Тёмный

Ibn. Taimiyya ne ANNABIN 'Yan Izala. (Asirin Izala ya tonu) 

Mu'assasatul Anwãr Africa
Подписаться 64 тыс.
Просмотров 26 тыс.
50% 1

#Sheikh_Abulfathi_Sani_Attijjany ya yi gamsash_shen Bayani wa duniya kan yanda Salafiyya suke fifita Ibn Taimiyya sama da ANNABI MUHAMMADU S.A.W. wanda hakan shi ke gwada cewa Ibn Taimiyyan ne ANNABIN SU.

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 179   
@shumafsaainterpress7145
@shumafsaainterpress7145 4 года назад
Gaskiya kai abul fathi kai makaryacine
@moussabassirou7102
@moussabassirou7102 4 года назад
Macha allah abbul fatahi
@inyassibrahim2867
@inyassibrahim2867 4 года назад
Golden boy of the year Abulfathi attijjani
@umaraliyualashary6564
@umaraliyualashary6564 4 года назад
الفتى الذهبي لهذا القرن الداعية أبو الفتح محمد الثاني التجاني أخلاقا الأشعري اعتقادا المالكي فقها.
@zakariyauahlulah4827
@zakariyauahlulah4827 4 года назад
Allah ya kawumu lokacinda yan izala zasu gani gaskiya akan mazan allah ya shiryisu
@muhammadahmad3844
@muhammadahmad3844 4 года назад
Masaha allah allah ya kara lfiya
@uzairumuhammadinuwa9941
@uzairumuhammadinuwa9941 4 года назад
Da son da yan tijjaniyya suke wa annabi gaskiya ne da ba a sami masu zagin manzon Allah ba da ba a sami masu zagin Allah a cikinsu ba. Yanzu ma abulfathi yana son ya kautar da tunanin al'ummar annabi ne daga abinda yake faruwa a Kano ne. An yankewa wani daga cikinsu hukuncin kisa saboda an kama shi da laifin zagin manzon Allah. Ya kamata yan izala su rabu da shege shima dan faira ne wallahi.
@mahammadzakiru4696
@mahammadzakiru4696 4 года назад
Shehu abulfahi Allah yasaka
@babayesulaiman4895
@babayesulaiman4895 3 года назад
Jazakallahu kairan
@razakasmaila9053
@razakasmaila9053 4 года назад
Sayadi may Rasululah see and support your work. This is abdle Razak from Ghana
@amadousamo8509
@amadousamo8509 4 года назад
Masha Allah
@user-mo3dt7im8q
@user-mo3dt7im8q 4 года назад
Salam alaikum
@awwalgambo8862
@awwalgambo8862 4 года назад
Wai kana tunanin mutuwa kuwa wlh kadaina yiwa bayin Allah sharri
@armaisuhu719
@armaisuhu719 4 года назад
Masha Allah malam muna godiya Allah ya kareka daga sherin mahasada Allah ya kara lafiya
@abdullaziz3636
@abdullaziz3636 4 года назад
Masha allha malam allha ya bada Lada
@moussajm8499
@moussajm8499 4 года назад
Allah y saka daalhayri sayudna abulfutuhuti sani gaskiya tahuchi siyassa allah ya kara kusanchi d annabi s a w
@adamumustafah8279
@adamumustafah8279 4 года назад
Karahmallahu alaika ya shihulkarim
@yanusamasahallahamadumasah1032
@yanusamasahallahamadumasah1032 3 года назад
Masah Allah
@sabiuabubakar5873
@sabiuabubakar5873 4 года назад
Allah yasaka da alkhairi sheikh abulfathi Allah yakara kiyaye Allah yakara ilimi mai albarka albarkacin anabi S.a.w
@abubakardanshehi4343
@abubakardanshehi4343 4 года назад
Gaskiya tahlikin da Sheikh yayi Naji dadinsa sosai ahadu ayi gyara bawai adinga tozarta juna ba
@yusufaahmedsani7159
@yusufaahmedsani7159 4 года назад
Allah ya kara kusanchi da Annabi SWS Allah ya saka da alkairi mungode sosai
@saidualiyu537
@saidualiyu537 10 месяцев назад
Allah yakarawa Rayuwa Albarka Sarki zaki
@خالدخالد-ذ1ح5ت
@خالدخالد-ذ1ح5ت 4 года назад
جزاك الله خيرا
@farukishak7010
@farukishak7010 4 года назад
Abu aisha yace abul fatahi karya yakeyi. Duk me san ganin hakan ya tafi facebook shafin sarki zaki mkk zai ga haukan abul fatahi
@abdullahimuhammed7902
@abdullahimuhammed7902 3 года назад
Barakalla huhaira
@aishamuhammadinuwa6777
@aishamuhammadinuwa6777 4 года назад
Allah yakaramaka lfy da nisan kwana ya sayyadi allah yakaremana kai
@muhammadarabitijjani5599
@muhammadarabitijjani5599 4 года назад
Ya sheikh Allah ya saka da alkhairi, wan nan ai mauludine.
