Тёмный

Hukuncin Masallacin da Hadiza gabon ta gina da kudin film Awajen malaman Addini. 

Al-FurQan wal huda TV
Подписаться 194 тыс.
Просмотров 82 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

21 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 258   
@bashirmoussabachir718
@bashirmoussabachir718 3 года назад
Mashaallah yayikyau allah kareki hadiza aliyou gabon allah kareki dagasherin makia ameeen yarabil alamina 👌👌👌👌🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@tukurbello754
@tukurbello754 3 года назад
Masha Allah Inarokon Allah yasakawa Malam da Alkairi Allah yakarbi Abinda wannan baiwar Allah tayi Allah yabiyata da mafificin Alkairi inamana fatan shiri damu dasu Allah yatseratar damu baki daya
@meenalsabeer9315
@meenalsabeer9315 3 года назад
Masha Allah gaskiya muna godiya ga allah da samun annabi muhamad DA addininsa babu wani abu da addininmu bai warwaremanashiba alhmdllh alhmdllh alhmdllh
@rabiourabiou3240
@rabiourabiou3240 3 года назад
Gaskiya ne alhamdulillahi rabbil alamin
@daudayahayakana6218
@daudayahayakana6218 3 года назад
Allah yabata ladan sadaqatujjariya datayi Allah kuma yasakama malam da alkhairi daya wayar ma jama'a dakai dangane da wannan al'amarin
@umarisasaleh9954
@umarisasaleh9954 3 года назад
Nidai nace Bata Ladah. Kuma inada hujja wallahi
@umarisasaleh9954
@umarisasaleh9954 3 года назад
Batada Lada a wajen Allah.
@sanusirkhausatv1825
@sanusirkhausatv1825 3 года назад
Meye hujarka mallam
@yayahibrahim6753
@yayahibrahim6753 3 года назад
hadiza gabon Allah yasaka da alkairi
@sanishala2393
@sanishala2393 3 года назад
Allah yasa tasamu mijin aure Nagari kum muna rokon Allah yayafemana lefifikanmu gabaki dayanmu.
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
Amin.
@astabagudu1317
@astabagudu1317 3 года назад
Masha Allah Hajiya Allah karbi ibada Allah kara arziki hisabi ahannun Allah take.
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin
@oumarouhassanekolloma7726
@oumarouhassanekolloma7726 3 года назад
Macha Allah hadiza Allah yabada lada Allah yakara miki arziki Allah yakareki da sherin makiya Allah yakara lfy
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
Amin
@amaramri7834
@amaramri7834 3 года назад
Gaskiya Malan hakane fa
@lislamtv9461
@lislamtv9461 3 года назад
Masha Allah Malan Allah yasaka da alkhairi kuma Allah yasa mudace
@yayahaibrahim8399
@yayahaibrahim8399 3 года назад
Wannan magana gaskiya tajakai na dayawa kuma bansan yazan musaltataba Allah ne kadae zai nuna gaskiya afilin kiyama amma fa ni inakan hadisi da kur ani maganar annabi ita nabiyi Allah tsarkakake ne baya karfa sai maikyau
@abubakaribrahim8166
@abubakaribrahim8166 3 года назад
Allah yasaka da alkairi kuma Allah yabada lada kuma Allah munamata fatan Allah yachanmata sana,a tagari
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 3 года назад
Allah ya saka da alkhairi Amin. Gaskiya kan abinda ya’yan gwamnoni su kayi be daceba, gashi da shugabanni ake koyi, bekamata su dinga yin haka ba, amma gaskiya Rahma Sadau ba daga tsaga bayan rigarta kadai ta fara ba, abuwawan da yawa eg Ibo film da take na rashin halarta da sauren wasu musilmi, Allah ya hanemu da bayyana aikin sa6o ko na 6oyen ma, ya hana amma na fili yafi mumana, bakyau adinga yiwa Allah fito na fito, duk de da wanan karon ta bada haquri Allah ya yafemata/da duk musulmai, ya haneta da aikata irin wadanan aiyuka marassa kyau damu Amin.
