Тёмный

HA'INCIN BUKHARI AKAN MAKASHIN IMAMUL HUSAINI 

AS'HABUL KAHFI NIGERIA (AKN) TV
Подписаться 8 тыс.
Просмотров 21 тыс.
50% 1

Kada ku manta da susciribed da Share da like

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 40   
@amawiyyasidisuleman
@amawiyyasidisuleman 3 года назад
Allah dai yabasu ikon fita daga wannan musibar ta sanin gaskiya da 6oyeta Muda muka gane Allah yabamu ikon yin aiki daita Allah yasa sufahimci darajar annabi da yan gidansa kowa yajeci aduniya da lahira amen 🤲🏻🤲🏻🤲🏻
@ahmedalhassan7538
@ahmedalhassan7538 4 года назад
Allah ya Kara imani
@idiousseini3566
@idiousseini3566 3 года назад
Amincin Allah ya tabbata agareta faharinmu.wlh Manzon Allah S. A. W yana alfahari dakai wannan ya tabbata amafarkin wani ahlul baiti abokina anan Nager kuma yayi buchara kan gwagwar mayarka tanakan gaskiya
@ahmadmuhammadkabir7494
@ahmadmuhammadkabir7494 3 года назад
Allah yakara maka hikima imani Lafiya da wadata
@nafiunafson1140
@nafiunafson1140 4 года назад
Labbaika ya mujaddadin musulunci ALLAH yakareka daga sharrin wahabiyawan wannan lkc Amen
@salahuddeensibaalhassan731
@salahuddeensibaalhassan731 3 года назад
Labbaika Amiril wa'izina (RA)
@ismailahalhasny2006
@ismailahalhasny2006 3 года назад
Masha Allah Allah yaja kwana mujaddidi
@bazallahiyahaya3398
@bazallahiyahaya3398 3 года назад
Allah ya kara lfy
@patrickgee1202
@patrickgee1202 3 года назад
Malam Allah yasaka da alkairi
@IbrahimMuazzam-b3i
@IbrahimMuazzam-b3i Месяц назад
Masha Allah
@sbgwalalotv162
@sbgwalalotv162 4 года назад
Hasbukallahu ya ameeril wa'izeena Mujaddadin musulunci na wan nan qarni
@umarel-turaj4890
@umarel-turaj4890 3 года назад
ALLAH YA SAKA MAKA DA MAFI AL-KHAIRI
@beingdigital26
@beingdigital26 4 года назад
Allah Ya saka da mafificin alheri malam
@anasmukhtarhayinalhaji8464
@anasmukhtarhayinalhaji8464 3 года назад
Allah Ya taimake ka a duk inda kake da, sauran yan uwa dama duk mai son gaskiya
@sanialiyuidris6290
@sanialiyuidris6290 Год назад
Hasbukallah Ya shaikh
@nuramuhammed8408
@nuramuhammed8408 3 года назад
ALLAH TSARE GABANKA DA bayanka
@AdamMuhammad-er1ys
@AdamMuhammad-er1ys 8 месяцев назад
الله اكبر
@ubanazar5155
@ubanazar5155 4 года назад
Allah ya Kara fahimtar da mu addini Amma malan kana kokari sosai wajen kiyaye muhibbar Annabi s.a.w da alayensa.
@gfgghhgjgh1559
@gfgghhgjgh1559 3 года назад
Alalh kareka
@yassiryassir2244
@yassiryassir2244 Год назад
Ameen y Allah 🙏
@ahmadmuhammad3658
@ahmadmuhammad3658 3 года назад
Walahi talahi bilahi duk wanda ya kashe sayid na husain jinin mazon Allah ,masoyin Allah baban babawan Allah,kafiri ne ba tawili,meyasa ba a son maganar ahalil bait,meyasa ake boyewa,shin akwai wasu mutane da suka kai darajar gidan manzon Allah s w a ,wanan almari ya faru duniya ta sani,ko dayake yan izala da salafawa duk abunda ya kaskanta mazon Allah ,ko ya rage mishi daraja shi ne abun yinsu masu batanci ga mahaifan manzon Allah s w a masu abun babu dadinji ga duk mai imani,walahi talahi zan so in. Mutu wurin kare mutuncin manzon Allah da iyalinsa ,in ance rasolilahi s w a karshen girma karshen magana kenan duk wanda ya girma yayi rawani darajar shi che