@maman.ahamad8923
@maman.ahamad8923 4 года назад
masha allah allah karabasira
@ibrahimmadugu889
@ibrahimmadugu889 4 года назад
Sheikhh Abul fathi zakin sunnah na gaskiya allah ya ja kwanan ka🙏
@boubacaraliabdourahamane6790
@boubacaraliabdourahamane6790 4 года назад
اللهم ارنا الحق حقا وارزقنا اتباعه و ارنا الباطل باطلاً وارزقنا اجتنابه
@aboubakarhassan8283
@aboubakarhassan8283 4 года назад
Allah ya biyaku ya sayyadi aboul fatahi assani
@sirbewhy3439
@sirbewhy3439 4 года назад
Allah Ya saka da Alkhairi, Allah Ya qara tsare ku da rayuwarku Albarkacin Sayyiduna Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wasallam
@farukishak7010
@farukishak7010 4 года назад
Allah ya sakawa abu aisha da alkairi. Domin ya kwancewa wannan dan fairar zani a kasuwa
@BelloAhmadu-sj2dp
@BelloAhmadu-sj2dp 20 дней назад
Allah ya saka alkari isa
@ashirusamaila5781
@ashirusamaila5781 4 года назад
Karyar banza karyar wofi wawaye babu abinda zakuyi kurita hankalin mutane babu inda mai hankali zaice wai Ibn Taimiyya shine Annabin "yan Izala
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 4 года назад
Allah yasakada mafificin Alhairi ya sayyidina 😍
@adamidrisa6927
@adamidrisa6927 3 года назад
wai kutamba yumana wayene yakoyawa wanan abinnasu salafawa ibunutai miyanan wayakoyami hikaratu muen darika annabimu allah yanaakomuhi malayika da allah agayamin
@amadououmarou8374
@amadououmarou8374 2 года назад
Yes
@tahiroubeidou6793
@tahiroubeidou6793 4 года назад
Allah saka da hairan
@saniyakubu9680
@saniyakubu9680 4 года назад
Allah ya kiyayeka
@abdulrazaqmohammed3032
@abdulrazaqmohammed3032 4 года назад
ماشاء الله تبارك الله جزاك الله خيرا
@abdoulaziz9876
@abdoulaziz9876 4 года назад
Kaji.gaskiya.mln.allah.yasaka.da.alkairi
@muhammadadam9565
@muhammadadam9565 4 года назад
ALLAH yasakama shehu abulfatahe Dakay damu shehunmu
@muhammadsagirabubakar5651
@muhammadsagirabubakar5651 4 года назад
Allah yasaka da alkhairi Baba abulfahti muna godiya
@al-ajab
@al-ajab 4 года назад
wannan ba taimakon addini kuke yi ba. hasalima, barna kuke yi wa addini wajen taimakawa rabuwar kan musulmai.
