Тёмный

Gulmar Kannywood!!! Shari'ar Hadiza Gabon Da Amina Amal Akan 50 Millions da zata bata..... 

SARAUNIYA TV
Подписаться 741 тыс.
Просмотров 158 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

17 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 54   
@halifamamuda3916
@halifamamuda3916 4 года назад
Ameen ya allah ka sa muna darabo mai afani ka azutamu ameen ya allah sako dak halifa mamuda rago fagge d2 slm
@AishatuMuhammed-f2j
@AishatuMuhammed-f2j 2 месяца назад
Allah.yakyauta
@muhamnadnuraddeen5054
@muhamnadnuraddeen5054 5 лет назад
Hmmm Tophaa Idan Hakan yafaru Really Tophaa gaskiya Hadixa Gabon 🇬🇦 batada gaskiya Amal tafi Gabon Hujja
@alhajiali5856
@alhajiali5856 2 года назад
Gaskiya kadiza gobon Yar madigo ne Nima na fada
@fatimayahayaosegba5822
@fatimayahayaosegba5822 5 лет назад
Gaskiya abin baiyi dadi ba
@MaryamMaryam-ot5jt
@MaryamMaryam-ot5jt 4 года назад
Slm allah ya sheryar
@adamusulaiman290
@adamusulaiman290 4 года назад
Yy
@farukumuhammed6478
@farukumuhammed6478 5 лет назад
Gaski ya mudai bamugidadin abin da jaruma hadiza Gabon ta yiwa Aminaaml bah
@babangidaalimotta4592
@babangidaalimotta4592 4 года назад
Kayy waiyazubillah yan uwa kuringa fadar alkairi ko kuyi shiru. Karku manta cewa hadiza Gabon da amal duk kaninsu musulmaine Dan haka babu yadda za'ayi gabon taringa dukan amal batare da wani daliliba. Pls mudaina zaginsu ko tsinemusu wannan ba daidaibane fatanmu shine Allah ya sasanta tsakaninsu amin.
@maryamssmaryam3635
@maryamssmaryam3635 3 года назад
Dama asali iyayen hadizama karuway ne shekiyace asalin hadiza gabon
@adamouhamadoukoida3319
@adamouhamadoukoida3319 5 лет назад
Ma ,herie HadiZa Gabou Bonjour Ya gida C salamatou😘
@baragesalamatou4762
@baragesalamatou4762 4 года назад
Ma chérie hadiza Gabon sa va
@abdulsalammuhammed2321
@abdulsalammuhammed2321 5 лет назад
Slm wannan duka da akayiwa amal yananuna cinzarafine dan Allah yayita talaka
@halifamamuda3916
@halifamamuda3916 4 года назад
Slm allah ya bamu sa
@adamusulaiman290
@adamusulaiman290 4 года назад
Good
@yarmamagargagaldima2649
@yarmamagargagaldima2649 5 лет назад
Hadiza Gabon Allah ya rahbaki da makiyaki
@sadiqmansir8842
@sadiqmansir8842 4 года назад
Thank
@labaranbala8226
@labaranbala8226 5 лет назад
hhh duniya kenan har yan america sunshigo amatsayin masu kare yancin Dan adam domin sabon Allah ne, Allah ya kyauta.
@maryamumar8031
@maryamumar8031 5 лет назад
Allah ya Baku nasara gara a tauna tsakuwa da aya taji tsoro ,ya kamata a hukunta Hadiza da masu hallaya iri NATA su koyi darasi ,ita waye da xata dauki hukunci a hannu ta ,koh shugaba kasa da kanshi da shawara jama,a aike yanke hukunci ,kowani mutum da baiwar da Allah ya mishi da kuma darajar da yake dashi, garama ta daena ruda kanta wlh
@adamuumarali7608
@adamuumarali7608 5 лет назад
Allah shiryamu baki daya
@yusufabubakar2922
@yusufabubakar2922 4 года назад
Kaniwood Hausa xx
@dunyamakaranta3592
@dunyamakaranta3592 5 лет назад
aslm.alkm
@adamusulaiman290
@adamusulaiman290 4 года назад
Slm gaski abimata akkinta wlh
@hashimsalman1213
@hashimsalman1213 4 года назад
Fansar kauna
@umarmuhammad3108
@umarmuhammad3108 5 лет назад
Karyane kawai sabida talauce amal kefama da shi
