Тёмный

KALLI YADDA ZAKA GANE IDAN AKWAI ALJANI AJIKINKA KO BABU 

Annahjul-Hameed TV
Подписаться 83 тыс.
Просмотров 20 тыс.
50% 1

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Опубликовано:

 

23 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 57   
@mustaphanuhuwalimni
@mustaphanuhuwalimni Год назад
Sayyadi, Jazakumullahu Hairan
@ZainabAhmadsani
@ZainabAhmadsani 4 месяца назад
Don Allah malam amanashi arubuce adduar duka
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt Год назад
Masha Allah, Allah ya kare da karfin ikon sa
@Mubarak_Duguri.
@Mubarak_Duguri. Год назад
Masha Allah! Allah saka d Alheri. Malam ataimakeni da Da Sunan ALLAH wanda yake dauke da Adadin Sunana. @Mubarak
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
263
@Mubarak_Duguri.
@Mubarak_Duguri. Год назад
Ina nufin Sunan ALLAH Dashima Adadin sa 263 ne. Nagode malam
@MahamatHassanSidiya-ld5rq
@MahamatHassanSidiya-ld5rq Год назад
mungode mungode mungode sosai Allah saka da alheri mashallah
@تبلاتطت
@تبلاتطت Год назад
الله يبارك فيك مولانا
@A.A.TARABA
@A.A.TARABA Год назад
Alhamdulillah Allah yasaka da Alhairi Naka Anas Taraba
@Maishanubaye
@Maishanubaye Год назад
Akaramakalahu a cikin tasbihin Kara dubu akawai "nuruhu abadan" banji ka furta "abadan" ba.
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Eh lallai akwai Abadan
@hauwaaminu8051
@hauwaaminu8051 Год назад
Allah ya saka da alkhairi sayyadi
@AboubacarSalifou-hk2kw
@AboubacarSalifou-hk2kw Год назад
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan muna godiya alh yakara ilimi da fahimta muna barar adou'a
@ambadoukau3434
@ambadoukau3434 Год назад
Allah ya saka da alkairi maulana
@YachaouMaman-fs9hw
@YachaouMaman-fs9hw Год назад
Macha Allah malam Allah biya bukata
@abdulsalamibrahim4437
@abdulsalamibrahim4437 Год назад
Allah yasaka da Alkhairi
@Latifa-q3v
@Latifa-q3v 4 месяца назад
Malam inada saurayina yanason ya aureni amma yanzu hk bayayimin magana sannan ba fada mukayiba kawai wani lokacin sainaga bayasonma ayimasa maganata kuma yanasona sosai wllh Allah narasa mafita kuma mutum 2 sunfadamin wlllh Allah sunyi mafarkin munyi aure dashi Amma yanzu hk yafi sati 2 bayayimin magana
@Musaa477
@Musaa477 8 месяцев назад
Allah yakara basira
@abdalahabojamiluabdalahabo658
Monagodeya sosai Allah yasakada alhiri
@AbubakarMusa-f6r
@AbubakarMusa-f6r 8 месяцев назад
ماشاالله❤❤❤❤
@Islamusman-p1w
@Islamusman-p1w 10 месяцев назад
Assaalamu Alykum wa Rahmatullah jazakhallahu khair ya sheikh Ina tambayane don Allah mutum xai iya yiwa wani kamar dansa ko wani nasa?
@salifouibirahimilloka6377
@salifouibirahimilloka6377 Год назад
Machaalla hu toubaraka rahamen
@sanihasanabdullah4075
@sanihasanabdullah4075 Год назад
Allah yaqara sturaaa
@Beinali8105
@Beinali8105 9 месяцев назад
جزاك الله خيرا الجزاء
@LawaliAbdullahi-yl1pr
