Тёмный

LABARINA SEASON 8 EPISODE 13 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A 

Saira Movies
Подписаться 1,2 млн
Просмотров 530 тыс.
50% 1

Кино

Опубликовано:

 

20 фев 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 486   
@maryamlawalmk9605
@maryamlawalmk9605 5 месяцев назад
Allahumma sallie ala Muhammad wa ala ali Muhammad kama sallaita ala Ibrahim wa ala ali Ibrahim innaka hamiidun majiid wa barik ala Muhammad wa ala ali Muhammad kama barakta ala Ibrahim wa ala ali Ibrahim innaka hamiidun majiid
@sufisadisu
@sufisadisu 5 месяцев назад
Sallallahu alaihi wa sallam ❤️
@arewatinatarwatv5911
@arewatinatarwatv5911 5 месяцев назад
Kar amanta dahima annabi MUHAMMAD sallallahu alei hi wasalam SALATI astagafirilla ×10subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azin achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu an namahamadurasulillahi sallallahu alei hi wasalam astagafirilla astagafirilla astagafirilla
@sufisadisu
@sufisadisu 5 месяцев назад
Sallallahu alaihi wa sallam ❤️
@MaimunaIbrahim-oi7gx
@MaimunaIbrahim-oi7gx 5 месяцев назад
Toh an zo wurin!!! Malam a dakatar da wannan labarin haka a shiga wani don shima ya lalace!
@raniahabeeb4911
@raniahabeeb4911 5 месяцев назад
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@marcyexclusivetv2138
@marcyexclusivetv2138 5 месяцев назад
Wlh kuwa inde Maryam bata rugumi mijinta bata abun beyiba
@musaharuna8969
@musaharuna8969 5 месяцев назад
Wlh kuwa zuciyar maryam bb tausayi,wannan lbrin da yabata ai ko kafiri sai ya tausayamasa wlh
@alkasimgumel7151
@alkasimgumel7151 5 месяцев назад
Labarina kuma yazama wasan yara muma kuma zamu tafi hutun kallon films din daga Yau 😢😢
@usmandauda3017
@usmandauda3017 5 месяцев назад
Tafara bani haushi Kuma wlh, kaji yar kusun uwa
@sufisadisu
@sufisadisu 5 месяцев назад
Don't forget to send Salawat upon our beloved Prophet Muhammad S.A.W. ❤
@Koooko12K
@Koooko12K 5 месяцев назад
Dan Allah aminu Saira kakashe maryam asaka wata tunda ita batada imani kwata kwata wanan film din ya lalace😢😢😢😢
@rabiusani8988
@rabiusani8988 5 месяцев назад
wllh kuwa ni haushi ma take bani
@mayakihadizadjibo9232
@mayakihadizadjibo9232 5 месяцев назад
Gaskia kam ,ba taussayi ko kadan?haba Maryam kin lalata mana film
@yusufmusa5125
@yusufmusa5125 5 месяцев назад
wlh kuwa
@mubarakmusa32
@mubarakmusa32 5 месяцев назад
😂😂😂😂
@shalele123
@shalele123 5 месяцев назад
Masha Allah congratulations don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad babba Dan babba 💗💗💗💗💗
@ZainabAbdullahi-yh5fk
@ZainabAbdullahi-yh5fk 5 месяцев назад
Allahumma Salli Ala sayyidina Muhammad wasalam
@alqaseemalmukhtar9589
@alqaseemalmukhtar9589 5 месяцев назад
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
@aminujakara3632
@aminujakara3632 5 месяцев назад
S a w ❤
@SalehahmedYakubu-lj5mm
@SalehahmedYakubu-lj5mm 5 месяцев назад
S.A.W.
