Gaskiya shawara ta game da izzar so shine yadda kuke dunƙulewa guri ɗaya sai Aitayin Episodes Aguri ɗaya hakan yana ɓata ran yan kallo dan Allah ku gyara 🙏
Gaskiya Ya kamata Asami cigaba A izzar so wajen bayyanar Aliyu gaske hakan shine zaisa Adawo kallonku sosai sabida haka mutane suka daina kallo lallai idan kuna so masoyanku su dawo toh tabbas Ana bukatar Aliyun gaske ya bayyana fatan Alheri
Assallamu Alaikum Alh umar Hashim ga tamya zanyi Akan Hajjiya Nafisa Bata zou Gaisuwa Asbitiba koda yeke in kanuri ne bana jin hausa sousoyi wassallam inne zanna bukar Benisheik borno state