@LawaliAbdullahi-yl1pr 8 месяцев назад
Jazzakallah khar
@fatimaMD3283
@fatimaMD3283 Год назад
Dan Allah zaka iya karnataka yara
@bashirgarba6359
@bashirgarba6359 Год назад
Allah ya saka da alkhairi
@AbubakarMariam-p7u
@AbubakarMariam-p7u Год назад
Masha Allah Mallam
@aminukhalildansudan9103
@aminukhalildansudan9103 Год назад
سبحانه لا ينطفع نوره/ Hakane tasbihin koko akwae gyara . ALLAH ya saka da alkairi
@chiromaabdullahi1129
@chiromaabdullahi1129 Год назад
Masha Allah ❤❤❤
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Yadda aikin yake 1- Nafila Raka’a biyu 2- Salatul-Ibrahimiyya Kafa 1 3- Tahiya zuwa Salihin Kafa 11 4- الله نور السماوات والارض Kafa 11 5- سبحانه لا ينطفئ نوره أبدًا Kafa 1000
@moussaabdoulahi-zx7vy
@moussaabdoulahi-zx7vy Год назад
Afwan sayyadi duka za'a bayyana kokuma salatin kaway
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
@@moussaabdoulahi-zx7vy iya salatin kurum
@yusufabubakarassedeeq
@yusufabubakarassedeeq Год назад
@@abbas_sadauki afwan shehi akwai *ABADAN* a karshen aduan koh?
@Mubarak_Duguri.
@Mubarak_Duguri. Год назад
Sheik naga kasa ka Abadan akarshen. A bayanin ka kuma naji babu. Allah saka da alheri
@hassanshehu74
@hassanshehu74 Год назад
Muna gdy maras adadi ubangiji yaSaka d alkhairi yakara kusanci d Annabi Muhammadu sallallahu alaihi wassalam yamaimaita Madina
@awwalismailsalihu
@awwalismailsalihu Год назад
بارك الله فيك
@ibrahimahmed2609
@ibrahimahmed2609 Год назад
Masha ALLAH
@SaaniMohammed-jz9wm
@SaaniMohammed-jz9wm Год назад
Mei shaarimuna hawaiyi ,
@adamumuhammad5955
@adamumuhammad5955 11 месяцев назад
Mlm allah Yakara Hasken Makaranta
@DayyabuAdamuSale
@DayyabuAdamuSale 8 месяцев назад
Masha'allahu
@عاشة-غ3ر
@عاشة-غ3ر 8 месяцев назад
سبحانه لا يطفئ نوره
@babangidayelwayirnggau8250
@babangidayelwayirnggau8250 Год назад
Barakalla h
@ChamssuBubacar-le6dy
@ChamssuBubacar-le6dy Год назад
Allah ya sa ka da allhiri
@usmansalisu4870
@usmansalisu4870 Год назад
Usman ❤
@kobamafia6505
@kobamafia6505 Год назад
ina son muyi magana dan Allah
@massaoudetoo9165
@massaoudetoo9165 Год назад
@abdulwahabmusa-c6q
@abdulwahabmusa-c6q Год назад
Allah ya kara ma Sayyadi lafiya
@AbubakarMusa-f6r
@AbubakarMusa-f6r 8 месяцев назад
Alla yakara lafiya
@dogonbashibabu
@dogonbashibabu Год назад
سبحانه لاينتفع نوره
@Nanachamsiya
@Nanachamsiya 6 месяцев назад
Alh ya biya malam
@alassanmustapha3556
@alassanmustapha3556 Год назад
Mashla mogod malm
@massaoudetoo9165
@massaoudetoo9165 Год назад
Masha allah
@babangidayelwayirnggau8250
@babangidayelwayirnggau8250 Год назад
@mahamadousouleyman8699
@mahamadousouleyman8699 Год назад
Masha Allah
Далее
KWANCE MUGUN KULLI DA SALATIN ANNABI  ﷺ
4:18
Просмотров 2,7 тыс.
Fassarar mafalkin Auren Bakar mace
10:01
Просмотров 16 тыс.
YADDA ZAKA KARYA ASIRIN BINNIYA
10:31
Просмотров 38 тыс.