Тёмный

KARATUN Buriji ( Ma'i 12 Hutu pisces ♓🐟) 

ILIMIN TAFIN HANNU TV CHANNEL
Подписаться 11 тыс.
Просмотров 2,9 тыс.
50% 1

#1000subscribers #arewa #bbc #bbchausa #hausa #kano #north #palmistry #zodiacsign #labarina
Bayanan Burujin Gidan Goma Sha Biyu(HUTU)
🐋🐋🐋🐋🐋🐋🐋
بسم الله الرحمن الرحيم والصلاة والسلام على رسول الله صلى الله عليه وآله وصحبه وسلم ✍️
Suna:HUTU(PISCES)
Dali'i (Ruling planet):Mushtari
Nau'i(Element): Mã'i (Water)🌊🌊
Ranar Sa'a (Lucky Day):Alhamis(Thursday)
Date:Feb.19---March 20
🐋🐋🐋🐋🐋🐋🐋🐋
Kamannin👨🏼‍🦳👨🏼‍🦳Mai Burujin HUTU🐋🐋🐋
1-Fari/Wankan Tarwada
2-Madaidaicin tsawo
3-Bakin Gashi
4-Kaurin Mazaunai 5-Yelwan Baki
6-Yelwan Kirji
7-Tabo a Ciki
8-Tabo a Kai
9-Tabo a Farji
10-Madaidaicin Jiki
11-Yelwan Idaniya.
12-Kaurin Lebba
13-Hasken Fiska
14-Kaurin Duga Dugai
15-Girman Hanci. 🐋🐋🐋🐋
Halayen HUTU 🐋🐋🐋🐋🐋Masu
Kyau.✔️✔️
1-Kyauta
2-Rikon Amana
3-Son Yara
4-Daraja Manya
5-Son Fadan Gaskiya
6-Tsabta
7-Kyakkyawar Niyyah
8-Kamun Kai
9-Son Aure
10-Son Ado
11-Son Nishadi
12-Farin Jini
13-Son Dangi
14-Tausayi
15-Son Shan Juice.🧃🧃🐋🐋🐋🐋🐋🐋🌊🌊
*Halayen HUTU🐋🐋 Marasa Kyau*👺👺
1-Saurin Ramako
2-Iya Hada kaidi
3-Yawan Shaawa
4-Yawan Barna
5-Kyautatawa Wa'inda Basu Daceba
6-Jiji Da Kai
7-Saurin Fushi
8-Yawan Bacin Rai
9-Bakin Kishi.
🐋🐋🐋🐋🐋🐋
Ranan Saa Da Ranan Tafiya Da Lokacin sa 🐋
1-Ranan Saa: Alhamis
2-Ranan Tafiya:Talata
3-Lokaci:Sanyi🐋🐋
Arziki Da Jihar Sa Da kuma Sanaar HUTU 🐋🐋
1-Talauci a Karami Dakuma Shekara Talatin.
2-Jihar Arziki:Gabas
3-Kasuwanci
4-Shugabanci
5-Alkalanci
6-Aikin Haji
7-Haihuwa Mata
7-Zai Rasu Cikin Niima.
8-Yana Girma Yana Kara Arziki.🐋🐋🐋🐋
Makiyan 👺 HUTU🐋 Da Ranan Rashin Saarsa Da Rashin Lafiyar Sa💉💉🚑🚑💊 Da *Ranan Rashin Saarsa*
1-Ranan Rashin Saarsa: Asabar
Rashin Lafiyar Sa: Typhoid,
Shawara,
Gurbacewar Jini,Jiri Dakuma
Ciwon Sanyi 🐋🐋🐋🐋
*Launi 🌈,TurareTufafin🧥🥼👕👚 HUTU🐋🐋 Da Zobensa 💍💍💍
*
1-Launi(Color),
Shudi(Blue),
Kore(Green)
Sky Blu
Abokan Zama Da Auratayya Na HUTU 🐋🐋
1-Ya Abokanci Mai Burujin Mã'i
2-Ya Auri Mai Burujin Mã'i Ko Turabi.🐋🐋🐋الحمد لله في بدء وفي ختم
Zunnura

