Nice farkon gani💃🏽 Ina Mika sakon ta'aziyya a gare ki Rukayya dawayya bisa rasuwar kanwar ki, Allah ya jikanta da Rahama yasa aljannah firdausi ce makomar ta 🙏
Naji kinyi rashin yar uwarki, Allah ya maita rahama yasa aljanna makoma tare da iyayen namu baki daya, my actress dina nafisa Abdullahi i hope itama tana cikin shirin
Kowacce intaxo da nata bakanji dadi kuma nakan kalla Amma dai bbu Wanda sukafi birgeni kuma surrin cikin jakarsu keda mahimma ci kamar Rukieey & mansura Isa nasu ya kayatar Ni sosai kuma nadauki darasi anasu akwai abinda da bana yawo dashi a jakana Amma yanxu inayi sakamakon ganin mahimmancinshi atare damu Mata.........Allah ya kara daukaka
Macha allah kina burgue ni sosai aicha umaira dawayya kinyi kokari allah ya kara basira amma idan kuke kuskure shine a karshe da kuke ba da jaka kubari su bude jakan da kansu ku dena shishigue musu