Тёмный
No video :(

HADIZA GABON: G-Fresh ya rarrabe tsakanin Aya da Tsakuwa cikin lamarinsa da Sadiya. 

Hadiza Aliyu Gabon
Подписаться 301 тыс.
Просмотров 115 тыс.
50% 1

Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official RU-vid Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
RU-vid channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos

Опубликовано:

 

27 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 389   
@ibrahimbashirdagash3914
@ibrahimbashirdagash3914 Месяц назад
Gaskiya yayi kusa ace anyi hira da shi kusa da kusa data sadiya hakan zai iya jawo pitina
@hajamuhammuham1436
@hajamuhammuham1436 Месяц назад
Ikon rabb 😅😅 I can’t wait to see this talk show
@abdullahibabayaro
@abdullahibabayaro Месяц назад
@@hajamuhammuham1436 xata fashe
@salamatumohammed5428
@salamatumohammed5428 Месяц назад
Hadiza Gabon wannan abun da bakiyi shi zai iya haddasa fitina Allah dai ya kiyaye
@SalmasaheerSalma-hv2dw
@SalmasaheerSalma-hv2dw Месяц назад
Allah ya kaimu gobe can't wait
@ummuhumayraa3268
@ummuhumayraa3268 Месяц назад
Abar kowa da sirrinsa da ubangijinsa shine kawai. Gaskiya Dijeee abun naki yafara zama shicigi. Dason jin gulma da asirin wasu
@ChouchouAwa
@ChouchouAwa Месяц назад
Hadiza gabon kiji tsoron Allâh fitinarki ta ishe jamma kullum kina haddasa rigima bai na jamma
@mustaphazakariya5463
@mustaphazakariya5463 Месяц назад
Wallh hadiza gabon kin zama shai Daniya sadiya haruna tace miki aure zatayi kuma kinsan wani maganar zai iya zama sanadiyyar fasa auren
@khadijahmatar_k892
@khadijahmatar_k892 Месяц назад
Kaji tsoran Allah ! Kuma kasani ko mene ka fada Allah zai tsada Kai ranar gobe qiyama!
@mustaphazakariya5463
@mustaphazakariya5463 Месяц назад
@@khadijahmatar_k892 ko mahaifiyarki ce ita shaidanoya ce tsohuwar kilaki irinsune wanda allah ya tsinewa Albarka tunda tana Karin gashi
@khadijahmatar_k892
@khadijahmatar_k892 Месяц назад
@@mustaphazakariya5463 Mahaifiya ta kk zagi? Toh kaje na barka da Allah shi zaimin sakayya!
@aishabashir4333
@aishabashir4333 Месяц назад
Ohh my God can't wait to see 🤩 Kai akwai cha kwakiya
@AbubakarAdamu-h5t
@AbubakarAdamu-h5t Месяц назад
Gaskiya DJ yakamata Yan jarida subaki award u r so intelligent to the core
@abubakaraminuyusuf
@abubakaraminuyusuf Месяц назад
Gaskya Gabon kiji tsoran Allah ba kayau Hadin Fada wlh😅😅😅
@yusufrobbentv4136
@yusufrobbentv4136 Месяц назад
Gaskiya gabon ke duniyace❤❤❤
@user-co8uh4tw7w
@user-co8uh4tw7w Месяц назад
Allah Dai Yama Gabon Albarka wallahy 😂😂😂
@ummuhumayraa3268
@ummuhumayraa3268 Месяц назад
Gaskiya wannan gabon show yafara zama wani abu daban. Ko wani bawa ko baiwa kowa yana tafe da laifinsa
@gaddafirabiu6842
@gaddafirabiu6842 Месяц назад
Wooooo, Gabon show is the best wlh duk arewa Allah yakara Miki daukaka ya rabaki da mahassada
@habibourahila5485
@habibourahila5485 Месяц назад
Naji dadi gabon allah ya miki albarka,daman muna jiro muga gfresh
@abbasskudu2032
@abbasskudu2032 Месяц назад
Gabon wan nn shirme ne dan me zakixo kina fallasa sirrin auren wasu. Aure sirrin ne suma jahilai ne da suka tsaya kina masu tambyar data shafi rayuwar auren su. Ina ruwanki
@SagirAbdullahiAlmustapha
@SagirAbdullahiAlmustapha Месяц назад
Kakkjamaa amma fa wannan episode yafita adede d dede 3 BOSSA FOR U MY MENTOR GABON 👊👊👊
@fehvaki2415
@fehvaki2415 Месяц назад
Hadiza you Dey give me joy
@KhadijaMustapha-y5r
@KhadijaMustapha-y5r Месяц назад