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
gaskiya ne
@rilwanuumaryole2166
@rilwanuumaryole2166 3 года назад
Aslm Mlm Allah yaqarawa Mlm fahinta da dogon zamani Malm INA rokonka daka bani numbar ka domin Ina son nadiga gaisuwa dakai don Allah inda hali
@musabali3091
@musabali3091 3 года назад
allah ya saka da alheri muna jin dadin shirye shiryen ku malam
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
na gode sosai barakallahu fikum.
@mohammadyusuf5635
@mohammadyusuf5635 2 года назад
Masha Allah bless you malam
@khadijamuhammad3627
@khadijamuhammad3627 3 года назад
Wow wow Masha Allah Allah. Ya saka da alkhairi
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
Amin.
@aliyumuhammad2815
@aliyumuhammad2815 3 года назад
Allah qaro Ilimi Mai amfani
@MahamanZaharadine
@MahamanZaharadine 3 года назад
Akramak'Allah! A hoton video kaway nake ganin ka, amma ina kyautata zaton ba son zuciya a tattare da kay. Allah ya sakamaka da mafi alherin ayyukan ka. Allah ya kara maka lafia.
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
dan uwa na gode da wannan kyautata min zato da kake Allah yayi mana gamda katar baki. daya na gode sosai.
@habibamuhammad5123
@habibamuhammad5123 3 года назад
Hadiza gabon May Allah reward her and Bless her more and forgive her sin. Ameen ya rabbi
@hamidoudanladylaowali156
@hamidoudanladylaowali156 3 года назад
Yanda tagina masallaci Allah itama yaginamata gida agidan aljenna
@sanahatoumijiyawa742
@sanahatoumijiyawa742 3 года назад
Allahumma ameen
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin
@hauwaumarsalihu6967
@hauwaumarsalihu6967 3 года назад
Amin
@عزيزهالشراري-خ6ث
@عزيزهالشراري-خ6ث 3 года назад
Ameen yarabbi
@hanifaidriss8259
@hanifaidriss8259 3 года назад
Ameen ya Allah
@habibamuhammad5123
@habibamuhammad5123 3 года назад
Masha Allah, is now You are talkeing
@Moussa-mv1ii
@Moussa-mv1ii 3 года назад
جزاكم الله خيرا على هذه النصائح
@zaharaddeendahiru1067
@zaharaddeendahiru1067 3 года назад
ALLAH ya sakawa Malam da alkhairi, ina jin dadin wannan tasha. kuma yau ne ranar da na ga hotonka a zahiri. Allah ya kara karfin gwiwa da hasken ilimi.
@aminousani4157
@aminousani4157 3 года назад
Masha allah hakane malan
@aliyumuhammad2815
@aliyumuhammad2815 3 года назад
Masha Allah yau kam Malam ka bayyana
@bashariadamubaburalocalgov7254
@bashariadamubaburalocalgov7254 3 года назад
Kaji gaskiya, Allah yasah mudace
@gghjh3198
@gghjh3198 3 года назад
jazakhumulla khair Allah yasa mudace
@musabiliyasu7309
@musabiliyasu7309 3 года назад
Allah yasa tayi don allah
@rabiourabiou3240
@rabiourabiou3240 3 года назад
Amin ya rabbi
@ayubangr3789
@ayubangr3789 3 года назад
Masha Allah
@ibrahimnasir9766
@ibrahimnasir9766 3 года назад
Allah yasaka da alheri malam Allah yasa mudace
@tahiraloveabdullahyamta4998
@tahiraloveabdullahyamta4998 3 года назад
Very good malam
@najaatualiyu5380
@najaatualiyu5380 3 года назад
Slm dan allah malam wacesorace yakamata nakaranta a sallar shafa i da utiri kumaya a keyin alqunuti lokacindanake soron wani abunacutarwa malam dan allah katemakamin allah yakarama imali yahaskaka fuskarka dahaskan annabimuhammadu salalahu a layhiwasalm 👏🏻👏🏻👏🏻
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
zaki iya karanta kowace sura Amma anfi so kinkaranta sabbih a rakaar farko ta biyu qulya ayyuhal kafirun ta uku qul huwallahu Ahad.
