Тёмный
No video :(

Ku bar matasa suyi zanga zanga hajiya naja ta caccaki malamai da tinubu kan matsin rayuwa. 

Al-FurQan wal huda TV
Подписаться 189 тыс.
Просмотров 44 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

27 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 133   
@aabubakarsodiq4611
@aabubakarsodiq4611 Месяц назад
Hajiya Naja ya ALLAH ya kara miki lfy da nisan kwana da daukaka dan alfarman ANNABI MUHAMMAD SAW amin ya ALLAH.
@ibsnomaa
@ibsnomaa Месяц назад
Amin ya hayyu ya kayyum 🤲
@AhmadAbdulrasheedBala
@AhmadAbdulrasheedBala Месяц назад
Allāhumma Aameen 🤲
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz Месяц назад
Masha'allah Allah ya saka da alhairi hajiya naja'atu
@habibuladanhabibuladan8026
@habibuladanhabibuladan8026 Месяц назад
Sallallhu alaihi wasallam Amin summa Amin
@AdamouSalifou-zf5tx
@AdamouSalifou-zf5tx Месяц назад
hajiyanajaatou kijisoron alla
@SaudatAbdullahAbdullah
@SaudatAbdullahAbdullah Месяц назад
Allah yasaka miki da alkairi Hajiya Naja,atu wlh kinfi su a wajan mu sau 1000, dan wlh ko babu zanga-zanga dama bamu da zaman lafiya.
@HarunaAliyu-xj6oq
@HarunaAliyu-xj6oq Месяц назад
Allah yasaka
@soumanahamanihamidou7190
@soumanahamanihamidou7190 Месяц назад
Allah ya Biya Hajiya Allah ya kara tonawa munafikan malamai asiri
@AbdolAmeenu
@AbdolAmeenu Месяц назад
❤❤ubangiji Allah yasakama hajiya naja'atu da mafificin alkhairi❤❤
@asic349
@asic349 Месяц назад
Salaam. Hajiya, Allah ya saka da alheri. Ya Kara basira
@MusaYau-cv1jo
@MusaYau-cv1jo Месяц назад
Kunji maganar Gaskiya Allah ya saka miki da alkhairi
@ibsnomaa
@ibsnomaa Месяц назад
Da kyau Mama, Uwa ma ba ɗa mama. Kallabi tsakanin rawunna kike Mama. Allah ubangiji ya kara maki lafiya da nisan kwana masu albarka. Allah ya kiyaye ki✊✊✊
@IsmailMuhammadLawali
@IsmailMuhammadLawali Месяц назад
Ameen ya allah
@mahamadou6685
@mahamadou6685 Месяц назад
Allah ya kawo ma nageria sauki ammee yahayu yakayim Sallallahu alehi Wasallam ♥️♥️♥️
@bintaisah5854
@bintaisah5854 Месяц назад
Allah yasakamiki da alhairinsa najah atumu akan fading gaskiya
@issaabubakarmuhammed6073
@issaabubakarmuhammed6073 Месяц назад
Umma Hajiya Naja atu Allah yakara Miki lfy da Nisan kwana Allah yakaramiki Imani da Jarimta Allah yakare gabanki da bayanki Allah yaimiki albarka yasa duniyarki da lahirarki yaikyau 🙏🙏🤲🤲
@ladidialasan7441
@ladidialasan7441 Месяц назад
Allah yakaramata lfy da Nisan kwana da kwarin gwiwa,
@shehusani7241
@shehusani7241 Месяц назад
Allah yah sakamiki da Alkairi hajiya
@hassanasadiq7513
@hassanasadiq7513 Месяц назад
Ubangiji Allah ya kara mata Lafiya da Nisan Kwona Amin. Muna kuma alfahari da ita kworai da Gaske.Allah ya kara mata Daukaka Amin..
@amathman5249
@amathman5249 Месяц назад
Allah ya Saka da Alkhairi ya rabbi Ya karya Azzalumai
@musaaliyu9320
@musaaliyu9320 Месяц назад
Malamai da manyan arewa Dan Allah ku yi nazari akan wanna maganaganun nan na haj Naja DBM Allah ya Kara mata làfiya.