Can’t wait to watch, miye na munafunci a shirin nan pole are making things complicated wlh
@Memory_Alkali
@Memory_Alkali Месяц назад
Gaskiya Gabon if U're such people zamu daina bibiyar wannan shirin, haba 😢 keep presenting reasonable mutane please 🥺, I am your righteous fan from Birnin Kebbi
@oumarououmoulhair
@oumarououmoulhair Месяц назад
Gaskia hadiza kina son tada rigimar da ta riga ta huce
@Aichatougambo-zd1wz
@Aichatougambo-zd1wz Месяц назад
Gaskiya hadiza kina son tada tarzoma ne.kizanyin abinda yakamata.ina anfanin irin wanga lamarin kinga daga Haka se rigima ta barka tinda basu chiri.chi fa garba yake ko gfrech ninaga kamar beyda lfy koluwa wly.yanzu zasufara rigima.awanga lokacin mulki me tsada rayuwa abarmu da abubuwan chuwagabanni mu a zalumai ma ya ichemu😢
@FatimaMahmud-xs4br
@FatimaMahmud-xs4br Месяц назад
Anayi munajin dadi cannot wait to see the full video
@user-ot9wk2xb4y
@user-ot9wk2xb4y Месяц назад
We can't wait
@Cokekid442
@Cokekid442 Месяц назад
Thank you for inviting him
@isahbashirfilms
@isahbashirfilms Месяц назад
Wato duk wanda yaso zaman lfy shi yaso... Violence at it peak...
@YusufMalola
@YusufMalola Месяц назад
Ķiji tsoran allah wlh kin xama anna mimiya😢😢
@yauyusuf
@yauyusuf Месяц назад
Kirifawa Kanki Asiri Aunty Hadiza
@asiyasadiq5431
@asiyasadiq5431 Месяц назад
Baikamata kizama sanadin qara dawo da maganan nan ba bayan tawuce I don’t see any reason ma da za akawo maganan auren mutane wannan program din I was enjoying every bit of it amma dai wannan kam baiyiba
@ummuhumayraa3268
@ummuhumayraa3268 Месяц назад
Don me wannan tv yazama na tone tone. Allah da kansa yana rufamana asiri. Kuma da ace za,a tona namu ba mamaki mufisu. Saboda wani laifin ma bakasan kanayinsa ba
@RachidaAgali
@RachidaAgali Месяц назад
Dan allah muna son ganin nazifi asnanic
@user-yp7ft5ez4n
@user-yp7ft5ez4n Месяц назад
Wlhy Gabon, ke munafuka ce, kakira, Allah y shiryaki
@jamilaadamuy9975
@jamilaadamuy9975 Месяц назад
Allah Sarki Al'amin duk soqi burutsun ka ka fi Delu iya lafazi...Allah ya sa mu zama masu rufe bakunan mu da sirri amin
@ruqayyahcutie
@ruqayyahcutie Месяц назад
I absolutely cannot wait
@Zainabyakubu-gq6qw
@Zainabyakubu-gq6qw Месяц назад
Ayya Allah sarki aunty hadiza muma adubemu a kawo mana namu masoyin wato presdo please aunty
@rilwanuibrahim8384
@rilwanuibrahim8384 Месяц назад
Bonsoir Ma sœur Hadiza, j'espère que tu vas bien ma cha Allah. J'apprécie vraiment ton émission et je les suis à chaque fois que tu poste une nouvelle vidéo. Rilwanu Ibrahim depuis Niamey.
@Sutdangeneralconcepts
@Sutdangeneralconcepts Месяц назад
Can't wait to watch the full show
@okashatuibrahim8100
@okashatuibrahim8100 Месяц назад
Maganar Gsky gabon baki kyauta bah wannan tanon asiri ne baki taba rashin burgeni bah sai
@bappahnuhuubale1537
@bappahnuhuubale1537 Месяц назад
Idan mun gama ganin wannan sai P.A kuma😂😂😂😂
@AishaArdo-hc6zf
@AishaArdo-hc6zf Месяц назад
Gaskiya ne good thinking 😂😂
@AuwaluNasiruAliyu
@AuwaluNasiruAliyu Месяц назад
Lallai kuwa
@FatimaAdam-sj1ko
@FatimaAdam-sj1ko Месяц назад
Can’t wait to watch the full video💃💃💃
@aishamuhammad4511
@aishamuhammad4511 Месяц назад
😂😂😂 Allah ya kyauta finally u invited the person we want to hear from his side
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu Месяц назад
😂😂😂😂😂
@nishadivinetarot8822
@nishadivinetarot8822 Месяц назад
Gaskiya Hadiza Zaki hada rikici. Kinemi ilimin aikin jarida kafin aiwatar dashi.