@user-mn6in3yk8w
@user-mn6in3yk8w 5 месяцев назад
😢😢😢😢
@user-ps8no2kd3p
@user-ps8no2kd3p 5 месяцев назад
Gaskiya kafuwar Maryam tayi yawa ni abin ya fara ban haushi zanzo nadaina kallon in huta😢
@ummukulthumlawal1294
@ummukulthumlawal1294 5 месяцев назад
Wlhi Ko nima ta fara ban haushi duk DA Jin lbrin nan NASA haba
@mohdisah7006
@mohdisah7006 5 месяцев назад
Amma wanan acting na maryam baiyiba 👌
@MAFEINCHINA
@MAFEINCHINA 5 месяцев назад
Jaka ce wallahi
@user-yv5yl6lz4x
@user-yv5yl6lz4x 5 месяцев назад
Tom aminu sairá abi ahankali kar awuce gona da iri. 🙃Maryam kishiga tai tAyin ki kokuma mu tsane ki 🙃🙂gudun duniyar ya isa haka eheee
@user-wd8pc3jg4y
@user-wd8pc3jg4y 5 месяцев назад
Wanan ba gudun dunia bane shirme ne,kuma dey malam aminu kar ka maida soyayar Jamila da al'ameen kamata yayi Jamila taga wahala iya ganinta.maryam kuma tabi ahankali
@gamboaliyu9847
@gamboaliyu9847 5 месяцев назад
Lallai an kusa kashe labarin gaba daya tunda har yanzu bata yarda dashi ba Ni wlh Shirin ma yafara bani haushi
@mayakihadizadjibo9232
@mayakihadizadjibo9232 5 месяцев назад
Ni gabadaya ma shirin ya fita rai na,duk da wanan laabarin da Al'amin ya bassu,a ce Maryam taki amincewa da shi'?to minene anfanin Bada labarin har sati 8?
@shehuarc2964
@shehuarc2964 5 месяцев назад
Wannan film ya koma hauka, ya kamata a rinka yin film da abun da zai iya faruwa zahiri ba wai abin da kwatata baida alama da tunani ba
@fatimaibbi
@fatimaibbi 5 месяцев назад
ato fa karyan banza karyan wofi kawai ita maryam din wacece?tafi matarshi wacce ta rasu ne?sokuwar banza da wofi.
@muazurahama4980
@muazurahama4980 5 месяцев назад
Ni tafara bani haushi gaskiya maryam dinnann
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 5 месяцев назад
Wlh konima tabani haushe wlh wawiya
@saminououmarou3883
@saminououmarou3883 5 месяцев назад
Nima haka sosai fa
@IdrisIsmail-bn6ko
@IdrisIsmail-bn6ko 5 месяцев назад
😂
@AH-fm9fl
@AH-fm9fl 5 месяцев назад
Nima wallahi
@tycooneameenu5528
@tycooneameenu5528 5 месяцев назад
Wlh ta iya acting yarinyar Wannan shi ne acting
@abubakarsidiksuraka2138
@abubakarsidiksuraka2138 5 месяцев назад
اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم ياكريم
@yahayasani1328
@yahayasani1328 5 месяцев назад
Malam gaskiya yakamata ace ta haqura domin ashiga Shafi na gaba . Domin irin wannan ne yasa izzarso ta lalace Allah yasa afahimcini nagode
@lawalaminu43
@lawalaminu43 5 месяцев назад
Wannan labarin naka Malam ya Fara zama shirme, tunda bazata aminta dashiba kudaina labarin hakanan shirme kawai
@nafisatibrahim8287
@nafisatibrahim8287 5 месяцев назад
😂😂😂
@alkasimgumel7151
@alkasimgumel7151 5 месяцев назад
End of the season Labarina kuma yafara lalacewa tunda haryanzu Maryam taki yarda da Al-amin duk wannan wahalar daya shiga
@IbrahimAbdullahi-yo6nf
@IbrahimAbdullahi-yo6nf 5 месяцев назад
Masha Allah congratulations dos t' forget to send salawat upon aur lovely prophet Muhammad baba Dan baba💙💙💙❤️❤️❤️💘💘
@umarmusa3221
@umarmusa3221 5 месяцев назад
Wannan satin bani za'a kalli episode 13, haba wannan abin na Maryam Kuma ai zama hauka.
