Тёмный

Hukuncin Kiran Sunan Annabi (S.A.W) Yayin da Mutum zai Zauna ko zai Tashi.? | Tambayoyi da Amsa 

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Подписаться 131 тыс.
Просмотров 4,3 тыс.
50% 1

Tambayoyi
1. Malam menene hukuncin yin zikiri bayan sallar Asubahi.?
2. Akramakallah menene hukuncin kiran sunanan Annabi (S.A.W) yayin da mutum zai zauna ko zai tashi.?
3. Ya sheikh ina rike da maraya a gidana, sai mata ta take hantararsa har gashi ‘ya’yanmu sun fara koya, ya sheikh ta yaya zan fada mata ba daidai bane yin hakan.?
4. Gafarta malam menene hukuncin kudi da limamai keyi kafin su daura aure, ko bayan sun daura.?
5. Malam ina son ka koyamin yadda ake kiyamul lail

Опубликовано:

 

22 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 5   
@taibaabubakari5550
@taibaabubakari5550 8 месяцев назад
Masha Allah Tabarakallah Sheikh ❤❤
@SafiyanuAbubakar-ny2qv
@SafiyanuAbubakar-ny2qv 8 месяцев назад
Allah yasaka da alkairi
@fatimagoni636
@fatimagoni636 8 месяцев назад
Allah ya saka da alheri duniya da lahira mallam.
@usiusi8481
@usiusi8481 8 месяцев назад
Masha Allah yykau Allah yasaka da alkhair mal
@Mohammadshareef2475
@Mohammadshareef2475 8 месяцев назад
Sallahu Alaihi wasallam❤
Далее
The joker favorite#joker  #shorts
00:15
Просмотров 7 млн
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Hafizahullah
9:54
Просмотров 10 тыс.
Kasar Belgium Tare da Yan Uwa Abokan Da'awah
19:11
Просмотров 3,7 тыс.
TARKON SHAIDAN BY SHEIK JA'AFAR MAHMUD ADAM..wmv
1:22:30