@حواءمحمد-ت6خ
@حواءمحمد-ت6خ 5 лет назад
Slm
@hajiyarabiatgangagari9507
@hajiyarabiatgangagari9507 5 лет назад
Babu wanda baya kure
@bubahassan2026
@bubahassan2026 4 года назад
Hadiza wanna Amina taci Miki mutunci a idon duniya Allah ya saka Miki Allah ya Baki nasara akan maqeyi Dak Wanda yaso ganin bayanki fatan alhairi
@aishaaliyu667
@aishaaliyu667 5 лет назад
Su lauyoyin basa kare hakkin karya dokokin Allah ba .....tunda madigo Allah ne yaharamta......saikare Hakim Dan adam bayan Dan adamdin shiyakarya dokar Allah
@rabilawal6714
@rabilawal6714 5 лет назад
Gaskiya cin zarafi bashi DA amfani kam Hadiza bata kyauta bah tabi zugan mutane DA rudin shaidan Wanda Koda Amal DA ita takeyi bazata hukunta ta ta haka bah saboda tana dukkansu musulmai ne kuma sana'ar Su Daya kai Allah dai ya kyauta faruwan na gabah kawai ayi dai yi hakuri please
@ezraabigail1904
@ezraabigail1904 5 лет назад
Rabi Lawal Hakane sosai MA bakamataba
@rabilawal6714
@rabilawal6714 5 лет назад
@@ezraabigail1904 Allah ya Kara kyauta faruwan na gabah
@زهيريوسفيوسف
@زهيريوسفيوسف 5 лет назад
Kassala
@WAZEERI_UTHMERNH
@WAZEERI_UTHMERNH 5 лет назад
Yan bura uba sukoma kasarsu mana muma su barmu da abinda yake damunmu dan Allah
@sanusimagah5140
@sanusimagah5140 5 лет назад
Good
@saleronst6870
@saleronst6870 5 лет назад
Allah ya kyuta
@aboubakeralhassen9889
@aboubakeralhassen9889 5 лет назад
Sanusi Magah Allah ya basu hakuri
@aishaadam426
@aishaadam426 5 лет назад
@Sulaiman Ali karyadai wlh kudai Ku yi abunda. Ya dache da Chen bakusan kuna kare hakkin Dan adanba Sai yanxu uhmmm wlh bakuyi ti naniba
@aishaadam426
@aishaadam426 5 лет назад
@Sulaiman Ali ke karya uwaki ubanki
@aishaadam426
@aishaadam426 5 лет назад
Wlh so ake kawai a batawa hadiza suna kuma na Allah ba ta mutunba wlh saidai kuga karshen kanku
@khadeejahibraheem983
@khadeejahibraheem983 5 лет назад
mtssss... dama lauyoyin yan iskane tunda amal n yada tsaraici dole ku karfafeta taci gaba Allah y kyauta
@abubakarusman2776
@abubakarusman2776 5 лет назад
Kema yar iskance ai, matsiyaciya
@khadeejahibraheem983
@khadeejahibraheem983 5 лет назад
@@abubakarusman2776 mutumin arziki
@maryamumar8031
@maryamumar8031 5 лет назад
Na rasa mai yake damu yan film wlh mai suka dauki Kansu ne ciki duk kashi da fitsari kubi Ku dami mutane
@africanindustries3708
@africanindustries3708 5 лет назад
Kin fadi abinda ya ke raina wlh. Ni ban ma san su ba se da wannan ya faru
@abubakarjafaru7780
@abubakarjafaru7780 5 лет назад
Maryam Umar wannan hakayake wlh
@abubakarjafaru7780
@abubakarjafaru7780 5 лет назад
yan films kufabi ahankali mutuwa na nan kan kowa
@alisira4145
@alisira4145 5 лет назад
Cr 7
@umarmuhammad3108
@umarmuhammad3108 5 лет назад
Kinburgeni kadanmataji
@a.m.kambalimitedkambacompa5894
@a.m.kambalimitedkambacompa5894 4 года назад
is inhuman to be beaten by a fellow artist
Далее
Cole Palmer Revenge vs Man City 🥶
00:20
Просмотров 2,2 млн
Пряный осенний баббл чай
00:44
Просмотров 324 тыс.
DARASI SEASON 2 EPISODE 1 VIDEO
1:01:58
Просмотров 44 тыс.
Maulidi ya dawo
7:16
Просмотров 35 тыс.
BREKETE FAMILY LIVE PROGRAM 18TH OCTOBER 2024
Просмотров 1,1 тыс.
Rayuwar Jaruman Kannywood Da Iyalen Su
7:13
Просмотров 526 тыс.