@Real_Bajiks
@Real_Bajiks 5 месяцев назад
Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi
@Murtaladangata473
@Murtaladangata473 5 месяцев назад
Gaskiya Maryam kindaina burgeni wallahi yakama kiyimai uzuri Mana akan wannna labarin nashi da yqbaki wallahi😢😢
@user-du4zf5mo9c
@user-du4zf5mo9c 5 месяцев назад
❤❤❤❤❤❤❤ ma chère Mariam qu'est-ce qui ne va pas avec toi lui il vous aime tu l'as aimé accepter son amour
@Mukhtar_Babayaro
@Mukhtar_Babayaro 5 месяцев назад
Wani lokacin @Aminu Saira yana da basira, wani lokacin kuma sai kayi tunanin inda basirar ta tafi😅
@AminaMusa-on1ze
@AminaMusa-on1ze 5 месяцев назад
Haaaaahhhaàa
@umarmusa6431
@umarmusa6431 5 месяцев назад
😂😂😂😂😂Very truly
@mubarakmusa32
@mubarakmusa32 5 месяцев назад
😂😂😂
@HamisuSalisuDabi
@HamisuSalisuDabi 5 месяцев назад
Hmm malam aminu saira kenan ni narasa mai ya rage kuma ya fada mata ta yadda dashi❤❤❤❤❤
@shafaatubishir3798
@shafaatubishir3798 5 месяцев назад
Gaskiya Maryam Kinsa natsani film dinnan yakike Abu kamar wata Mima zankiraki gaskiya Abin naki yayi yawa
@user-sy7fq1qi1h
@user-sy7fq1qi1h 5 месяцев назад
Allahumma salli ala sayyadina Muhammad wa sallim
@user-my6xt4el3c
@user-my6xt4el3c 5 месяцев назад
Dan Allah acire shegiyar. Maryam din nan banza kawai abin nata yayi yawa tun farko itada uwarta ra ayinsu bame kyau bane tafiye kafewa da yawa nidai na tsaneta kuma na dena ganin shirinku indai da ita shegiyar banza
@dmji2992
@dmji2992 5 месяцев назад
Masha Allah
@arewahausatvk9575
@arewahausatvk9575 5 месяцев назад
wlh Gasky wannan yar day akwai shasha sha gskya ya kamata ashanza mana ita saboda yanzu ta saki layin
@abubakarumar5795
@abubakarumar5795 5 месяцев назад
sallah ala nabiyi ba'adahu s a w
@user-lv7mu1rx8n
@user-lv7mu1rx8n 5 месяцев назад
Gaskiya wannan acting Na Maryam yakamata ave tahakura hakanan kokuma mu muhakura dot❤❤❤❤❤❤
@dan.kawu.salisu1556
@dan.kawu.salisu1556 5 месяцев назад
Akwai bura uba kenan lalle Maryam har yanzu dai baki sonkoma kenan
@AbdulrahamanUsman-sg4qq
@AbdulrahamanUsman-sg4qq 5 месяцев назад
Allah ubangiji yakarama annbi daraja
@bangisumarfaruk5558
@bangisumarfaruk5558 5 месяцев назад
Gaskiya ba Allah a cikin lamari maryam a wanna episode din 😢from the all indications 😢ya kamata a tausayama mainasara @labarina amma babu tausayi ko kadan a wajan Maryam first time da Maryam tabanin haushi well is allowed let’s go again Friday
@SaniBashir-lk3jp
@SaniBashir-lk3jp 5 месяцев назад
Nifa wllh nagaji da wannan iyayin na Maryam, haba saikace ita tafi kowa zuhudu, amatan duniya na ynx,
@beentourasoul8897
@beentourasoul8897 5 месяцев назад
😂😂😂
@fatimaibbi
@fatimaibbi 5 месяцев назад
wanan wawiyar tafara ban haushi wallhi maryam dinnan mtsww Allah yasa ma yasaketa wawiya kawai ya auri uwarta.