@NafeesatBintAdam
@NafeesatBintAdam Месяц назад
Gsky ni banga alfanun wannan abun ba da wanan tada husumane
@saaadatumuhammad3572
@saaadatumuhammad3572 Месяц назад
Wllhy kinzama mara gsky sosae wanna ai ba kyau
@asiamonzir4110
@asiamonzir4110 Месяц назад
I am excited 😂😂
@MamanMustapha
@MamanMustapha Месяц назад
dan Allah karkiyi masa tanbayar da zaiyi abinda zaisa afasa auranta😭
@musashuaibu110
@musashuaibu110 Месяц назад
I'm waiting for you My Hadiza MaisasanCi
@zalihaibrahim-qv8ik
@zalihaibrahim-qv8ik Месяц назад
Allah ya shige mana gaba🙏👍
@ubaidahamza5448
@ubaidahamza5448 Месяц назад
Can’t wait to watch d full episode 😂😂😂
@ABUBAKARIDRISSAIDU-x8m
@ABUBAKARIDRISSAIDU-x8m Месяц назад
Thanks you aunty hadiza
@FunashBintlbrahim
@FunashBintlbrahim Месяц назад
We are waiting 😮
@fatimahammajulde6408
@fatimahammajulde6408 Месяц назад
Scatter everywhere !this is the podcast we signed for !!!!!😅😂 everywhere go burst hold your tissue 😂
@mubarakdanturai3320
@mubarakdanturai3320 Месяц назад
😂😂😂😂
@FatimaAbubakar-es2jw
@FatimaAbubakar-es2jw Месяц назад
Can't wait woooo
@Neerahtou
@Neerahtou Месяц назад
Allah dai ya biya Adizatou💃🏽
@user-df1iu5gy4f
@user-df1iu5gy4f Месяц назад
Hadiza Gabon zata yaki 😂❤
@muhammadadamumuhammad2576
@muhammadadamumuhammad2576 Месяц назад
Allah ya kyuta
@ahmedhabibuwammako537
@ahmedhabibuwammako537 Месяц назад
fabulous g aka phone store aka mazan jiya😂
@AmmahChiroma
@AmmahChiroma Месяц назад
Kedaii hadiza sanda kika kawo shi😂 bakiya tunanin Zakiyi creating fight btw him and sadiya
@muhdujkiru
@muhdujkiru Месяц назад
Wato akwai kura this week
@khadijajafar-fn8no
@khadijajafar-fn8no Месяц назад
😂😂😂😂😮😮fire💃💃💃 can't wait aunty hdz aiki yy kyau 😍🙌
@hamzailiyasu3600
@hamzailiyasu3600 Месяц назад
Gaskiya banso ace kin kira mijin ta ba wannan kuskure ne
@Beee875
@Beee875 Месяц назад
,😂,😂😂🎉🎉🎉 can't wait🎉🎉
@isilmagiliGalou
@isilmagiliGalou Месяц назад
Mashallah hadiza acte chaîne à Allah chimie qui a le Barça
@muhammadisahabdullahi9301
@muhammadisahabdullahi9301 Месяц назад
Wlh gabon bakison zaman lfy😅😂
@AliyuhaidarrJugudu
@AliyuhaidarrJugudu Месяц назад
Qarshen tukatikin tib magana yaqare anyima mai Dami daya sata ubangiji Allah yakaimu lokacin musha kallo Wanda bayaso ba'ace dole yaje ya kallaba 🎉😂
@mubarakahmadgwarzo4453
@mubarakahmadgwarzo4453 Месяц назад
Wannan al'amari sam ba daraja 😢😢
@SabrunJameel-kq9sb
@SabrunJameel-kq9sb Месяц назад
In kin gama da gfresh ki gayyato P.A muji da kowane bangare ba cuta ba cutarwa
@nurashehu4519
@nurashehu4519 Месяц назад
Adizatou Ke Duniya ce
@NassirAli-dc1st
@NassirAli-dc1st Месяц назад
Merci beaucoup mon grand sœur hadiza gabon G fresh thanks you very much 😂😂😂
@the_excellency
@the_excellency Месяц назад
Remaining PA
@user-zd4hi6qt1z
@user-zd4hi6qt1z Месяц назад
Wlh hadiza ke shedaniyace😂 lamba daya
@abdulbasitlawan565
@abdulbasitlawan565 Месяц назад
Kutimelesi i will never miss this interview I swear 😂
@zainabhassan8724
