Тёмный

Kunji Gaskiya: Wannan Shine Gaskiyar Abinda Yakamata Mutane Su Sani Gameda Case Din Seaman Abbas. 

Daga Malaman Mu
Подписаться 68 тыс.
Просмотров 34 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

18 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 35   
@AdamAAudiusoumn
@AdamAAudiusoumn День назад
Wai shi Damancan shi aikin soja haka yake? Ya Allah kasakawa Bawonka Allah kabimai hakinsa Allah ya sakamai tun anan Duniya Ameen
@user-pg7kn7lk9w
@user-pg7kn7lk9w День назад
I really like the you take time to analyze very well before talk about this case.thank you.
@isahlawal5258
@isahlawal5258 День назад
Amin ya Allah aiyauma wata tazoda irin wannan matsalar abinfa dayawa wlh kawai dai yanzu yake fitowa
@ZazzakyMembai
@ZazzakyMembai День назад
Allah dai yana ganin kowa na fili da na 6oye !. Allah yabaku shugabanci kunata zaluntar al'umma
@ramlathassan193
@ramlathassan193 День назад
Jazakumullahu khairan
@marymchcn4066
@marymchcn4066 День назад
aini wlh natsani soja har abadah yarona yanaso yayi aikin soja amma nace ko bayan raina banyafe yayi sija ba
@muhammedkabirahmed6443
@muhammedkabirahmed6443 День назад
Ae ko kin yima kanki da alummar ki asara
@user-xb5zi8ew8p
@user-xb5zi8ew8p День назад
Uhm Allah dai yasa ayi adalci acikin wannan al amarin gsky akwai matsaloli da yawa a gidan soja da mukeda bukatar a gyara
@user-yw8pc6wu7d
@user-yw8pc6wu7d День назад
Allah Ubangiji Ya sa a dace 😢
@DrKhalidAbubakar
@DrKhalidAbubakar День назад
Kayi bayani allah saka da alheri, aikin soja kam dama sai dai in anayi a lahira....babu armashi ko kadan
@OSHEKAONAYA
@OSHEKAONAYA День назад
Ba Brigadier ba ne wanda ya yi laifin, kai ma ba ka sani ba. Sunansu ne ya zo daya, wancan Colonel ne.
@AbdallahUsman-v1i
@AbdallahUsman-v1i День назад
Allah ya kyauta
@AfricaSoulsCulture
@AfricaSoulsCulture День назад
You're welcome brother 🙏
@SalisuHarouna-g9y
@SalisuHarouna-g9y День назад
Kai Allah Ya isah 😢😢😢
@Jabirmalami-og2uz
@Jabirmalami-og2uz День назад
Sojoji da legislative basa kan aikine abin ya ke faruwa? Lamar yadda Allah SWT Ya baiyana . To shine kadai zai yiwannan shariar. Kuma babbar sharia sai a lahira. Anan duniya kuwa yanzu zakaga rufa rufa. Ta rashawa da hukunce hukunce irin NA yan siyasa. Baa amince masu. Kadai karbi hukincin son ransu kawai.
@marymchcn4066
@marymchcn4066 День назад
toh ko kasheshiyayi baidace amishi hakaba idan harbirshi yayi shima aharbeshi amma ba a ajjeshi ana azaftardashi ba 🇸🇦🇸🇦
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع День назад
gaskiya yanadakyau sojoji musulmai abimusu haqqinsu namusulinci abasu lokutan sallah shisoja yasan dokarsa in an sa6amasa yayi hukunci amma besan dokar Allah ba aikin soja arabasu da iyalansu Kuma arabasu da kulawa ga addininsu kai bin yamusu yawa atausayamusu ataimakamusu rashin kulawa ga addini matsalace babba
@sadiqsuleiman1408
@sadiqsuleiman1408 День назад
Wllh matasa dayawa sunkyamachi aikin soja harni bazanba bazanbar wani nawa yayiba wllh
@ZanaiduZnd
@ZanaiduZnd День назад
allah ya kyauta
@AuwalNasir-mh5qn
@AuwalNasir-mh5qn День назад
Wlh nida aikin soja har abada
@saeedkds1180
@saeedkds1180 День назад
🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻
@abushamba613
@abushamba613 День назад
Justice Delayed is Justice Denied
@TaibTaib-v3q
@TaibTaib-v3q День назад
🤲🤲🤲
@Ibsmall344
@Ibsmall344 День назад
Hakane kuma fa
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x День назад
Kaimada
@MAHMUDIBRAHIMABDULLAHI
@MAHMUDIBRAHIMABDULLAHI День назад
To izina ga mu matasa talakawa yau a kasarmu aikin tsaro ya zama kawai rayuwarka ake bukata to gara mu kyalesu su sukare kansu shugabanni shine mafita
@AnasibnSani
@AnasibnSani День назад
Wannan gaskiya ne wlh
@auntyrahmaaunty
@auntyrahmaaunty День назад
Ina da yaro yanason aikin sosai Amma matsala ni talakace
@YesBeHuman
@YesBeHuman День назад
Kin kuma ji yadda ake yi wa 'ya'yan talakawa ba
@auntyrahmaaunty
@auntyrahmaaunty День назад
@@YesBeHuman kuma har munfara nema munata kashe kudi
@jameehamza4738
@jameehamza4738 День назад
​@@auntyrahmaauntyhmm da kunyi hakuri kunfasa da yafi komai sauki
@SundayYohanna-gi9jv
@SundayYohanna-gi9jv День назад
Who are you? are you part of berekate family? Please stop that interfere
@fadlusalisu
@fadlusalisu День назад
but he's seeking for his Islam brother justice, so no need for him to be a member of brekete family. it really touched us and there's an emotional in this story
Далее
An 'kara samun wani sabon mai Aljanu a jihar Kano
18:17
GIANT Gummy Worm Pt.6 #shorts
00:46
Просмотров 10 млн
ZaMaN AuRe -SUTURA -Chapter 7 ORIGINAL
30:48
Просмотров 24 тыс.