hafeez gwarzon shekara, agaskiya films din hafeez yayi matukar kyau da kuma ma ana, wannan babban kalubalene ga iyaye talakawa masu muguwar kwadayin son abin duniya, sannan kuma kalubalene ga 'ya'yan masu kudi wa'yanda suke ganin kudi zai iya saya musu komai arayuwa, allah yakaro basira sarki ali nuhu, jinjina ga tauraron zamani umar m shareef allah yakara basira
Mata shafe shafe maza shafe shafe har gwanda ma matan ace mace yar kyale kyalece . Amman namiji kato dashi yayi ta shafe shafe har fatar jikinshi ta nuna Allah ya kyauta ya tsare mana imaninmu.