Опубликовано:

 

24 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 24   
@ismailharuna7887
@ismailharuna7887 17 дней назад
Dan Allah ismail Haruna
@MaryamDantani-bx9se
@MaryamDantani-bx9se Месяц назад
Dan Allah na surdanu ma,i
@HakimeOuedraogo
@HakimeOuedraogo 2 месяца назад
❤❤
@JamiluAbubakar-f2x
@JamiluAbubakar-f2x 7 месяцев назад
Dan Allah adadin sunan jamilu nawane
@MUHAMMADUMAR-bs5qb
@MUHAMMADUMAR-bs5qb 23 дня назад
Anayin abu masu nahinmanci amma kasako wasa dayawa,agyara.
@AlbaaNyy
@AlbaaNyy 11 месяцев назад
Allah yabiyaka da gidan aljannah malam Umar officer
@umarjibril7454
@umarjibril7454 11 месяцев назад
Allah ya taimaka ogah Sir
@adamumuhammad3055
@adamumuhammad3055 11 месяцев назад
Malam Umar S Khalifson naji dadin Fara warwarar da ka Fara a tiktok na ban garen Auren Nan wlh muji dadin warwara sosai Allah ya saka da Alkhairi
@SADIQKABIRU-ki4kt
@SADIQKABIRU-ki4kt 10 месяцев назад
Asssalamu alaikum m. Khalipson inada tambaya pribetlty Dan Allah
@umarskhalifson1
@umarskhalifson1 10 месяцев назад
07016333007
@UsmanBaba-w5r
@UsmanBaba-w5r 11 месяцев назад
😅😅
@getawahi9948
@getawahi9948 3 месяца назад
Tonopah asiri😂
@HakimeOuedraogo
@HakimeOuedraogo 2 месяца назад
😂😅😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂❤
@IbrahimMuhammadIbrahim-jk3cu
@IbrahimMuhammadIbrahim-jk3cu 11 месяцев назад
Allah 🤲 ubangiji ya Kara lfy da. Nisan kwana
@umarskhalifson1
@umarskhalifson1 11 месяцев назад
❤ ameen summa ameen
@adamumuhammad3055
@adamumuhammad3055 11 месяцев назад
Allah ya Kara lafiya Malam
@AREWA5GTV
@AREWA5GTV 11 месяцев назад
Masha Allah
@umarjibril7454
@umarjibril7454 11 месяцев назад
Umar Zainab, awanne nake??
@umarjibril7454
@umarjibril7454 11 месяцев назад
Dan Allah, Umar Zainab, awanne nake??
@umarskhalifson1
@umarskhalifson1 11 месяцев назад
Mizanu
@umarjibril7454
@umarjibril7454 11 месяцев назад
@@umarskhalifson1 🙏🙏🙏🙏
@UmarYusufBadamasi
@UmarYusufBadamasi 11 месяцев назад
Aqrabu duniyane 😂😂
@AbdullahiRaismuhammad
@AbdullahiRaismuhammad 10 месяцев назад
Malm y haka de harda cin fuska ne
@umarskhalifson1
@umarskhalifson1 9 месяцев назад
a din🤣🤣🤣🤣
Далее
KARATUN Buriji ( Na'rin 5 Usdu, Asadu, leo ♌🦁 )
15:48
KARATUN Buriji ( Narin 9 Kausu Sagittarius ♐🏹)
16:38
Wasu Alamomin Na Dukiya Dake Tafin Hannun
15:48
Просмотров 1 тыс.
KARATUN Buriji 3 (Hawa'in 3  jauza'u Gemini ♊♊)
25:02
bayani akan yadda ake fidda buruji kashina daya 1
15:45
KARATUN Buriji ( Turabin 10 Jadayu Capricorn ♑🐐)
13:01
KARATUN Buriji (Hawa'i 7 Misan Libra  ♎⚖️)
12:10
Просмотров 2,6 тыс.