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
idan kuma kinji tsoron wani Abu ya cutar dake to ga Adduarbda zakiyi: Allahumma Inna naj'aluka fi nuhurihim wana'uzu bika min shururihim.
@muhammedlawi1262
@muhammedlawi1262 3 года назад
Yar uwata kidinga karanta sabbi araka ar farko tabiyu kulliya awutiri kuma qul huwallahu ahad kuma kiyawaita sallar dare bayan hakan insha Allah Allah zai kareki
@najaatualiyu5380
@najaatualiyu5380 3 года назад
Malam jazakalahu kayran dan allah malam i narokanka alfarma zanbaka nombar whatsapp nawakayimin magana dan allah malam +966548392388 Whatsapp nami shafaatu
@saddiqmaccido7496
@saddiqmaccido7496 3 года назад
Malam Allah shisaka maka da alkhairi kuma Allah shibiyaka da aljannah firdausi amin summa Amin
@mamaneabarchi1865
@mamaneabarchi1865 3 года назад
Allah ya saka Malan da alkairi
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
Amin.
@محمداحمد-ك1ش1ع
@محمداحمد-ك1ش1ع 3 года назад
Allah. Yasamudace yabamu abin jahadi
@sffds4184
@sffds4184 3 года назад
Masha Allah mlm Allah ya Kara hasken ma karanta lta km Allah ya saka mata da aljanna hadiza gabon
@aminaabdullahi4190
@aminaabdullahi4190 3 года назад
Jazakallah bilkhair malam
@aliyufalalu1557
@aliyufalalu1557 3 года назад
Allah ya karawa malam imani da tsoron allah muna godiya da irin wannan gaskiya da ake gaya mana
@wwee9847
@wwee9847 7 месяцев назад
Mungode.
@hansi8607
@hansi8607 3 года назад
gaskiya malam allah kadai yasani ameeeeennn ya allah malam
@galaxyten9992
@galaxyten9992 3 года назад
Allah yashir yeka ita dan allah tayi allah kuma yasane kakoma kakaro ilimi
@AliAhmad-oz8eq
@AliAhmad-oz8eq 3 года назад
Allahu Akbar Allah saka da alkairi
@esmailaharounaesmailaharou9718
@esmailaharounaesmailaharou9718 3 года назад
Macha allah allah ya kara basira Koma wacece allah ya biyata
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin.
@mahammedmohmmed2723
@mahammedmohmmed2723 2 года назад
ماشاء الله ربنا يبارك
@yayahibrahim6753
@yayahibrahim6753 3 года назад
Allah yasaka da alkairi
@janadriahahmed6186
@janadriahahmed6186 3 года назад
Allah yasa kawa mlm da alkairi
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin.