@abubakarmuhammad1158
@abubakarmuhammad1158 5 месяцев назад
Another best amongst the best episodes kudos to Mal Aminu. I love the position of Maryam on this role we will get to know more of who is Mainasara
@user-zr8tw6qh3i
@user-zr8tw6qh3i 5 месяцев назад
Ni shirin ma yafara fita araina wlh .Ai wannan abinda bazai wuyu bane maryam din keyi. Komin rashin imanin mutum labarin mainasara ai sai ya taba shi
@tycooneameenu5528
@tycooneameenu5528 5 месяцев назад
Ni gani nake ma ciwon kwakwalwa gare ta Yasin
@UmmuSaadah-qx9jh
@UmmuSaadah-qx9jh 5 месяцев назад
Wlh kuwa
@AISHATUAHMEDALI-tt3qq
@AISHATUAHMEDALI-tt3qq 5 месяцев назад
With all this heart touching story Maryam stil refuses to accept mai nasara.....😮 Ni fa gaskiya tafara bani haushi
@abaseedoashamed9899
@abaseedoashamed9899 5 месяцев назад
Dan Allah kakashe ta kadawo mana da mata mainasa ta-da ga inda yakamata kayi kayi kisa kawai Dan allah
@user-of1it5bo2d
@user-of1it5bo2d 5 месяцев назад
Wllh nafara Jin haushi akan Maryam taqi aminta da Mai nasara al'amin, haba director dn Allah ayi Mai yiyuwa mana har yanzu Bata aminta dashi ba balle muga irin rayuwar da zasuyi haba dai
@yazidabdulhamidzayyad7663
@yazidabdulhamidzayyad7663 5 месяцев назад
Maryam is over acting please and u re taking it too long please let's know our faith on this series let it not be like izzar so.............
@SN.SANCHO.991
@SN.SANCHO.991 5 месяцев назад
Yar wahala kawai wawuya dan Allah Ku koreta daga ma'aikatar kannuwood gaba daya chegiya kawai jaka
@mubarakmusa32
@mubarakmusa32 5 месяцев назад
😂😂😂😂
@YusufIbraheem
@YusufIbraheem 5 месяцев назад
End of season masha Allah
@fatimausmanabukur2020
@fatimausmanabukur2020 5 месяцев назад
😅😅🤣🤣Wallahi nima tabani haushi Haba mai nasara abin a tausaya mishi ne ai kai Wallahi damma dai film ne 😂😂
@tycooneameenu5528
@tycooneameenu5528 5 месяцев назад
Babar ta ma ai mutuniyar kirkice Yasin ita ya kamata yace Yana so
@aishamauwal7203
@aishamauwal7203 5 месяцев назад
Gskia nafara jin haushin maryam anya tanada rabo kuwa😂
@sanahatoumijiyawa742
@sanahatoumijiyawa742 5 месяцев назад
🤣🤣🤣🤣
@umarmusa6431
@umarmusa6431 5 месяцев назад
😹😹😹😹
@Muhammed_Star_ceepy
@Muhammed_Star_ceepy 5 месяцев назад
Kai jama,a😂😂 Fear dis Gender👉👩 wlh 🏃‍♂️🏃‍♂️
@salihuumarsarki5163
@salihuumarsarki5163 5 месяцев назад
Masha Allah gaskiya malam aminu saira ka cire Maryam ko kuma kasanja mata fuska tadawo zainab Kamar yadda kasanja sumayya
@marcyexclusivetv2138
@marcyexclusivetv2138 5 месяцев назад
😂😂😂😂😂
@user-cw6lx8bt3q
@user-cw6lx8bt3q 5 месяцев назад
Labarina dinnan fa ya fara bani haushi wai ita Maryam din nan batada tausayi da yafiya ne, ace mutum ya zauna ya baki irin wannan labarin kuma kiki hakura kuma kiki tausaya masa, toh ko mu yan kallo saida muka zub da hawaye, wai ke Maryam bakida imani ne haba dan Allah, Aminu Saira karka kasa mudaina kallo shirin nan mana haba dan Allah
@user-ep3fr2mr1f
@user-ep3fr2mr1f 5 месяцев назад
