Son kudi irin na jamila mugun ciwo ne wato bazata saduda ba💔maryam and Al'amin i love the love part😍maman maryam thumbs up👍nikam banason wajen danjuma da goggo ko kadan😢
Assalamun alaikum barka da warahaka da fantan Ku na cikin koshin lafiya, Allah ya taimaka ya Kara daukaka da hazzaka da basira don darajar annnabi Muhammadu saw ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Don't forget to recite the surah al khaf on Friday to protect your self from all types of fittnah ( problems) And don't forget to send salawat upon our lovely ❤😍prophet Muhammad (SAW) JUMMAT MUBARAK 📿🕌🤗
Abinda Yafi Burgeni💜💚💛 A Wannan Film din Shine: Yadda Al-amin Yake Raba Kyatutuka ga Yaran Aikin sa da Abokan sa Kudi da Gidaje Allah Ya ba ikon yi a Zahiri😱 Gashi Abin A Film ne Amma Yana Sani Farin Ciki Ji nake kamar a Gaske
Masha Allah Mlm Aminu saira barkan ku da dawowa hutun watan ramadan da fatan Allah ya kar6a muna ibadun mu, kma yasa agama wannan season 9 din da za'afa shima akareshi lpia ameeeen 🤲🙏💪❤💖🎉
Karo na na farko tunda na fara kallon LABARI NA da ya kare ah daidai lokacin da ya dace ❤ sai dai godiyan uban’giji da kuma fatan (ALLAH ya amshi ibadun mu ALLAH ya sa munyi Ramadana ah sa’a AMEEN🙏) Wallahi saida nayi tsammnin shirin labari na zai kare completely 😅🎉❤ SAIRA MOVIE 🎦
Alhmdulillah mundawo lfy Kuma film yayi kyau mutuka Allah yakara basirah Wallahi for me ayanzu banda Adamu wlh sai Sadiq sani Sadiq he's roles are super real bravo 🎉
Dan girman Allah mutane mudena neman suna ko abin duniya da sunan maaiki annabi fa bawasa Idan kahad nutum da annabi beyima abinda kaceba hakan na nufin😂bakasonshi kenan wnan kuskure ne yakamata Yan,musan mahimmancin sunan manzon Allah Musan mastayinshi da girmansa awajen Allah munema awajen ubangiji shikadai Idan kacewa mutum Dan Allah bazeyimaba ALLAH YAKARAWA ANNBI DARAJA❤
Masha’a Allah Aminu saira ka burgeni Allah ya saka da alkhairi Abu yayi kyau yadda ka nuna karfin ayar Allah a wurin da Maryam ke yiwa A’amin addu’a ya farka Allah ya karawa musulunci daukaka
Ya allah ina rokonka da kyawawan sunayenka tsarkaka guda 99 da tara. Duk wa 'anda iyayenshi suke raye allah ya bashi ikon kyatata musu . Wa'anda nashi suka rasu allah ya jikansu yassa aljannace makomarsu. Me kaunar annabi yace amin sannan yamin like