Salam, Al amin sannu da ƙoƙari Allah yasakamaka da mafificin alherinsa..... Naji daɗin hirar bagobiri sbd A tsanake yake magana kuma bashida mantuwa yasan every little detail gameda abubuwanda suka faru a rayuwarshi...Allah yaƙara mishi lfy, ya yafe kurakuranshi damu baki ɗaya.