Masha Allah Allah yakara basira da daukaka 🇸🇦🇳🇬🌷❤❤❤❤😂😂
@user-sg8gv4je6t
@user-sg8gv4je6t 5 месяцев назад
Masha allah❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@TalalayouthTV6183
@TalalayouthTV6183 5 месяцев назад
Wallahi ni Zan daina ganin film din labarina don mariyam Ta fara Bani haushi wallahi so Take Mai Nasara ya mutune
@SaniAli-yk1xl
@SaniAli-yk1xl 5 месяцев назад
Wlh nima haka
@SaniAli-yk1xl
@SaniAli-yk1xl 5 месяцев назад
Wlh nima haka tafara bani haushi wlh
@marcyexclusivetv2138
@marcyexclusivetv2138 5 месяцев назад
😢😢😢😢😢
@aminatoumamanwilliams8477
@aminatoumamanwilliams8477 5 месяцев назад
Kai Maryam dinan fa tafara kai mini karo, kayan haushi kurum
@officialmpboyjb2396
@officialmpboyjb2396 5 месяцев назад
Amma afahimtana yanasontane saboda tausayi da sani yakamata da takedashi sedai abunda yafaru asatinda yawuce kuma banga tausayi atattare da it's don haka malam aminu Saira ashawarce akarayin gaya Allah Kara basira
@saiduabdul4635
@saiduabdul4635 5 месяцев назад
Wannan Maryam dinnan fa, tafi son wahala... Aba wa mallam idi megadi ya aura 😂😂😂
@mustaphamusty6231
@mustaphamusty6231 5 месяцев назад
Inaga zanje hutu kallon labarina dan Maryam zata iya sa in fasa wayata 😢😢
@user-eu6pe3ir8q
@user-eu6pe3ir8q 5 месяцев назад
Wallahi ni wannan mariam din har tafara bani haushi ma 😠
@zainabhassan8724
@zainabhassan8724 5 месяцев назад
Ayiwa maryam rukiya dan Allah haba abunnaki yayi yawa
@KadiriAlhaji-qg1jf
@KadiriAlhaji-qg1jf 5 месяцев назад
Masha allah hu dan Allah kar a manta da yiwa Annabi salati S.A.W Allah karawa Annabi darajah Amen Ya Rabbi ❤❤
@abbanfarhatv6270
@abbanfarhatv6270 5 месяцев назад
Allah ya jaa zamanin Director aminu saira don Allah ina neman wata alfarma guda tunda dai ka saba kashe mutane a labarina don Allah kasa wani yayi loosing break a motor yayo dakin da maryam take ya nike ta ta mutu mu huta da wannan bakin ciki 😢😢😢
@AH-fm9fl
@AH-fm9fl 5 месяцев назад
😂😂😂
@nafisakasimlawal2724
@nafisakasimlawal2724 5 месяцев назад
😂😂😂😂
@umarmusa6431
@umarmusa6431 5 месяцев назад
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 😂😂😂😂😂😂😂 ✅✅✅✅✅✅✅ Jinjina agareka da wannan Shawara tāka. Wallahi 'yar ban Takaici ce Maryam ɗinnan😹😹😹😹
@abbanfarhatv6270
@abbanfarhatv6270 5 месяцев назад
@@umarmusa6431 Nagode da wannan kwarin gwiwa wallahi dama ita aka sakawa guba a furan nan ta shanye
@mubarakmusa32
@mubarakmusa32 5 месяцев назад
😂😂😂😂
@lukumansuleiman103
@lukumansuleiman103 5 месяцев назад
Aminu Saira Don Allah a kashe Muna maryam ta fara bani haushi
@UsmanMahiru
@UsmanMahiru 5 месяцев назад
Dan Allah mal Aminu Saira duk abunda zai faru kada ace za Mai dashi talaka don musha uwaya wajen kallo a tai maka a lallabeta tayin hakuri don musha dadi
@SaterBoyBanagaTv
@SaterBoyBanagaTv 5 месяцев назад
Sai oga saira nawa
@ZulayhatSafiyanu-sc9xe
@ZulayhatSafiyanu-sc9xe 5 месяцев назад
Gaskiya a gyara naji haushin maryam fa,ai yanda aka nuna halinta na rausayi ya kamata a nuna yanzuma ta tausaya masa amma kmar ba musulma ba
