Alhamdulilahi munajin dadin shirye shiryenku, amma inason inyi wani tsokaci game da tsaeda "film din A DUNIYA" da akayi gaskiya a tunani na ayanzu dae babu wani "series nan kusa wanda ZINARIYA TV zasuyi maekyau kuma mae ma'ana wanda zae maye gurbin A DUNIYA,,
A gaskiya lauyan dake kare masu laifi Bai kamata ya Bada hujar karya ba. Tunda Yana da huja ya gaskiya. Hujar itace wadda ta farke ciki ta Ciro jariri menene hujarta na cewa matar ta mutu,tunda balikitan Daya shaida cewa tamutu,Kuma ana dogon Suma,tunda yaro namotsi.kaga ana iyacewa sumane tayi, it'a ko tasa Reza ta farke mata ciki ta kasheta.
Assalamu alaikum zinariya channel ina muku fatan alheri sannan inada wani qarin bayani acikin hakkin rai naji kunsaka kidan a duniya ni gaskiya napi dason arinqa saka kidan hakkin rai shi kadai ❤