Hajir uwar yan kishi to ko uwar kice take nan take wannan kishin yayi yawa auzibillah min sakhatillah thank you so so much hafizakillahu dear sister 🤍🤍🤍🤍🤍🤍👍🏻
Shegiya ba, kuma ita tazo ta auri mijin wata, ba’a kishiya aka aureta? Ita da mamanta ba batai kishin da kowaba se bayan ta mutu ne aka auro wata, ina jin dai baban nata taso ya mutu ba aure
Ai wannan Hajarar zataga taskun rayuwa, se taji dama Allah bai halicceta ba, ita kuma Husnah zatai fargar jaji yayin da lokaci ya kure mata, ai alhaki kwikwiyo ne, sharri kuma dan aike ne, idan yaje yana dawowa
@@zamrushtv7309 wlh kuwa Allah yashiga tsakaninmu da makiyi zalinci kiri kiri bako tsoran Allah baiwar Allah batai Miki komai ba laifinta kawai ta auri babanki Kai a uzubillah