Bakwa karbe mulkin daga hannun wayannan mahaukatan miyagun yan siyasar, tunda gwara Jakai da wa"annan mahaukatan yan siyasar namu, tuda basu da tausayi basu da imani, Allah ya tsine musu dash da iyalansu da duk wasu magoya bayansu, Amin summa amin.
Gwamnati bata komi sai cuta, ai daya Rana ne aka jefa mu a cikin matsalar, a ranar 29/05/23, don haka, ba wani abin da zaku gaya muna, kocan ance malamai kudi aka Baku don ku yauda remu,safe duk da yunwa da yan fashi Mutum milyan nawa ke mutuwa, ku rufe muna baki