Allah ka azurta mu da zuciya me ganin imanin mazaje mu bah kudin bah. Allah ka buda wa yayan mu da mazajen mu da Alumar annabi Muhammad sallallahu alai hi wassallam ❤
Sincerely speaking, when the song of labarina hit me, i thought i heard all of it not until the release of this particular song. You are indeed the real sarkin waka. Allah ya kara basira. Kodayi is really the music of the year.
ALHAMDULILLAH MASHA ALLAH ALLAH YAKARA BASIRA ALLAH YAKARA SUTURA ALLAH YAKARA ARZIKI DA NISAN KWANA ALLAH YAKARAWA RAYUWA ALBARKA TO YOU SARKIN WAKA,MALAM BRILLIANT,TALENTED,BEST AMONG THE BEST DIRECTORS AMINU SAIRA BABBAN YAYA MUSBAHU M AHMAD AND ALL YOUR RELATIVES 🙏🙏🙏
Allah yaja zamani sarki waka godiya muke da wanan bakadamiyar wakar mai isar da sako ga mai zurfi tunani musaman ga en matan zamani da iyayan su idan lokachin neman auran yariya yayi a baiwa Allah zaffi ba dubi wada ake tunani yanada dukiyaba a karche a samu safanin yada ake tunani😢 Allah yasa mudache amen
Nazir si ce que je suis riche wallahi je partagerai ma fortune avec toi a cause de cette morceau de chanson.tu es lamba one au monde entier.je pleure quand j écoute cette chanson 😢❤❤❤❤❤❤
{... وَعَسَىٰۤ أَن تَكۡرَهُوا۟ شَیۡـࣰٔا وَهُوَ خَیۡرࣱ لَّكُمۡۖ وَعَسَىٰۤ أَن تُحِبُّوا۟ شَیۡـࣰٔا وَهُوَ شَرࣱّ لَّكُمۡۚ وَٱللَّهُ یَعۡلَمُ وَأَنتُمۡ لَا تَعۡلَمُونَ } [Surah Al-Baqarah: 216] Kayi ƙoƙari, amma dan Allah a riƙa bawa ƙur'ani hakkinsa, domin abinda ka rubuta kwata- kwata baiyi kama da ƙur'ani ba.. Allah Ya yafe mana
Masha Allah, Watching from Saudi Arabia, Sarki you are my best musician despite I'm also from the industry, Walh Tsigar jikina sai tashi take, Nasan ba duk kaiba. Allah ya kara basira, Yasa mu dace ya yafe mana kura kurenmu.
kai haussa akoi dadi i am proud to speak haussa but i love this from my family Nigerians so sweet , i am from Niger Republic allah yarikka Sarkin Waka ❤❤❤
Allah ya nuna maka ANNABIN MU ANNABI MUHAMMAD 👏🏻Allah yara maka soyayyar ANNABI MUHAMMAD(SAW)👏🏻ka mutu cikin Son ANNABIN MU SHUGABAN MUHAMMADU RASULULLUH (SAW)wakar nan wlh ta min dadi so sai akwai ilimi acikin ta so sai wlh 👏🏻😭