Gsky me Sana a kana burgeni wllh inasan kallan Fina finan ka domin kana tura sakonni afakaice Dan Allah kasa hotona da sunana ashirin gaba Inata hadaka da Allah dai 🙏🙏
Aslm alkm malam mai Sana a wanan films din inada er shawarar da zanbada mai yuwa KO zata samou karbouwa yakamata idan arika nouna mana cewa wanan fa films ne kada mouton yayi amfani da abounda yagani acikin films din nine mai bibiyarkou akowanne sati idan koun saki films dinkou mai ban sha awa