@abdoulwahabhamza1543
@abdoulwahabhamza1543 Месяц назад
Kaga zancen gaskiya Allah ya karawa Hajiya Nija lafiya da nisan kwana Allah ya biya ki 🎉🎉 Allah ya zaɓamana abinda yafi Zama Mafi alkairi
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv Месяц назад
amin
@AhmadAbdulrasheedBala
@AhmadAbdulrasheedBala Месяц назад
Allāhumma Aameen 🤲
@CalmFlower-qt4yq
@CalmFlower-qt4yq 19 дней назад
Ajjiya mungode da fadar gaskiya Allah yataimaka 🤲
@kouamedjaffarekra9436
@kouamedjaffarekra9436 Месяц назад
Hajiya Allah ya yimiki Albarka
@Yahuzayahuza-e1l
@Yahuzayahuza-e1l Месяц назад
Allah ya saka da.alkairi.mamana
@LauwaliAbubakar-v3y
@LauwaliAbubakar-v3y Месяц назад
Suma malaman mogayam malamaine dumin basu iya jawo hankain shugabaniba sai dai akama dasu akashe talakawar sunzamu mogayammalamai
@fatimaibrahim8881
@fatimaibrahim8881 Месяц назад
Yes hjy u are completely right. We are in support of our sayings.
@mouktarabdal8403
@mouktarabdal8403 Месяц назад
Allah ya qara lfy da Nisan kwana بارك الله فيك وفي الحياتك
@IbrahimUsman-dz6sp
@IbrahimUsman-dz6sp Месяц назад
Wannan gidan tv Allah ya karamuku daukaka
@user-hh9ih4pq9s
@user-hh9ih4pq9s Месяц назад
ADDUA TA MUSAMAN IRIN WADA ANNABI SAW YAYYIWA ANAS BIN MALIK ZUWA GA HAJIYA NAJAATU.
@adamumusa7813
@adamumusa7813 Месяц назад
Mafi yawan malaman ba don Allah SWT sukeba.Suna son ayi Shuru su Kuma suyi ta haraka da yansiyasar da suke bi. Suda Allah.
@mddewan5187
@mddewan5187 Месяц назад
جزاك الله ب الف الف الف خير وصحه والعافيه
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 Месяц назад
Wannan gaskiya ne hajiya naja Allah ya saka da alkhairi
@baffaali399
@baffaali399 Месяц назад
Kunji maganar gaskiya Malamai kuji suran allah Kusani amanarmu allah ya baku
@rabiunura4356
@rabiunura4356 Месяц назад
allah yasaka da alkairi mama
@user-jb9qy5uz6j
@user-jb9qy5uz6j Месяц назад
To malumma kinji abunda dokar kasa tacce walahi ku koma ga allah tsarin democraciya bana kubane allah ya jikan mahamadou yousouf.
@harunagur7595
@harunagur7595 Месяц назад
Allah ya Saka miki da alheri Hajia Naja
@user-ky9cu8jg5n
@user-ky9cu8jg5n Месяц назад
Gaskiya ne wannan Allah saka da Albarka Malama Mungode
@IbrahimUsman-dz6sp
@IbrahimUsman-dz6sp Месяц назад
Ya Allah dan tsarkakan sunayenka Allah kabamu mafita akasarmu Nigeria yarabi yarabi yarabi katemakemu kabamu kariya ameen ya hayyu ya qayyimu 🤲🤲🤲
@mahamadoudoucoure1068
@mahamadoudoucoure1068 Месяц назад
Very smart nd brave woman
@BachirouBoubacar-lb3lb
@BachirouBoubacar-lb3lb Месяц назад
Masha Allah Allah yasaka da alkairi
@user-ql9kl9xr3h
@user-ql9kl9xr3h Месяц назад
Ya Allah yayi miki albarka ya ji kan iyayanki da mijin ki ameen ya rabb
@user-sf2ks9wk8b
@user-sf2ks9wk8b Месяц назад
This woman!! may God bless you.nigerian number one problem is insecurity,most especially for the farmers.
@user-sf2ks9wk8b
@user-sf2ks9wk8b Месяц назад
Malamia Basuyi magana ba Domi zayi shafe Fulani in Dan zasu fasa gaskya.