@blackballball168
@blackballball168 3 года назад
Subahana,allah
@aminouabdoumasko2881
@aminouabdoumasko2881 4 года назад
Gaskiya Abdoul Jabbar ya yadda Barna a social medumia
@SaniAsiyajibrin
@SaniAsiyajibrin 4 года назад
Abinda ya fada haka yake ko akwai gyara
@muhammadsulaiman9803
@muhammadsulaiman9803 4 года назад
@@SaniAsiyajibrin Allah ya saka maka da mafificin alkhairi ya shugabana
@aliyuhydarhydar3898
@aliyuhydarhydar3898 3 года назад
Jama a kudunga duba hujja bame fadar hujjarba gaskiya dayace daga kinta saibata
@ahmadmuhammad3658
@ahmadmuhammad3658 3 года назад
Fadar tadanci da aka ma jinin jikan manzon Allah s w a,ka ko san waye muhammad s w a ?alwalul abidin imamal mursalin,habibullah ,rahamati lil nass,rahamatul alamin ka bi a hankali,abduljabar bashi ya ruwaito wayanan hadisan ba,dole kuwa a karanta ma al umah su san
@al-ummadayatv8294
@al-ummadayatv8294 4 года назад
Subhanallah Mllm kaje kayi karatu
@nuramuhammed8408
@nuramuhammed8408 3 года назад
kai jahili ne shiyasa kaje makaranta
@aminouabdoumasko2881
@aminouabdoumasko2881 4 года назад
Kai yanzu in ba ganganci ba kai na nawa kake tuhumar bukhari da ha'inci. Allah y'a nuna mana gaskiya kuma y'a Nina mana ikon bin ta.
@SaniAsiyajibrin
@SaniAsiyajibrin 4 года назад
Abunda ya fada haaka yake ko akwai gyara
@mansuryau5449
@mansuryau5449 3 года назад
@@SaniAsiyajibrin tabbas!!!!!akwai.
@ahmadmuhammad3658
@ahmadmuhammad3658 3 года назад
Buhari saukake ne ko kuwa Allah ya aiko shi,ana taba janabin manzon Allah,laifi bane, kashe husain,jikan manzon Allah s w a ,kuma sayadi na husain yana daga cikin sahabai,waye buhari ana maganar jikan manzon Allah da badan kakan husain ba da buhari bai samu girman da yasamu har wasu ke ganin yafi karfin kuskure tunda shi aiko ma sai ka bishi kabar manzon Allah da ahalil bait
@ahmadmuhammad3658
@ahmadmuhammad3658 3 года назад
Da buhari da imam Husain waye a gaba ? shi buharin saukake ne daga sama aka sauke shi?buhari baya kuskure ne?ko Allah aiko maka buhari a matsayin manzo?mallan idan ana maganar Manzon Allah (s a w)da ahlul bait kake maganar wani buhari ,fada Mana karya ne ya kawo maganar sayadi husain?nuna Mana inda yayi bayani?
@aboumoutari6548
@aboumoutari6548 4 года назад
Malam Allah a Kara rinchin soro dan rinchin son biya zoutchia
@ibrahimamadou2939
@ibrahimamadou2939 4 года назад
Ina littafan da kasa suna Ina
@al-ummadayatv8294
@al-ummadayatv8294 4 года назад
رب يهديك يا عبد الجبار // لا حول ولا قوة إلا بالله العلي العظيم
@anasmukhtarhayinalhaji8464
@anasmukhtarhayinalhaji8464 3 года назад
ولا يهد يك أنت من كتب هذه الد عاء
@abdulkadirshehu6768
@abdulkadirshehu6768 3 года назад
Jakin ne Kai. Meye amfanin tona bacin ran da baza ka iya gyara wa ba.
@sanialiyuidris6290
@sanialiyuidris6290 Год назад
Kaine babba jaki ae dabaka tsoron Allah, kaje kayi karatu kaji me annabi s a w yafada akan imam hussain
Далее
MUKADDIMAR JAUFUL FARA 140 (A)
1:00:38
Просмотров 7 тыс.
ILLAR YAZIDU DAN MU'AWIYYA DR SHEIKH ABDUL-JABBAR
1:09:53
RADDI GA DR AHMAD GUMI AKAN HADISIN UMMU HARAM
42:10
Просмотров 2,7 тыс.
JAUFUL-FARA 140
3:34:04
Просмотров 982
(1) Raddi ga khawariju sani rijiyar lemu Jabbariyya Tv
2:13:03