@hajjafatigoni12
@hajjafatigoni12 5 месяцев назад
Haba Maryam kina bani haushi wlhi mutum yazauna yabaki lbrnsa haka Amma ko tausayin sa bakyayi wannan wani irin sakarci ne haka darakta dan allah kagyara Mana film din nan yatafi daidai Maryam fa zata lalata Mana shirin nan please mln Amina saira kaduba Mana lamarin nan 😮😢
@balalahammadan9309
@balalahammadan9309 5 месяцев назад
Masha Allah Allah ya kara basira
@Cadeejarhtou_S
@Cadeejarhtou_S 5 месяцев назад
Gsky kafiyar maryam yy yawa dan Allah Kar ace menasarar baida Gsky kmr yadda tace bata yarda da shi ba.
@IbrahimIbrahima-iu7pg
@IbrahimIbrahima-iu7pg 5 месяцев назад
Gaskia yannan chiri béyiba ankay inda jandena kallonsa infouta sabodab beyiba beda ounfani
@abubakarahmed8721
@abubakarahmed8721 5 месяцев назад
Ke maryam kutumar ubanki, Allah ma Yana yafiya, duk kin bi kin fara bata mana rai, yarinya sai taurin kai
@fatimaibrahimbello4080
@fatimaibrahimbello4080 5 месяцев назад
😂😂😂 wlh fa
@abubakarahmed8721
@abubakarahmed8721 5 месяцев назад
@@fatimaibrahimbello4080 🤣🤣🤣
@FadimataayoubaFadimataay-gt7zo
@FadimataayoubaFadimataay-gt7zo 4 месяца назад
Mâcha allah ❤❤
@user-lm8qs8ky2n
@user-lm8qs8ky2n 5 месяцев назад
Masha allah 😢😢😮😅😅😊
@hawachaibou2739
@hawachaibou2739 5 месяцев назад
All comments are for maryam 😂 Ta bamu haushi gaskia wetin be dis
@mubarakmusa32
@mubarakmusa32 5 месяцев назад
😂😂😂😂
@mahammadmbsdamasak2229
@mahammadmbsdamasak2229 5 месяцев назад
Jamila Ki Dau Qaddara 🤔 Ko Kuma Kiyi 2-0
@user-xq5kx5iz5b
@user-xq5kx5iz5b 5 месяцев назад
Masha allah 🎉amma agsky bekamata maryam taki aminchewa da al'ameen ba lbrn shi akwai ta6a zuchiya kuma yanada dalilin dayasa ya6oyemata kanshi dalilinkuma yanada karfi yakamata ta amsheshi amatsayin miji
@balkissadaouda5133
@balkissadaouda5133 5 месяцев назад
a zaida wannan labari ba amfani
@nanafidausimohammad8940
@nanafidausimohammad8940 5 месяцев назад
Muhammad rasulinlah
@MaryamAbubakar-xz4ur
@MaryamAbubakar-xz4ur 5 месяцев назад
Masha allah
@shamsuddeenabdulhamid867
@shamsuddeenabdulhamid867 5 месяцев назад
Haba Malam Aminu Saira idan wannan labarin baisa ta tausaya masa ba. Me kuma zaka sake kawowa don ta tausaya masa
@user-jn1dm9np9o
@user-jn1dm9np9o 5 месяцев назад
LABARINA❤❤❤❤❤❤ LABARINA❤❤❤❤❤❤LABARINA❤❤❤❤❤❤ LABARINA❤❤❤❤❤❤ LABARINA❤❤❤❤❤❤ Can't wait to watch the full episode tomorrow💃💃💃💃
@hajiaaisha7837
@hajiaaisha7837 5 месяцев назад
Ma sha Allah
@TubeFreedom
@TubeFreedom 5 месяцев назад
Toh labarina ya Zama haukah wallahi Maryam bata da hankali duk irin bayanin daya yi matah Amma haryanzu bata yarda da Dashi bah
@Matanarewa1
@Matanarewa1 5 месяцев назад
Haba saira wannan wani irin shirmen role Maryam take takawa haka nifa yanzu haushi take ban, from fans favourite to this haba 🙄🙄🙄
@IbrahimGarba-mf1mn
@IbrahimGarba-mf1mn 5 месяцев назад