@MouniraAmadou
@MouniraAmadou Месяц назад
❤❤❤❤ Macha allah
@YusufuYahaya-hx3uy
@YusufuYahaya-hx3uy Месяц назад
Allah Becky Alberta
@HauwauAdamu-l6j
@HauwauAdamu-l6j Месяц назад
Hajia allah ya kara lafiya da nisan kwana
@AbdoulayesouleyeIchillo
@AbdoulayesouleyeIchillo Месяц назад
Macha Allah
@user-ke8uo7in6d
@user-ke8uo7in6d Месяц назад
Bantaba son wata uwa mece bayan mahaifiyata kamar hajia naja,atu ba Allah yakareta ameeeeeen
@AhmadAbdulrasheedBala
@AhmadAbdulrasheedBala Месяц назад
Kai🤔! Allāh SWT shi kawo mana mafita
@user-jb9qy5uz6j
@user-jb9qy5uz6j Месяц назад
Allah ya tufamiki asiri
@Hassanabubakar0153
@Hassanabubakar0153 Месяц назад
Masha Allah Allah yayi albarka
@muhammedusman4222
@muhammedusman4222 Месяц назад
Allah ya jikan iyaye
@AhmadAbdulrasheedBala
@AhmadAbdulrasheedBala Месяц назад
Allāhumma Aameen 🤲
@IlliaAbdoumoumouni
@IlliaAbdoumoumouni Месяц назад
Allah ya kareki daga azzaluman shugabanni
@user-pz4zc3er5r
@user-pz4zc3er5r Месяц назад
ALLAH yasaka mana 😢😢
@user-ql9kl9xr3h
@user-ql9kl9xr3h Месяц назад
Your right mam that's clear we have to do so the some
@user-jz2op5hz7d
@user-jz2op5hz7d Месяц назад
اي والله كلامها جد😢
@ibrahimabubakar8051
@ibrahimabubakar8051 Месяц назад
Gaskiya ne suhana masu zalincin mana Allah ya baki lada
@YusufuYahaya-hx3uy
@YusufuYahaya-hx3uy Месяц назад
Allah bless you
@abdurrahmanlawal9798
@abdurrahmanlawal9798 Месяц назад
Allah swt ya Kara daukaka Haj najaatu
@cherifawilie8457
@cherifawilie8457 Месяц назад
gaskiyane haji naja
@babagambo7051
@babagambo7051 Месяц назад
Allah yayimiki albarka hadja
@omaruyusufu9866
@omaruyusufu9866 Месяц назад
Chiniking dan Adam da kashe kashen masu noma ya auku tun mulki Buhari meyasa ba ayi mishi zanga zanga ba.
@IsmailYakububaso
@IsmailYakububaso Месяц назад
Allah ya sakamiki mama
@iphonexr7075
@iphonexr7075 Месяц назад
👍🧬🧬🚕🚕🤙👍👍👍👍👍🙏🙏👍 yes my lovely sister you write we have problems IN Nigeria because no food and no secret in Nigeria
@user-jb9qy5uz6j
@user-jb9qy5uz6j Месяц назад
Wannan gaskiyane
@AbubakarilyasuJido
@AbubakarilyasuJido Месяц назад
Allah bless you my mom Hajja and my Almighty Allah protect you at all the time, thanks you so much ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@user-ql9kl9xr3h
@user-ql9kl9xr3h Месяц назад
Saboda Ana rabawa da su basuda gaskiya dasu ake rabawa
@younisissa3021
@younisissa3021 Месяц назад
Sibihani lila🤲🤲🤲😢😢😢
@iphonexr7075
@iphonexr7075 Месяц назад
Yes my lovely sister really were praying for you made God bless you so much My lovely sister
@ahmadisa1855
@ahmadisa1855 Месяц назад
Dama bata da tarbiyya
@ALIYUSALISU-o8p
@ALIYUSALISU-o8p Месяц назад
Kwarai Allah ba azzalumi bane kuma ya haramta zalunci, ina miki fatan cikawa da in gantaccen Imani Mal. Naja'atu.
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg Месяц назад
Allah yabamu mafita ya hayyu ya qayyum
@AhmadAbdulrasheedBala
@AhmadAbdulrasheedBala Месяц назад
Allāhumma Aameen 🤲
@SadaSada-sq8es
@SadaSada-sq8es Месяц назад
Irin ku muke bukata hjy ubangiji Allah ya kara maki lafiya
@adamuabdul
@adamuabdul Месяц назад
Kai madalla da wannan baiwar Allah ❤❤
@OusmailaSouleya
@OusmailaSouleya Месяц назад
Allaha akobar❤
@AbdullahiMusa-jg8sf
@AbdullahiMusa-jg8sf Месяц назад
Allah yai Miki albarka
@iphonexr7075
@iphonexr7075 Месяц назад
Yes my lovely sister you are writing really My lovely sister
@iphonexr7075
@iphonexr7075 Месяц назад
🙏🙏🙏🙏👍👍👍👍👍
@ChafaiRassata
@ChafaiRassata Месяц назад
❤❤❤❤❤❤👍👍👍👍
@iphonexr7075
@iphonexr7075 Месяц назад
Wow My lovely sister made God bless you so much because you are speaking write
@SaeedHamza-tx9id
@SaeedHamza-tx9id Месяц назад
Wallahi kukiyaye sharrin zanga zanza, Sudan a haka su Ka Shiga Yaki, da Libya, da Syria.