@abdulahimusa7158
@abdulahimusa7158 4 года назад
Gaskiyya sarki zaki kayima allkanawi magana yadaina yiwa shehinmu rasihn kumyya idan baidainaba zamu mayarmai yazaicema shehu abul fatahi Dan iska baida tarbiyya to ja'farne Dan iska Mara tarbiyya kuma dayya munka rama cikin abubuwan da yakeyimai alkanawi kaje kayi karatu barashin kunya da jahilci zakazo kanayyiba
@armaisuhu719
@armaisuhu719 4 года назад
Sabida bakuson gaskiya ko jahilin banza kai wawane
@abdulahimusa7158
@abdulahimusa7158 4 года назад
@@armaisuhu719 miye gasakiyya atafiyar izala bayan rena annabi.saw. da dawkarshi baba kin komiba da afka iyayyen shi wuta Allah ya tarwatsa tafiyar wahabiyanci
@fatimaabubakar7169
@fatimaabubakar7169 4 года назад
Allah sarki sheikh jafar Allah yaji kanka
@fatimaabubakar7169
@fatimaabubakar7169 4 года назад
Amin ya rabb
@ibrahimbabangida8901
@ibrahimbabangida8901 4 года назад
Masha Allah zaki
@adamoumahamadouabdoulaziz6488
@adamoumahamadouabdoulaziz6488 4 года назад
Allah yasaka da alheri
@abouzeidikassumu6275
@abouzeidikassumu6275 4 года назад
Ameen ya dan uwa
@zakariyaassuman9337
@zakariyaassuman9337 4 года назад
Macha Allah
@moussajm8499
@moussajm8499 4 года назад
Faàtadu bimisli maàtadai ilaykum baykamat alknawi shi zagi abulfathi ba iyak shibadankaoyebane
@ashirusamaila5781
@ashirusamaila5781 4 года назад
Achikin "yan Darikar Nigeria anyenkewa dayansu hukunchin kisa, saura Abulfatahi don shima saitakaiga shima anyankemashi saboda yaron dalibin shine yakoyi wannan halaiyyarne ta haryarsu
@shehushaba
@shehushaba 4 года назад
lallai kai jahili ne
@ashirusamaila5781
@ashirusamaila5781 4 года назад
@@shehushaba kai kuma wawa ko kadaiyi hankali chikin mutane irinku anyenke ma dayanku hukunchin kisa saura irinku dakaida irin su Abulfatahi
@ashirusamaila5781
@ashirusamaila5781 4 года назад
@@shehushaba Kai kuma wawa Dan Darika masu bautar shehu
@sanusiajiya9732
@sanusiajiya9732 4 года назад
Allah kara lafiya masoyin Annabi
@yusufabdullahi4786
@yusufabdullahi4786 3 года назад
'Yan Izala basa kambama Shehi. Yan Darika aka sani da kambama shehunansu da keta mutuncin ma'aiki. Sahabbai kam dama baku daukesu a bakin komeba. Don haka ka rife mana baki tun muna shaida juna.
@خالدخالد-ذ1ح5ت
@خالدخالد-ذ1ح5ت 4 года назад
ماشاء الله
@abubakardanshehi4343
@abubakardanshehi4343 4 года назад
Najinjinawa sayyadi munir
@nafiusani2295
@nafiusani2295 4 года назад
Masha.allha
@bilkisubalamuhammad339
@bilkisubalamuhammad339 4 года назад
Ka cigaba da yaqi da Sunnah da ahalin ta! Kai kuma kafin ka mutu sai kaga tozalci da wulaqanci! Duk da cewa a halin yanzu hotunan sharholiyan ka sun fara bayyana. Da sannu kowa zai fahimci aniyar, sannan aniyarka ta bika
@ibrahimmadugu889
@ibrahimmadugu889 4 года назад
Hhhh jahili dan gidan jahilai su waye ahli sunnah?
@itacegreger2782
@itacegreger2782 4 года назад
Ka taba ganin dan Izala da ya mutu shina kalmar shahada?sai Kuwa da miyagun maganganu kamar yadda muka ga wasu manyan shugabannin Izala rai na fita suna haushi kamar kare ,wasu sun rube kafin rai shi fita.kasan dalili?Sabo da zagin waliyai irin su Shehu Tijjani da Shehu Ibrahim Nyass ,da Shehu usmanu fodiyo ya baiyana a littafensa maisuna"ihya'usunna " cewa zagin waliyai yana jawo mummunan karshe yana mai dogara da hadithi Qudusi da Bukhari ya ruwaito daga Abu huraira cewa duk mai adawa da waliyin Allah,to Allah yayi masa izni shi fito suyi yaqi.