Kai aminu nanki nace sairannan da Allah abani mota Maryam nafitowa nabigeta tamutu zandau azumi 60 din dawannan abinda take mn wlh mungaji yasin
@AH-fm9fl
@AH-fm9fl 5 месяцев назад
😂
@user-pm4oe6jk4x
@user-pm4oe6jk4x 5 месяцев назад
Ashe maryan batada hankali wannan ai sakarcine
@rufaidatbaba9163
@rufaidatbaba9163 5 месяцев назад
Aradun Allah
@AminamohdJibril
@AminamohdJibril 5 месяцев назад
Idan bakuyi da gaske ba sai an shekara 10 ana kallan wannan shirin na labari na saboda tunda aka fara labari na ya canza nafisa abdullahi film ya fara lalace wa Allah yasa mudace amin
@baffasulaimandanladi9596
@baffasulaimandanladi9596 5 месяцев назад
Itama Nafisan ae ta lalace, labarina ɗin ne daman ya farfaɗo da ita.
@RealabdulkarimMuhammadb-vf8we
@RealabdulkarimMuhammadb-vf8we 5 месяцев назад
Kai yadai malm aminu saira abin fa yafarayawa yakamata akawar da Maryam Dan wallahi zatabatamana shiri munfara hasalafa
@zainabnagoma8866
@zainabnagoma8866 5 месяцев назад
Aminu saira bazaka barmu muhata daga wanna tsakwakiyan sai wanna wai kwace goruba a hannu koruru ba abin mamaki bane😂😂😂😂
@HamisuSsani-bk7co
@HamisuSsani-bk7co 5 месяцев назад
Abinda Maryam ta keyi lokacin beyiba lokacin yayi dai dai takoma gidan Ali Amir mana
@OusseiniZouladeini
@OusseiniZouladeini 5 месяцев назад
Macha Allah
@uniteddailyupdates
@uniteddailyupdates 5 месяцев назад
Talauci Sai yayi Ajalinki Malam Aminu Saira nifa dawasa banaso Inga ana wula kanta kudi
@nusaibausman4341
@nusaibausman4341 5 месяцев назад
Kayan Haushi maryam dama tana da taurin kan tsiya tun afarko nace yanayin aurenshi da ta kafe yanuna tana da taurun kaj ashe shima zatayi akanshi😢
@hassanmuhammad4612
@hassanmuhammad4612 5 месяцев назад
Anya Maryam nada rabo a duniya kowa😂😂
@mahbubsanusi1748
@mahbubsanusi1748 5 месяцев назад
Gaskiya dai
@Nanasauda
@Nanasauda 5 месяцев назад
Gaskiya dai kam 😂
@fatmazmurrud6369
@fatmazmurrud6369 5 месяцев назад
Kafiyan Maryam ya fara sani tunanin kaman drama takewa mainasara tana Nuna Gudun dukiyan sa, duk don ya ƙara sakin jiki da ita, kaman Anhada baki da na kusa da mainasaran, Ansanar da Maryam irin matar da mainasara ke so, shine ita kuma ta tsara zame masa hakan, mai yuwa Akwai wani surprise da zamu gani nangaba
@umarmusa6431
@umarmusa6431 5 месяцев назад
Omoo ❗ You be very brilliant woman ooo. Wallahi nima ɗinnan, tunani na ɗaya da nãki. Watakil hakan ne zai faru nan gaba kaɗan, mu sha Mamaki 👌
@fatmazmurrud6369
@fatmazmurrud6369 5 месяцев назад
@@umarmusa6431 Ai kam ɗan uwah, Abin Nata ne yayi yawa, wa ya sani ko lawan ko Farouq ne ya chanja sheka, ya zagaye A ka haɗa baki don suma su kwashi rabon su, kaman yadda suka ga na Bayan su, sunyi Amfani da Mainasara Sun kwashi rabon su, Again ina sa ran Mainasara Zai ga ba daidai ba a Companyn sa, Saboda Wanda yaba Amanar, kaman Ankama shi da wani sirrin da ake Amfani dashi ta dalilin sa, Sai kuma ɗan malam Bansan me yasa nakeji a jikina Akwai wata makarkashiya da zata biyo baya daga gareshi, Akwai dai Sauran kallo.