@user-ke8uo7in6d
@user-ke8uo7in6d Месяц назад
Gara tawargaje mai mutuwa ya mutu.
@rukayyaqwaram5855
@rukayyaqwaram5855 Месяц назад
Allah ya saka miki da alkairi
@BabayoZubairu-ff9kv
@BabayoZubairu-ff9kv Месяц назад
True is bitter
@OusmailaSouleya
@OusmailaSouleya Месяц назад
❤❤❤🎉🎉
@Ibrahimmaazumhamado
@Ibrahimmaazumhamado Месяц назад
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@baffaali399
@baffaali399 Месяц назад
To malamn izala Da malamn tareka
@user-yu4bh8ok8e
@user-yu4bh8ok8e Месяц назад
🥰🥰🥰👌💪🙏🙏☝️
@hapizoukassoum5003
@hapizoukassoum5003 Месяц назад
❤❤❤allah ya biyaki❤❤❤❤
@ILLIASS.M
@ILLIASS.M Месяц назад
TO TUNDA HAKANE , ASSAMU WANI MALAMI YA FITO YAYI HAYYA ALAL JIHAD AMICHI MUBAYA'A MANA. SAI YA GADI DAN FODIO.😮
@SaudatAbdullahAbdullah
@SaudatAbdullahAbdullah Месяц назад
😊😊wlh kuwa kunga sai mu samu yanci , mu tafi akan abinda ya dace damu zabin mu ba zabin wasu ba.
@iphonexr7075
@iphonexr7075 Месяц назад
Yes my lovely sister My name is Usman Mohamed Suleiman really you are speaking good My lovely sister please tell them 🙏
@AbakarHasan-od3jb
@AbakarHasan-od3jb Месяц назад
Allah yaqaramikilafiya
@assoumanealtoibrahim1101
@assoumanealtoibrahim1101 Месяц назад
❤❤❤❤
@soulemanesoulemane2642
@soulemanesoulemane2642 Месяц назад
Gasikiyani malama naja atu
@harunagur7595
@harunagur7595 Месяц назад
Malaman Nigeria kunji kunya, yau ga Naja'atu tana gayamuku wa yacencenci a kira shi magajin annabi. Take fadamuku Wanda yakamata ku tsawatarwa, kukoma wajen mace mai kamar maza kudau karatu.
@UshehuMuhammed
@UshehuMuhammed Месяц назад
Mummy Allah ya Kara miki 10:30 tsowon kwana muna tare da me....
@aminakoti8044
@aminakoti8044 Месяц назад
wlh tana burgeni sosai
@ibsnomaa
@ibsnomaa Месяц назад
Na rasa wane comment zanyi wallahi
@salisuabdullah1190
@salisuabdullah1190 Месяц назад
Yanxu dai Hajiya tafi malamai sanin yakamata kenan ? toh idan muka bijirewa malami jahilai kukeso muyi musu da'a ?
@user-db3mx3sn5o
@user-db3mx3sn5o Месяц назад
Wannan haka ne magana ta gaskiya wlh
@harounaabdoucommerce5542
@harounaabdoucommerce5542 Месяц назад
❤❤❤❤❤❤❤❤
@gaffarnuhusuleman2076
@gaffarnuhusuleman2076 Месяц назад
Kagayarinya metinane
@MuhammadMurtalaisah
@MuhammadMurtalaisah Месяц назад
Mungode mamar matasan arewa hajiya naja
@AuduBaffaye-py3fb
@AuduBaffaye-py3fb Месяц назад
Mungode
@muhammedbappa7560
@muhammedbappa7560 Месяц назад
Wallahi mallam wannan matan karya take akan ta hadu da tinubu sun magantu karya ne ita fa tana da Sherri amma nan gaba zaku gane ne ta ni dai na fada maku
@AfzxJgfh
@AfzxJgfh Месяц назад
Kaji tsoran Allah kaima
@ismailhashim6637
@ismailhashim6637 Месяц назад
Kai ne Tinubun ko shi ya gaya ma? Naja ta fi mana irinku dubu!
Далее
I Took a LUNCHBAR OFF A Poster 🤯 #shorts
00:17
Просмотров 4,4 млн
ЛОВИМ НОВЫХ МОНСТРОВ В LETHAL COMPANY
2:42:22
나랑 아빠가 아이스크림 먹을 때
00:15
Просмотров 1,7 млн
I Took a LUNCHBAR OFF A Poster 🤯 #shorts
00:17
Просмотров 4,4 млн