matsala wajen janyo uwayenmu, yayyenmu, abokananmu,kannenmu da yan uwanmu akan sunnah ba Amma abunda na fahimta da mgnar Malam Fantami shine bai kamata ace yace yara yan zafin kai ba sannan yace kowa yaxo yayi muqabala ba Idan muka duba Dr sani yayi magana akan Carbi amma babu wanda yayi mishi raddi
@MeccaMecca-h7m
@MeccaMecca-h7m 5 часов назад
Allah yaqara hadaka muslmin duniyya Baki daya 🤲🤲🤲
@abdussalamiyaro3931
@abdussalamiyaro3931 Час назад
Malam, Allah Ya saka da alkhairi. Amma, magana ta gaskiya, zuwan Izala ne aka sunnnartar da da'awa ta bidi'a irin wanda muke ji muke gani.
@harunaUkerder
@harunaUkerder 25 минут назад
Allah ya sa kada alkari
@MustaphaMgashiu
@MustaphaMgashiu 2 часа назад
👍👍👍
@yahayaycouzainab
@yahayaycouzainab 5 часов назад
Aslm malam inituna kamar i yi hawaye .ace in uwana musulmi a Najeriya maya maya malam kunaji kuna gani musulmi na rida zuwa chiga krista.ama ku fake akan in uwa musulmi.duk kowane bangare ana kuskure.ama ku fake da neman rigina Allah kakawo sawki ameen.
@omaruyusufu9866
@omaruyusufu9866 2 часа назад
Malam kayi gaskiya amma kakawo shehu da Bello chewa rashin karatun litapin dan fodio shi yakawo wanan masipa ba kuraani ba ba suna anabi ba.Meyasa ku bazaku iya waazi ba sai kun hada da shehu Shin shehu anabine ko sahabin anabine.Allah yasa mudache
@cashmoney2305
@cashmoney2305 2 часа назад
Naji Dadin Wannan Bayanin Na Malam
@suleimansadiq7953
@suleimansadiq7953 Час назад
Karya ka ke Yi wlh wawa makaryaci Wawa mahaukaci malami jahili Dan bidia ne Kai
@yahayabalarabe8786
@yahayabalarabe8786 27 минут назад
Zagi bayi da kyau
Далее
LABARINA SESSION 10 EPISODE 12
1:04:11
Просмотров 693
Обыкновенное чудо
00:48
Просмотров 760 тыс.
LABARINA SEASON 10 EPISODE 11
1:20:32
Просмотров 208 тыс.
002 Tafseer Suratul Buruj
47:01
Просмотров 8 тыс.
Обыкновенное чудо
00:48
Просмотров 760 тыс.