@mahammadubakir9946
@mahammadubakir9946 4 года назад
Muna godiya shehunmu abulfatahi allah ya kare ka
@mamanenassirousmane5228
@mamanenassirousmane5228 4 года назад
Allah kara lfy da kusanci asydina fatan alkairi agareku
@abbamashaallah2945
@abbamashaallah2945 4 года назад
Salm sarki zaki sanuka da kokari Allah yasaka da alqairi da irrn wana gudumuwa da kake badawa muna inama shakha abulfatahi baraka da zuwa Allah ya kiyaye mlm ya kuma taimaki mlm Allah qara basira
@shumafsaainterpress7145
@shumafsaainterpress7145 4 года назад
Abul fathi kai ma haukachine
@tawfickrauf6815
@tawfickrauf6815 4 года назад
Allah ya Kara LAFIYA
@awwalgambo8862
@awwalgambo8862 4 года назад
Makaryacin banza Ashe gutsure farko da karshen maganar kake makaryaci kawai wlh kaji tsoron Allah
@labaranahmed3999
@labaranahmed3999 4 года назад
great submission there
@abdallahbakar2682
@abdallahbakar2682 4 года назад
Amenn ya Allah
@alhassanalhajiabdullahi6589
@alhassanalhajiabdullahi6589 4 года назад
Sarki zaki Allah ya saka da alkhari dakuma malaminmu abulfathi
@robilarobilasaadu1433
@robilarobilasaadu1433 4 года назад
Gskya sarki zaki masoyine
@abubakaradamu7452
@abubakaradamu7452 4 года назад
Allah ya saka da alkairi
@gaskiyacetv7734
@gaskiyacetv7734 4 года назад
ALLAH SAKA ma da alkhairi
@umaraliyualashary6564
@umaraliyualashary6564 4 года назад
أقول كما قال الشيخ إبراهيم إنياس : و من جائنا بالصلح فالصلح دأبنا ومن جائنا بالضد جئناه بالضد
@saidualiyu537
@saidualiyu537 10 месяцев назад
Ina sonka sarki zaki sosai
@nainyasstv8464
@nainyasstv8464 4 года назад
Allah yakara Maka Lfy da kwarin gwiwa katunkari kowane munafiki da kafiri
@MAIZAMANITV
@MAIZAMANITV 3 года назад
Hihim kudai ji tsoron allah ,addinin allah ya wuce wasa, A haka kuke hawan kujerar malamai, kuyima addini barna ,allah sauwaka
@ibrahimalaji2841
@ibrahimalaji2841 4 года назад
Kajitsoran Allah kasanmutouwazakayi kanawa yan sunnah kage kuma izala sunfikuhujja ganasiha inkana raddi tailimi ake Allah yasaka dan uwanka malan junaidu raddi tailimi yake
@bnamallan6082
@bnamallan6082 4 года назад
@@aalukastv7982 miye banbanci aqida da tauhidi?ga alamu Kai dan saurare ne kawai,duk abinda kaji ance sai ka dauka runce da ido...ba ka anfani da taka qwaqwalwar...duk abun da shehi yace shine gaskiya...in yace hakane hakan ne idan yace ba haka ba ba haka ba....ka san ko guri nawa ahalussunnah ('yan izala) suka sabawa fatawar ibn taimiyyah?...
@itacegreger2782
@itacegreger2782 4 года назад
@@bnamallan6082 ,Sai ka karanto inda wahhabiyawan Izala suka sabawa Ibn taimiyya. Ai shi dodonku Dan Abdul wahhab bisa manhaj(salo) na Ibn taimiyya ya gina aqidarsa ta kafirta musulmi da halatta Zubarda jininsu kuma akan haka kuke kamar yadda kuke fada a waazojinku na kasa da kuma yadda yan Izalan boko haram ke yanka musulmi su kwashe mata zuwa jeji suna ta barbara da sunan kuyangu na karya,exactly kamar yadda wahhabiyawa karkashin jagoranci Aal saud suka kai hari makka da madina inda suka yanka musulmi "Ahlu sunnati wal jamaa" fiye da 500,000 cewa mushrikai ne suna ziyartan qabarin annabi da ssahabai. Da kake cewa Alfred ya kasa banbanta aqida da tauhidi ,to miye aqida miye tauhidi?Ai tauhidi shi ake kira "aqa'ed", wato aqidodi Wanda bahasi ne akan aqida. Kuko wahhabiyawa bahasin Ibn taimiyya da Dan Abdul wahhabu sune aqidarku,kuma Ibn taimiyya da Dan Abdul wahhab sunce :" man khalafana fa huwa kafirun wa yuqtalu(duk Wanda ya sabawa fahimtanmu to kafiri ne kuma a kasheshi)".To kaga ba Wanda zai sabawa fatwoyin su Ibn taimiyya da Dan Abdul wahhab, idan yayi haka ya kafirta. Dan haka idan kun sabawa fatwar Ibn taimiyya, to kun fita daga wahhabiyanci kenan kuma Ibn taimiyya da Dan Abdul wahhab sunce a kasheku.ka dubi "majmu'ul fatawa " na Ibn taimiyya ka San matsayinka.
