Тёмный

HALACCIN CIN KUDIN MINING NA CRUPTO CURRENCY (SHEIKH UMAR SANI FAGGE) 

Abdulmalik UA
Подписаться 4,1 тыс.
Просмотров 11 тыс.
50% 1

shin ya halatatta musulmi yaci kudin mining na cryptocurrency zaku amsar acikin wannan karatun
ga cikakkan maratun akan shafin Facebook
www.facebook.c...
#mining #cryptocurrency

Опубликовано:

 

19 май 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 31   
@AliMuhammad-u1y
@AliMuhammad-u1y 20 дней назад
Allah ya taimaka Allah yakara basira da Nisan kwana
@user-ok8ns4yw1l
@user-ok8ns4yw1l 2 месяца назад
Gaskiya ne mlm Allah y biya ammafa karancin mlm irinku yayiyawa ayanzu sabida mutane Inde harakar kudice yawanci susukeyi abasu amsa kaway yanda zasu yi susamu kudi ina'lilahi wa ina'lilahi rajoun
@itznanuaditznanuad2575
@itznanuaditznanuad2575 2 месяца назад
It is true
@dahirusadi5937
@dahirusadi5937 2 месяца назад
Allah Ya qarawa malam Lafiys.
@muhammadyunusa6307
@muhammadyunusa6307 2 месяца назад
Allah ya amfanar damu,yasa mugane,masuyi Allah yasa su daina
@itznanuaditznanuad2575
@itznanuaditznanuad2575 2 месяца назад
Ameen ya ALLAH
@farukubala1189
@farukubala1189 2 месяца назад
Allah y kara lafiya da Nisan kwana
@RukayyashehuAbdullahi
@RukayyashehuAbdullahi 2 месяца назад
Da annyi magana sai kuce atambi fantami, tunda bukatarku ce koh yanzu kowama ya yadda da fantami
@NasiruIliyasuAdo
@NasiruIliyasuAdo 2 месяца назад
Aslm Allah yakarawa malam lafiya Malam nayimaka uzuri saboda bakasan ilimin blockchain ba Amma kayi adalci Wannan bayanin yasace da crypto trading,Amma mining kwadago ne aiki akemusu saisu subiyaka daidai d aikin d kamusu. Sannan wannan she ake kira d (imagine technology) wanda cigabane yazowa duniya,mutane dayawa suna ganin bazai yuyuba. Idan kana neman Karin bayani kanemi lecture ta malam prof isa Ali Ibrahim pantami akan blockchain.
@mukhtarmuhammed2789
@mukhtarmuhammed2789 2 месяца назад
Masu Yi masa tambayar ne suka Yi masa tambayar a rufe, Basuyi masa Dalla-dalla ba. Amma ni Ina kyautatawa Malam zato.
@user-gd4vh7rj9l
@user-gd4vh7rj9l 2 месяца назад
Toh ai trading shine mai tsafta ma akan mining sbd shi trading kudi ka zuba kuma kasiwanchi ne trading akache pha amma wanchan me ka siyar nawa ka zuba hannun jari ka fahimta ai kuma kaga trading akwai riba akwai faduwa sannan ko ynz ka sayi coin take xaa baka abunka idan ma baka bukata xaka iya bayarwa sbd sun ajiye irin kudinda idan ba'a bukata xaka mayar a baka kudinka shine liquidity sbd haka mlm nasiru kagane banbanchin mining d trading trading ne mallamai suka che y Halarta idan b leverage achikinsa ko magin trade ko puture kagane ai to indai b wannan abubuwan to y Halarta inji mallamai masana digital economy
@user-gd4vh7rj9l
@user-gd4vh7rj9l 2 месяца назад
koni ban ydd da mining ba
@abdulmalikua458
@abdulmalikua458 2 месяца назад
Kowa ne aikine idan kayi aka biyaka kaci kudin halal?
@farukubala1189
@farukubala1189 2 месяца назад
Kala aa uzu billahi. Malan mu student NE Wani shawara za,a bamu .bama da sama,ar da muke yi .sai mining
@user-gd4vh7rj9l
@user-gd4vh7rj9l 2 месяца назад
Masu tambayar ne basuyi masa bayanin d xaigane ba amma munayiwa mlm kyakyawan xato baya mgnr son zuchiya abinda yakamata mutane suyi shine asamu wani masanin harkar yayiwa mlm bayanin d xai fahimchi lamarin
@abdulmalikua458
@abdulmalikua458 2 месяца назад
Kowane aikine idan kayi aka biyaka kudin yazama kaci kudin halal?
@itznanuaditznanuad2575
@itznanuaditznanuad2575 2 месяца назад
ALLAH ko
@user-yz6di9ol6f
@user-yz6di9ol6f 2 месяца назад
السلام عليكم ورحمه الله تعالى وبركاته ما شاء الله الله يبارك الله يحق الشيخ ربي يعطيك الصحه يا شيخ
@AminouDanbaba
@AminouDanbaba 2 месяца назад
Mala nakudi
@jawadabubakaribrahim2874
@jawadabubakaribrahim2874 Месяц назад
Bakusan Komiba akan abu amma saboda Shirme sekuzo Kuna yanke hukunci akan abinda baku da hujjan haramtawa.
@AdamuSafiyanu-re5oc
@AdamuSafiyanu-re5oc 2 месяца назад
Allah yasaka
@RukayyashehuAbdullahi
@RukayyashehuAbdullahi 2 месяца назад
Wai kowama bai fahimci mining ba sai ku, Kai Allah taala yashiryemmuu
@itznanuaditznanuad2575
@itznanuaditznanuad2575 2 месяца назад
Ameen ya ALLAH
@AminouDanbaba
@AminouDanbaba 2 месяца назад
Assalamou
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger 2 месяца назад
❤❤❤
@RukayyashehuAbdullahi
@RukayyashehuAbdullahi 2 месяца назад
Da annyi magana sai kuce atambi fantami, tunda bukatarku ce koh yanzu kowama ya yadda da fantami
@Sadiyaik614
@Sadiyaik614 2 месяца назад
😂😂😂😂hahaha Allah de ya kyauta. Ai mutane ,kudi kawai ba tinanin Halal
@Sadiyaik614
@Sadiyaik614 2 месяца назад
Fantami ya zama aminin yan crypto
@jawadabubakaribrahim2874
@jawadabubakaribrahim2874 Месяц назад
abinda yasa Muke cewa a tambayi Fantami. sabida shi Fantami Wayayyan Malamine dan Zamani. ba irin Wadannan Qauyawan Malamanba. shi yana maganane akan abinda yayi bincike ya sani. ba akan abinda ya jahiltaba kamar yanda wannan yakeyiba. be saniba kuma besan be saniba yazo yana wasu surutai.
@jawadabubakaribrahim2874
@jawadabubakaribrahim2874 Месяц назад
​@@Sadiyaik614 Er Hassada Da baqin cikinmu zaki Mutu
@jawadabubakaribrahim2874
@jawadabubakaribrahim2874 Месяц назад
​@@Sadiyaik614 Na samu Fiye da Million daya A Mining. kuma Haryau har gobe Muna Mining Ba Uban daya isa ya haramta mana abunda muke da molanka ba tareda hujjaba.
Далее
Gelik yoki Velik?
00:20
Просмотров 1,1 млн
Warware Shubuha akan Harƙan Crypto Currency
20:29
Просмотров 1,6 тыс.
Gelik yoki Velik?
00:20
Просмотров 1,1 млн