@zainabhassan8724 Месяц назад
Gaskiya kema gabon munafukace ay wannan hada husumane baikamata ki gayyace shiba
@zainabsulaimanzubairu6067
@zainabsulaimanzubairu6067 Месяц назад
We die here tomorrow 😂🤣 it’s about to go down
@legendidris
@legendidris Месяц назад
Masha Allah 🎉
@zainababubakar9030
@zainababubakar9030 Месяц назад
Gsky Gabon yar bala'i ce yanzu seda kika gayyato g fresh
@hadiyaibrahimgajo4340
@hadiyaibrahimgajo4340 Месяц назад
Can’t wait wlh😹😹😹💃💃💃💃💃
@SaliaAhmed-ct5ld
@SaliaAhmed-ct5ld Месяц назад
I love yu hadiza ❤❤❤❤
@IdrisMahmud-nz2rl
@IdrisMahmud-nz2rl Месяц назад
Yanzun Dan Allah Yaushe Za'a Saki Wannan Episode ɗin
@abdulsalammuhammad9725
@abdulsalammuhammad9725 Месяц назад
Zata fashe back to back to back 😂😂😂😂😂
@Abbvearh
@Abbvearh Месяц назад
Kinason hada bomb kenan last week kin kira sadiya haruna this week kuma g_fresh 🤭
@aishasurajyola-wj8nb
@aishasurajyola-wj8nb Месяц назад
Wlh can’t wait 😂💃🏽
@abdulhamidbarkindo628
@abdulhamidbarkindo628 Месяц назад
Hahaha.... With much love from Yola. You're doing absolutely well my dear sister.
@HassanUsaini-en4xv
@HassanUsaini-en4xv Месяц назад
Thank you 🎉🎉
@FatimaNamakkah
@FatimaNamakkah Месяц назад
Gsky aunty hadiza da baki invite din SA ba
@aishabashir4333
@aishabashir4333 Месяц назад
iKon God sai look
@abdulsalammuhammad9725
@abdulsalammuhammad9725 Месяц назад
Tunda ta Sayyada ta fasa egg dole G-fresh ma yayi nashi abun yamin sweet
@zubairuahmad-bs7ff
@zubairuahmad-bs7ff Месяц назад
Gaskiya ne 😄😄👏🙏🙏🤲🤲😊😊😊😊😊
@user-vb6st6vp4g
@user-vb6st6vp4g Месяц назад
😂😂😂😂😂can wait to watch this episode
@musalkasiyunisalisu2793
@musalkasiyunisalisu2793 Месяц назад
Gabon i want to be part of the show
@salamatouBassirou
@salamatouBassirou Месяц назад
Kam 😂😂😂 hadiza wly kin iya hada bombe 💣 😮😂
@Zahrafatima-b8z
@Zahrafatima-b8z Месяц назад
Kude ganin lefin hadiza babu ruwanta wlhi saboda invitation take
@Ibrahim.mama.agadez.
@Ibrahim.mama.agadez. Месяц назад
Merci 🎉❤
@MsaniShuaib-lc5in
@MsaniShuaib-lc5in Месяц назад
😂😂😂 wannan shine adalci hadiza aliyu gobe yan kallo zasuyi alkalanci Allah ya kaimu
@sanisomaisonkalby9303
@sanisomaisonkalby9303 Месяц назад
kaifa. hadiza aliyu 🤣🤣🙏🏻🙏🏻🙏🏻💜💙💜💘💘👈
@ahmadnasir6374
@ahmadnasir6374 Месяц назад
Balidancin fa kikeyi Hadiza
@fateeameenu
@fateeameenu Месяц назад
Pls kiyi ki sa mana full video din 😅
@ibrahimmusa2218
@ibrahimmusa2218 Месяц назад
Akwai haiya haiya kenan
@khadijaado5042
@khadijaado5042 Месяц назад
Team vawulence we die here 🤣🤣
@zubymalami5675
@zubymalami5675 Месяц назад
😂😂
@usmannaibi27
@usmannaibi27 Месяц назад
Can't wait😂
Далее
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA FATIMA KINAL
16:48
Просмотров 75 тыс.
DR ABEL DAMINA HAS FINALLY DEBUNKED HIS S€X  SCANDALS
17:16
Dandali Hadiza Gabon 🇬🇦
11:28
Просмотров 863
HADIZA GABON: Adamu Nagudu a da, da kuma a yanzu. Full
44:20
BBC Hausa Labaran Duniya na Dare Yau /27/08/2024
21:05
Mahangar Zamani tare da Rahama Sadau
24:04
Просмотров 70 тыс.