@bnamallan6082
@bnamallan6082 4 года назад
@@itacegreger2782 ka san miye fatawar ibn taimiyyah game da rubutun sha da kuma laya?
@bnamallan6082
@bnamallan6082 4 года назад
@@itacegreger2782 muhammammad ibn Abdlwahab fa ba shine aqidar ba..ba tmutun guda ba ne ahlussunnah,qa'idoji ne da aka gindaya daga Qur'ani da sunnah a bisa fahimtar magabata na farko....kana iya cire litattafan ibn Abdlwahhab gaba daya cikin sunnah amma sunnar tana nan...amma kai kana iya cire litattafan shehu ibrahi kuma ka ci gaba da dariqar?...litattfan sunnah na aqidah da tauhidi wlhi wasu tun kafin a haifi ibn taimiyyah...ku daina komi daga bakin shehu nai...ka sami litattafan ibn Abdlwhb ka karanta, ka daina sauraron kace na ce..duk maganar da za ayi ba za kaji anyi quoting abinda ya ce cikin littafai ba sai dai ayi irin yadda kayi yanzu ayi mai qage
@itacegreger2782
@itacegreger2782 4 года назад
@@bnamallan6082 ,Yan Izala kuna rainawa mutane hankali.kace wai ka'dodin wahhabiyanci an gina su ne bisa Qurani da sunna,ba fatwoyin su Ibn taimiyya da Dan wahhab ba ,ai mu ma an gina dariqar tijjaniyya ne bisa Qurani da sunna.Abinda ake magana shine aqidarku an gina ta ne bisa fahimtar da su Ibn taimiyya da Dan wahhab suka yiwa Qurani da sunna.Sabani tsakaninmu da Ku wahhabiya shine akan "manhaj(hanya )" ta fitarda da hukunce-hukunce daga Qurani da sunna. Mu muna aiki da hukunce-hukunce da malaman mazhabobi suka fitar wajan "ahkamu zahira(abubuwa na zahiri)" kamar sallah da azumi da zakka da hajji da sauran muamaloli ,sannan wajan tauhidi muna aiki da bayani na tauhidi yadda Ashaera da maturidiyya suka fahimta.sannan wajan Ihsani ,wato "ahkamul batiniyya" muna aiki da irin azkaru da manyan Waliyai suka fitar da zasu gyara zuciya ta sami karin kusanci ga Allah,kuma dukkan azkaru din an fitar dasu ne daga Qurani da hadithai kuma hadithai sun baiyana irin dimbin falala wajan a kebe ataru ana wadannan azkaru ,kuma har Ibn taimiyya ya yarda ana yin wadannan azkaru da zasu kara kusanci ga Allah. Ku ko tanaka gefe kunyi taku sabon fiqhu da tauhidi ,Wanda ya sabawa na magabata.Dan haka karya kuce wai bisa fassarar magabata kuke,sai ko in kuna nufin su Ibn taimiyya da Dan wahhab sune magabata, wadanda basu Cikin "Quranil mufaddala(mafifitan zamunna)"; sun zo shekara 700 bayan 'Qurunul mufaddala". Da kake cewa duk abinda Shehu Ibrahim Nyass ya rubuta a littafansa sune dariqar tijjaniyya kuma da su muke aiki ,ka Sani shi Shehu Ibrahim Nyass sharhi yake yi akan abinda dariqar tijjaniyya ta kunsa yana baiyana inda aka dogara daga Qurani da hadithai wajan gina dariqar;ba cewa yake duk abinda ya rubuta wani rukuni na musulunci ba,ko ya kaucewa Qurani da sunna, kamar dai yadda sheikhuna Ahmadu Tijjani ya fada cewa idan aka danganta wata magana gareshi to a aunata bisa maaunin sharia(Qurani da sunna) ,idan sun saba to a zubar,ba maganarsa bace .wannan aiki na faiyace wace magana ce da aka dangantawa Shehu Ahmadu Tijjani tayi muwafaqa da Qurani da sunna wadanne suka saba ,su ne Shehu Ibrahim Nyass yayi dukkan rubutunsa akai kuma ya aikata aikace ,Wanda dama sufanci aiki ne ba rubutu kawai ba. Shine muke ta fada cewa Ku nuna mana a littafan tijjaniyya inda suka ci karo da Qurani da sunna;amma kun kasa sai cewa wani Shehi ya fadi kaza wancan ya fadi wannan,amma babu wannan magana a littafan tijjaniyya. Dan haka idan har wani Shehi ya fadi wata magana da ta sabawa Qurani da sunna, bamu aiki da ita,ta zama shaci fadi.
