Wane fahimta zasuyi mata, bayan wanda take hauka akan shi yaxaba kudi ya barta, kayi tunani. Yana da kyau ta cetoshi daga halin dayafata amma tacire shi a ranta kwata kwata.
Aslm barku da kokari , tambaya ga aminu saira da sauran tawaga shin tayaya shugan jami'a waton abukin uban aliyu ya cinza zuwa uban aliyu? gaskiya abun baiyi tsariba a maida mandawari a masayinsa inhar wani abune dan Allah ku dai dai ta.gaskiya ya Kamata teema ta bar hada sumaiya da uwarta , ba kyau hakana don gashi har uwarta ta furta kalamai marasa kyau. Allahya Kara fahimta da daukaka nagode.
@@fatimabintumuhammed2570 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣ke kindauka kekadai ce a saudia Ay makar yanzu ba she mutun ya isaba Zuwa makkar yanzu kamar samuli da wannan libanar A allagi kinga kuwa ay tamaza ruwan dare🤪