@JamsiSalama-md4sr
@JamsiSalama-md4sr 5 месяцев назад
Amma a gaskiya maryam kitawsaya bawan Allah nan doka abubuwan dayagaya Miki tawsayinsa bai kamakiba gaskiya ki sanja idam bahakaba muse bakida tawsayi
@isahmohammed8837
@isahmohammed8837 5 месяцев назад
Ashe Maryam dinma banzace ko saira be kansa ya kwace. don ya kamata mayam ta yafe Masa
@aminudanmaigoro2107
@aminudanmaigoro2107 5 месяцев назад
Wllhy tallahi in da gaske ta faru dani sakinta xanyi in kama gabana kwamma in mutu da inta bibiyarta taje ta nemi talakkan da ta ke so in
@lurwanualhjlawan6357
@lurwanualhjlawan6357 5 месяцев назад
Gaskiya wannan maryam din taurin kanta ya isa
@aishaisah4436
@aishaisah4436 5 месяцев назад
Nifa wlh wlh Maryam taban haushi idan bata daraboñe kawai ayi musanya Jamila tadawoga Al'amin itakuma ta komaga lawan shikenan😮
@mubarakmusa32
@mubarakmusa32 5 месяцев назад
😂😂😂
@shafaatuado5165
@shafaatuado5165 5 месяцев назад
Ga dukkan alamu na kusa hakura da kallon Labarina, yafiya tana daga cikin dabi'u kyawawa, amma a saka mata tattaurar zuciya haba
@ishaqakilu9448
@ishaqakilu9448 5 месяцев назад
Maashaa AlLaah
@ahmedmusamohammad7884
@ahmedmusamohammad7884 5 месяцев назад
Yauwa Saira dama fa maryam fa tana da chiwan hauka kawai kadawo mana beautiful girl din nan Kota fatalwane muganta kagazuwa jumma'a muganta
@mubarakmusa32
@mubarakmusa32 5 месяцев назад
😂😂😂😂
@mms23380
@mms23380 5 месяцев назад
Wanga abu dai ya fara zama hauka, haba son viewers hauka ne?
@khadijamuhammad8852
@khadijamuhammad8852 5 месяцев назад
Aikin Banza SE kace kafira ko don Rashin iyayensa ay Kya qara sonshi da tausayamasa, ammn wnn Rashin Imani ne da Tausayi, Ka saki shegiya kaima ka huta mu huta....Aminu Saira a koma labarinsa lukhman ka zaunar da marym lpy a gdn Me Nasara inaga ya isa haka....A Dena Jan qiyayyar haka
Далее
LABARINA SEASON 9 EPISODE 13
1:15:58
Просмотров 770 тыс.
Finger Heart - Fancy Refill (Inside Out Animation)
00:30
KISHIYATA SEASON 6 EPISODE 9
54:33
Просмотров 47 тыс.
HADIZA GABON: Aminu Mai Dawayya ya dawo da baya.
37:56
DAN TALAKA episode 1| With English subtitles
30:19
Просмотров 141 тыс.