@hafsatabubakar240
@hafsatabubakar240 3 года назад
Masha'allah Allah yayiwa dukiya albarka ubangiji ya azurtakida miji nakwarai muna gdy sosai mlm Allah yajiqan mahaifa
@azeakadra2382
@azeakadra2382 3 года назад
Allah yasa mudace
@abukarsadiqgoni9120
@abukarsadiqgoni9120 3 года назад
gaskiya ne wannan masha Allah
@arangamatvhausa5884
@arangamatvhausa5884 3 года назад
Allah ya saka alhiri godiya muke malan
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
na gode arangama
@housseinihakimawa4227
@housseinihakimawa4227 3 года назад
Allah yasa tagama da duniya lafiya 🕋
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
Amin
@zainababdullahi6902
@zainababdullahi6902 3 года назад
Allah ya shiryi masu tsinewa masu laifi wannan ba shine mafita ba
@fardosadamadam6001
@fardosadamadam6001 3 года назад
Muna godiya malam
@tourjaniilliassou4360
@tourjaniilliassou4360 3 года назад
Macha allah allah yakareki hadiza allah yayi jagora
@AHMADABUKHALID
@AHMADABUKHALID Год назад
Allah ya saka da alkhairi malam
@sanahatoumijiyawa742
@sanahatoumijiyawa742 3 года назад
Jazakallahu khairan malam kayi gaskiya wlh
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
Amin
@عايشهعايشه-و5ذ
@عايشهعايشه-و5ذ 3 года назад
Allah yabiyaka dagida aljinna fardawsi malam ameen suma ameen
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin amin na gode
@ibrahimismail9273
@ibrahimismail9273 3 года назад
Allah yasakamaka da alkhari Allah yawaitamana irinku Allah yasakada alkhari
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 3 года назад
Gaskiya ne jzkl khairan
@omargaladima1086
@omargaladima1086 3 года назад
Allah ya saka maka da alheri ina bibiyar waazinki daga français
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
na gode mlm ahmad
@babynyaya820
@babynyaya820 3 года назад
Allah ya saka mata da Alkhairi 🤲 Kaima malam Allah ya biya kah🤲
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin
@rahmatuabdullahi3343
@rahmatuabdullahi3343 3 года назад
Masha Allah Allah yasaka da alkairi ameen ameen mlm
@ramatouali4189
@ramatouali4189 3 года назад
Macha Allah,Allah SWT ya Bakou ladah,da dogon Ray
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
Amin malama rahma muna godiya
@yahyaisah7012
@yahyaisah7012 3 года назад
Allah yasa albraka a ilime malam ameen
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin amin godiyq
@abakhaleednamatasatv3576
@abakhaleednamatasatv3576 3 года назад
Innallah taalla taiyibun layukabalu illa taiyib. Tagina gina massalaci da kudin nanaye.
@naxeefyaksard3262
@naxeefyaksard3262 3 года назад
Allah ya temaki mlm. Allah yakara ilimi da basira da hakuri da nisan kwana.
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
Amin Amin na gode sosai
@maryemmohamed5582
@maryemmohamed5582 3 года назад
Allah yasa mudace ameen
@tahiroubeidou6793
@tahiroubeidou6793 3 года назад
Masha allah, allah ya saka da hairan
@mouhammadouismayel6292
@mouhammadouismayel6292 3 года назад
Masha allah hadiza Gabon ba yau ba ta fara ayyoukan da allah ya hallita da arzikin ta ba malan godiya mouke da fadar gaskiya hadiza Gabon ina sanki so na har a bada I love you
@sarababynyaya4359
@sarababynyaya4359 3 года назад
Gaskiya ne allah yasaka mata da alkhairi allah yabata miji nagari
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
AMIN
@عزيزهالشراري-خ6ث
@عزيزهالشراري-خ6ث 3 года назад
Masha Allah mlm Allah yasaka da alkairi
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
Amin malama Aziza
@jonnytitanic8727
@jonnytitanic8727 3 года назад
