Тёмный

kushiga wannan Link ɗin dake ƙasa domin yin register sannan kuyi share domin ƴan'uwa su amfana. 

Dr. Hadi Usman
Подписаться 1,5 тыс.
Просмотров 548
50% 1

kushiga wannan Link ɗin dake ƙasa domin yin register sannan kuyi share domin ƴan'uwa su amfana.
hmbtechnologies.blogspot.com/...

Опубликовано:

 

27 июн 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 30   
@abubakarhaske376
@abubakarhaske376 21 день назад
okey masha allah
@salisuabdullahi5144
@salisuabdullahi5144 29 дней назад
Allah yakaimaki Dakta da Nisan kwana
@MatassanallahkabmuMatassa
@MatassanallahkabmuMatassa 29 дней назад
Baba Allah yaqara lafia
@mahammadmahammad8316
@mahammadmahammad8316 29 дней назад
Yayi allah yakara basira
@zelani7
@zelani7 29 дней назад
Zan biya inshallah
@nanafarida8638
@nanafarida8638 27 дней назад
Ni a nijer nike amma inason shiga wannan darasi yane zanyi
@AbabkaraOussama
@AbabkaraOussama 27 дней назад
Doubon gaisua da fatan alhayri ina boukatar labar ko ta kira ko whasap
@AADANAUSTARTV.C
@AADANAUSTARTV.C 29 дней назад
Allah Saka Da Alheri Baba
@ajfaaz
@ajfaaz 16 дней назад
Assalamu alaikum ya kamata ku dinga yi wa mutane magana, musamman muda mukayi payment har yanzu shiru, ko telegram group da kukace mu bada nuber ya kamata ace kun sakamu.
@Scienceproject9237
@Scienceproject9237 28 дней назад
Please ku bamu wani abu da zamu shiga ko musan kun samu payment din mu Tinda akwai telegram number dinmu seku sakamu bayan kun Confirm din payment dinmu
@AbbaIsah-qz4xt
@AbbaIsah-qz4xt 23 дня назад
Ni na biya ina da evidence of payment amma idan nazo cike form idan na danna click below baya budewa
@mahammadmahammad8316
@mahammadmahammad8316 29 дней назад
Ni Ayanzu haka Ina Libya ne to yazanyi
@AbbaIsah-qz4xt
@AbbaIsah-qz4xt 29 дней назад
Allah ya saka da alkhairi to wanne ne Link din?
@AbbaIsah-qz4xt
@AbbaIsah-qz4xt 29 дней назад
Nima idan nasa hoto sai ya nuna hoton yayi girma
@NasiruIliyasuAdo
@NasiruIliyasuAdo 29 дней назад
Nakasa cike link din idan nasa hoto sai yanuna min is too large
@mashkurrabo3568
@mashkurrabo3568 28 дней назад
Nifa wallahi naduba naduba banga Link din ba Kuma inaso inyi
@shuaibumuazu-fy5cf
@shuaibumuazu-fy5cf 25 дней назад
hmbtechnologies.blogspot.com/2024/06/jotform.html?m=1#more
@AhmadSani-ft9wo
@AhmadSani-ft9wo 20 дней назад
Link din yaki budewafa
@AADANAUSTARTV.C
@AADANAUSTARTV.C 29 дней назад
To Sai Dai Baba Baku Aje Link Dinba
@shuaibumuazu-fy5cf
@shuaibumuazu-fy5cf 25 дней назад
hmbtechnologies.blogspot.com/2024/06/jotform.html?m=1#more
@ibnu-taimiyahtv3994
@ibnu-taimiyahtv3994 26 дней назад
Assalamu alaikum, ina son shiga amma banga link din ba.
@shuaibumuazu-fy5cf
@shuaibumuazu-fy5cf 25 дней назад
hmbtechnologies.blogspot.com/2024/06/jotform.html?m=1#more
@PEGAYtv
@PEGAYtv 25 дней назад
Link din baya budewa
@Scienceproject9237
@Scienceproject9237 28 дней назад
Harna biya ma
@AbbaIsah-qz4xt
@AbbaIsah-qz4xt 28 дней назад
Don Allah ya ake biya
@Scienceproject9237
@Scienceproject9237 28 дней назад
@@AbbaIsah-qz4xt kabi Link na Description na Video din form ne zaka cike akwai Account Number zaka dauka ka tora kudin se ka saka musu Shedar biya
@mashkurrabo3568
@mashkurrabo3568 28 дней назад
@@Scienceproject9237
@AbbaIsah-qz4xt
@AbbaIsah-qz4xt 27 дней назад
Madallah
@shuaibumuazu-fy5cf
@shuaibumuazu-fy5cf 24 дня назад
Please, akwai Wani bayanine Bayan mutun ya cike form din, Momin nayi Amma banga confirmation ba Nagode
Далее
Nigerian invents stove powered by water
8:42
Просмотров 23 тыс.
Wait for the BOWLING BALL! 👀
00:38
Просмотров 21 млн
Secret Experiment Toothpaste Pt.4 😱 #shorts
00:35
ЭТОТ ПЕНЁК ИЗ PLANTS VS ZOMBIES - ИМБА!
00:48
Dr. Hadi lecture day 5
5:07
Просмотров 1,8 тыс.
Dr.Hadi Day 4
5:37
Просмотров 2,9 тыс.
Dr. Hadi Resistor color code.
5:33
Просмотров 1,5 тыс.