@mamarameenatu3763
@mamarameenatu3763 4 года назад
👏godiya allah biya
@usmansaboisah9569
@usmansaboisah9569 4 года назад
Malam wannan video naka yayi tsawo dayawa. Da kayishi kashi biyu
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 4 года назад
Kunbani izala wlh kullun asirinku tonuwa yakekarayi kutubama Allah kudawoma gaskiya
@yakubuabdulrahmanhaladu1569
@yakubuabdulrahmanhaladu1569 4 года назад
Subhanallahi Allah ya tsine masa alfarmar fiyayyen halita ya Allah amen
@hamadouamadou1830
@hamadouamadou1830 4 года назад
Makaryata banza yantijjaniyya
@auwalsanitakalafia2972
@auwalsanitakalafia2972 4 года назад
Allah kara kusan ci shehu
@mamanelawaly5682
@mamanelawaly5682 4 года назад
Wawa
@abdallahbakar2682
@abdallahbakar2682 4 года назад
Ranka yadade malan abdulfahi gayamusu gaskiya ko sunki kosunso fadi yazama doli
@sheikhurastaer1
@sheikhurastaer1 4 года назад
فدع عنك نقط الغين فالعين ظاهر فنقطك عين العين أبدآ لك الغينا.
@akmalghtfhjk7661
@akmalghtfhjk7661 4 года назад
ماشاء لله شيخ.
@aminouamani3631
@aminouamani3631 4 года назад
In zakafadi magana Kai adalci kadiba Sama da adalci tastayu addini da adalci yastayu duk Wanda Bai staida adalciba Kuma baida gaskiya acikin zancanchi za aga ya ruche Kuma addinichima zai ruche Dan haka zamuga gaskiya boro boro zatafito .
@mamanelawaly5682
@mamanelawaly5682 4 года назад
Wawa kaye
@alfatoure8599
@alfatoure8599 4 года назад
Kutubi abul Fathi
@Syaqubjega
@Syaqubjega 4 года назад
Malam kabari hausawa suyi hausa kaji😏
@aliyuyahaya70
@aliyuyahaya70 4 года назад
Hausan banza hausan hopi jaki kawae saika fada Mana inda Allah ya Ambaci hausa A Qur'ani
@nassirouibrahim9821
@nassirouibrahim9821 4 года назад
Zabeirou moumouni kaikuma Ibn taimiyya yafi annabi ko?
