Allahumma salli ala muhammad wa ala ali muhammad wabarik ala muhammad wa ala ali muhammad kama sallaita warahimta wabarakta ala ali ibrahim innaka hamidum majid❤❤❤
اللهم صلى و سلم على محمد وعلى ال محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد اللهم بارك على محمد وعلى ال محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد على 💚
اللهم صلِّ وسلم وبارك على سيدنا ونبينا وحبيبنا محمد وعلى اصحاب وسلم وبارك على سيدنا ونبينا وحبيبنا محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين اجمعين وسلم تسليما كثيرا
Nadia's evil plans will surely go in vain. Judgment is self assessment, be a good person in all ur actions. Be conscious of urself always. Nice performance Mal Saira. Maryam is really receiving monstrous stories.
Assalamu alaikum wa,rahmatullah Manzon tsira Fiyayyen Halitta Yace Na hane ku Yin Zato Domin Zato Shene Mafi Karyar Zance Sannan Ya Kara Da Cewa, Ka Da Ku Yi Hassada Ka Da Ku Juyawa Juna Baya, Ka Da Kuyi Gaba, Ku Kasance Bayin Allah Kuma Yan Uwan Juna Allah kaba Mu Ikon Aikatawa Alfarmar MANZON ALLAH (S,A,W,) Jumma at Mubarak
Masha allah alhamdulillah ruwa yaka rewa dan kada nadiya tana daciki merci beaucoup aminu saira allah yasa mudace dan soyayyar mu da annabi Muhammad S.a.w ❤❤🎉🎉
Allahumma salli ala Muhammad, wa ala Ali Muhammad, wa barik ala Muhammad, wa ala Ali Muhammad kama sallaita ala Ibrahim wa ala Ali Ibrahim fil alamina innaka hameedun majeed.
Ina mamakin mutane suna kallon abu amma basason manufar sa naga mutane basa son tunanin nan kuma shine zai fidda ku daka wasi wasin da.ake akan dalilin sa na boye kansa mutuwar family dinsa kadai bazata ya boye kansa ba dole akwai abubuwan dayawa dan haka ayi haquri har akai wajen Aminu saira muje zuwa 😂
GAISUWA MAI YAWA BABBBAN DIRECTOR MALAM AMINU SAIRA MUNA MATUKAR ALFAHARI DA STYLE NAKA I VERY HAPPY WITH YOUR SERIES LABARIN SOMETHING IS SPECIAL INA SO WATA RANA NIMA KA KIRAWONI DOMIN KA SAKANI A FINA FINAN KA DOMIN NI MASOYINKA NE MALAM AMINU SAIRA ALLAH YA KARA DAFAMA ALFARMAR ANNABI MUHAMMAD S A W . DAYA DAGA MASU KALLON SHIRIN LABARINA WANDA YAKE MAFARKIN WATA RANA YA SHIKA HARKAR FILM DA DALILINKA
Gaisuwa da ban girma zuwa ga Shararre mai shirya wanna babban series mai suna Labarina wato Aminu Saira movies Muna godiya korai don kallo wanna babban series din wani karatu darasin rayuwa ne kawai Allah yakara himma da hazaqa albarkan annabi S A W Muna Jira muga yanda Jaa dawo kan su Jamila matar Lawan direba ya Jatayi da wanna babban Seki icce kama ganye da tayi muna godiya Sai godiya😍🙏
Babban Hatsara ne🤔 A Rayuwa Karasa Wanda Zai Baka Shawara ko Yayi Maka Fada. Shine Abinda Ya jawo Shigar Al-amin Cikin Wannan Matsololin ALLAH YASA MU DACE
My advice to everyone nation wide is always crossexaming a person before you trust him/her. Only women knows their language. Best Director of the year.