Masha Allah Allah ya saka da alkhairi
@issa.atameya4755
@issa.atameya4755 3 года назад
Masha Allah malam
@ibrahimalaji2841
@ibrahimalaji2841 3 года назад
Allah yasaka malan
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin
@bazenrichexlkousseri
@bazenrichexlkousseri 3 года назад
ما شاء الله
@kmuhd9473
@kmuhd9473 3 года назад
Gaskiya ne malam muna godiya Allah yabiyaka
@salisuahmad291
@salisuahmad291 3 года назад
masha allah allah yasakama da alkhairi
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin
@policemasoyintafolc7930
@policemasoyintafolc7930 3 года назад
Macha allah
@muktarimuktari143
@muktarimuktari143 3 года назад
واواواواو ماشاالله
@sabioumoh4901
@sabioumoh4901 3 года назад
Allah Bada lada ameen ya Allah
@abdullahiisa7844
@abdullahiisa7844 3 года назад
Allah Akbar
@saulemanahamissau5490
@saulemanahamissau5490 3 года назад
Macha Allah Allah yabiya
@muhammadqusimu5663
@muhammadqusimu5663 3 года назад
Dan Allah.jama'a mukiyaye bakunanmu
@ummikhalifa5298
@ummikhalifa5298 3 года назад
Allah yasaka da alheri Mallam
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin
@oussamamoussa8837
@oussamamoussa8837 3 года назад
Ya malan Allah ya kara lpy
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
Amin
@AaBb-pb7wi
@AaBb-pb7wi 3 года назад
Masha allah yaallah yasakamata daalkhare yabakimujinagare
@adamusanifuntua6264
@adamusanifuntua6264 3 года назад
جزاك الله لأحسن الجزاء
@idihrh3334
@idihrh3334 3 года назад
Macha Allah yaye
@max.gaskiyabasukamatel2598
@max.gaskiyabasukamatel2598 3 года назад
Allah ya saka da alkairi. yakara lfy da nisan kwana mai albarka
@rabiouourabiouou3694
@rabiouourabiouou3694 2 года назад
Allah ya
@jamilusalisu4321
@jamilusalisu4321 3 года назад
Masha Allah , Alhamdllh
@surajohaliru7109
@surajohaliru7109 3 года назад
Mashá Allah, Allah yaqara ilmi mlm
@ibrahimdizguy5638
@ibrahimdizguy5638 3 года назад
Sakallahu Khairan ya Shiekh
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin
@muhammadhassanhaliru7697
@muhammadhassanhaliru7697 3 года назад
Tsohuwana Allah yayi miki albarka
@muhammadhassanhaliru7697
@muhammadhassanhaliru7697 3 года назад
Kuma ki ci gaba da abinda kikeyi na alkhari Allah ya isheki
@zeinabouhabibou7525
@zeinabouhabibou7525 3 года назад
Macha Allah 🥰
@sarkinruwa6394
@sarkinruwa6394 3 года назад
Inna gaida mai sunan mahaifiyata Babban suna
@maryamumaraliyu7207
@maryamumaraliyu7207 3 года назад
Yan film suna da matsala komai sukayi yabon mutane suke Neman Allah ya kyauta .Allah yasa su koyi halin kirki suna boye sadakarsu sabida su samu lada wurri Allah ba wurri jama,a .ba
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin
@NafeesaMB-fh3yp
@NafeesaMB-fh3yp 5 месяцев назад
Ai dama dan afada ne,badan Allah ba a kayi Ba yanda za'ayi kayi wurin ibadar Allah da wasu zasu shiga su farantawa Allah ,kai kuma ka na can kana sabawa Allah 😢 ( ku awna a ma'awni)
@hajiyazahraikonallahhajiya4849
@hajiyazahraikonallahhajiya4849 3 года назад
Allah yasaka da alkhari Allah yaƙara mai lafiya
@abdilnaseryaro2928
@abdilnaseryaro2928 3 года назад
Allah yabiya malan
@sahabibellobunza4513
@sahabibellobunza4513 3 года назад
Masha Allah, Allah yasa mudace
@sanisani1477
@sanisani1477 3 года назад
جزاك الله خيرا سيدي
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 года назад
amin
Далее
LAWAN AHMAD AGUN MAULIDIN ANNABI MUHAMMADU S A W
5:17
Просмотров 433 тыс.
sateh nding kairama episode 72
28:58
Просмотров 47 тыс.
NADIR ALI PODCAST FEATURING DR ZAKIR NAIK !!
1:41:28
Просмотров 3,8 млн