@zabeiroumoumouni2430
@zabeiroumoumouni2430 4 года назад
Aaaaa shi Abdoul Fathi bai fa'itaba annabi ya fi kowa
@mustaphamuhammad833
@mustaphamuhammad833 4 года назад
Tijjaniya Tushen Jahilci. Allah ya sauwake
@mamanfarhanahamad2046
@mamanfarhanahamad2046 3 года назад
Wahabiyyawa tyshen munafurci
@ibrahimarfyarfy3425
@ibrahimarfyarfy3425 4 года назад
Kai wanan wanda yake cewa surutune abulfathi yakeyi yazo yakare mana ko kuma kazo kayi fassara
@mohmedawaal8265
@mohmedawaal8265 4 года назад
Wannan hauk dami take kama allh yasherya
@awwalgambo8862
@awwalgambo8862 4 года назад
Kai dai ba karamin makiri bane wlh don kagoge da iya makirci
@zabeiroumoumouni2430
@zabeiroumoumouni2430 4 года назад
Tout ce que il parle de ça shehu tijjaniya ce lui même qui dit ça
@tahiroubeidou6793
@tahiroubeidou6793 4 года назад
Sheh tujani à dit koi si c pas la vérité
@abouzeidikassumu6275
@abouzeidikassumu6275 4 года назад
Si tu est garçon il faut lire se que shehu tidjani il à dit
@zabeiroumoumouni2430
@zabeiroumoumouni2430 4 года назад
Abdul fhatahi c'est un monteur
@mukhtaryahaya4162
@mukhtaryahaya4162 4 года назад
Oi
@zabeiroumoumouni2430
@zabeiroumoumouni2430 4 года назад
Dukkan abinda yake fada shehunnenku Sun fadi Hiya haka
@itacegreger2782
@itacegreger2782 4 года назад
Kako fahimci abinda ake magana akai ?cewa ake yana nan rubuce a littafan wahhabiyawa cewa wahhabiyawa sun fifita Ibn taimiyya akan annabi kuma sun kafirta mai Alburda da ya baiyana daukakar annabi da muujizojinsu,amma sun tabbatar ibn taimiyya nada dukkan wannan daukaka da muujizoji da suka kafirta mai Alburda yace annabi nada su.Sai ka karanto mana inda aka rubuta a littafan tijjaniyya inda aka rubuta cewa Shehu Tijjani yana da wata daukaka ko muujiza koma daidai da ta annabi ballantana fiye .Idan har babu wannan rubuce a littafan tijjaniyya da muka yarda da ingancinsu,idan wani ya kira kansa Shehi ya fadi wata magana da ta ci karo da abinda ke rubuce cikin ingantattun littafan tijjaniyya,maganar wannan mai kiran kansa Shehi ta zama shaci-fadi kenan. Kaga kanawi yace dukkan abinda wadannan malaman wahhabiyya suka rubuta game da daukaka da muujizojin ibn taimiyya fiye da na annabi duk karya ne,alhali su wadanda sukayi rubutun akan Ibn taimiyya su suka rayu da Ibn taimiyya kuma da wadannan littafan wahhabiyyawa ke dogaro akan aqidarsu ta wahhabiyanci.suko abubuwanda kake cewa wasu shehunai na fada basu rubuce cikin littafan tijjaniyya da muka yarda da ingancinsu kamar jawahirul maani da Rimahu na Umar futi da littafan maulana sheikh Ibrahim Nyass(RA);Dan haka maganar wadannan shehunan da kace suna fadar fiye da abinda aka fadi akan Ibn taimiyya sun zama shaci-fadi kenan da bamu aiki dasu.
@mamansadeeqsuleiman6678
@mamansadeeqsuleiman6678 4 года назад
To ai Kai dakake wannan ihun bekamata kayi ihu ba koda wani dalibi yayi littafi azamanin da to Ai yanzu su yan izala basu tabayin wa azi sun cewa mabiyansu subi ibnil taimiyya fiyeda Annabi ba kukuwa kullum fifita shehunai kuke saboda karfin bidi arku
@auwaluabubakar9218
@auwaluabubakar9218 4 года назад
Zancen banza ku da kuka fifita inyass akan annabi s.a.w kuma dama ba ayimuku tambaya dan bakwaso
@umarmurtala4638
@umarmurtala4638 3 года назад
Toh Dan dabba jahili
@awwalgambo8862
@awwalgambo8862 4 года назад
Wlh tallahi kai cikakken makaryaci ne yau baban Aisha yakara fito mana da hakikaninka
@mamanfarhanahamad2046
@mamanfarhanahamad2046 3 года назад
Kaikuma cikakken munafiki jahili
@mamanelawaly5682
@mamanelawaly5682 4 года назад
Wallahi ja hiliné wawa koma gara
@ibrahimalaji2841
@ibrahimalaji2841 4 года назад
Kayikadan kakashe sunnah tawasu acikingidanka saika aifi sunnah insha allah
@hamzaayouba9941
@hamzaayouba9941 4 года назад
جزكلله حيرن
@ibrahimalaji2841
@ibrahimalaji2841 4 года назад
Kuruciyakebakawahala wawa malunman kama sunyisungi kai stagera
@BelloAhmadu-sj2dp
@BelloAhmadu-sj2dp 2 месяца назад
No
@abdoulaziz9876
@abdoulaziz9876 4 года назад
Gasgiyane
Далее
А вам, слабо?
00:22
Просмотров 51 тыс.
The Prophet Muhammad in the Bible with Dr. Ali Ataie
1:57:38