Тёмный

LABARINA SEASON 9 EPISODE 4 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A 

Saira Movies
Подписаться 1,2 млн
Просмотров 354 тыс.
50% 1

Кино

Опубликовано:

 

21 май 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 230   
@maryamaabubakar6166
@maryamaabubakar6166 2 месяца назад
Pls Dan ALLAH Kar akashe Mai nasara kma yakamata atona asirin Jamila tun da wuri
@mahammadmbsdamasak2229
@mahammadmbsdamasak2229 2 месяца назад
Hmm 😂 to in ya mutu ai labarin ma ya kare
@ImranDalhat
@ImranDalhat 2 месяца назад
Ya za ayi akasheshi bayan labarinshi akeyi
@AkiluAlfijir
@AkiluAlfijir 2 месяца назад
Hmm ai @maryam karki damu Mal Aminu ba dagananba yanada kai sosai ba irn masu izzarso bane
@zainabmannirahmad401
@zainabmannirahmad401 2 месяца назад
Labarina Indian film ne. While Izzarso Qagaggen labari ne. So understand the difference​@@AkiluAlfijir
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 2 месяца назад
Ple wanne Indian film ne? ​@@zainabmannirahmad401
@hauwiss174
@hauwiss174 2 месяца назад
Don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad SAW ❤❤
@user-mn6in3yk8w
@user-mn6in3yk8w 2 месяца назад
😢😢😢😢
@fatimamusa8787
@fatimamusa8787 2 месяца назад
I always look forward to your comment, Allahumma bareek
@hauwiss174
@hauwiss174 2 месяца назад
@@fatimamusa8787 Really?😊😎
@musty470
@musty470 2 месяца назад
Sallallahu alaihi Wasallam ❤❤❤
@harunaabdullahibaba3285
@harunaabdullahibaba3285 2 месяца назад
Aminu Saira try reason am na, with first class Hospital like this and you don't have CCTV Camera. Wani Abu sai Nigeria movie😅
@AuwalNature
@AuwalNature 2 месяца назад
U no see the Canula as them put am Upside down ..
@EZOAhmed-rc6ju
@EZOAhmed-rc6ju 2 месяца назад
❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉
@abdulmudallabrabiuabdul9464
@abdulmudallabrabiuabdul9464 2 месяца назад
As a big hospital 😂
@mufidahamisu1326
@mufidahamisu1326 2 месяца назад
Ai inaga saboda private room ne, ko akwai cctv sai dai a hall and corridor for privacy. But I dunno sha
@EZOAhmed-rc6ju
@EZOAhmed-rc6ju 2 месяца назад
EZO
@kabirsleko
@kabirsleko 2 месяца назад
Allah yakarama derecter lapea da Nisan kwana yakamata ace adaina jarabtar Mainasara haka nan domin ya jarabtu dayawa mutane da dama zasu Daina kallon fin dinnan idan har al,amin ya mutu
@user-hg8wf6ih4c
@user-hg8wf6ih4c 2 месяца назад
Aminu saira bansan daliliba 😢 Amma dan Allah adaina saka yawan tallah bama jin dadi 😢
@mahammadmbsdamasak2229
@mahammadmbsdamasak2229 2 месяца назад
Masu Hali Irin Na Al-amin 💗☑️ Ko Azahiri Baza Akawo Karshen su Cikin Sauki ba🤔 Allah Ya Taimaki Masu Taimoko
@RufaiMuhammedIdris
@RufaiMuhammedIdris 2 месяца назад
Ameen Ya Rabbi
@mahammadmbsdamasak2229
@mahammadmbsdamasak2229 2 месяца назад
@@RufaiMuhammedIdris Allahumma amin
@abdullahimuhammed8588
@abdullahimuhammed8588 2 месяца назад
Gaskiya duk da Wasa ne wlh na tsani jamilar nan idan mai narasa ya mutu nidai Zan daina bunku
@TalbasSG
@TalbasSG 2 месяца назад
Wlh Aminu seira Idan Al Amin ya mutu nadena kallan nabarin ka naran tsé da Allah
@NafiUmar-dl7qg
@NafiUmar-dl7qg 2 месяца назад
Nima hk
@alameenysfu
@alameenysfu 2 месяца назад
Allah ya sa akwai CCTV
@salwammummulkhartayif850
@salwammummulkhartayif850 2 месяца назад
Dan Allah karkukeshe mana mai nasara wllh zamu daina kallah 😭😭😭😭😭
@AmosGideon-cq7qt
@AmosGideon-cq7qt 2 месяца назад
Nimahaka😭😭😭😭
@Nafiuusman-sn6xb
@Nafiuusman-sn6xb 2 месяца назад
Nima haka
@AnissaSanda
@AnissaSanda 2 месяца назад
Karku damu mai nasara bazai mutu 😢 shine baban actors
@user-cg1zr6cl4x
@user-cg1zr6cl4x 2 месяца назад
Nema haka
@mahammadmbsdamasak2229
@mahammadmbsdamasak2229 2 месяца назад
Lalle Akoi Chakwakiya🤔🙄😏 Dole A Zargi Maryam da Jamila da Auwal da Muh'd Hasan Állah Ya Tona Asirin Munafuka Jamila🙆🤦
@hafsatkabir
@hafsatkabir 2 месяца назад
Wow can't wait to watch this amazing episode well done malam Aminu
@nafisakasimlawal2724
@nafisakasimlawal2724 2 месяца назад
😂daga yanda mutane suka tsani Jamila zaka fahimce she's a good actress tana bada role din ta yanda ya kamata. And calm down MD ai shi ne film ba yanda za ayi ya mutu.
@mahammadmbsdamasak2229
@mahammadmbsdamasak2229 2 месяца назад
Mai Nasara 🤔 Bazai Mutu ba Domin Shine Film din In Har Ya Mutu Labarin Zai Kare🙄
@user-di9hb8si1e
@user-di9hb8si1e 2 месяца назад
Exactly, what I want to say
@mahammadmbsdamasak2229
@mahammadmbsdamasak2229 2 месяца назад
@@user-di9hb8si1e He will not die
@kabeermumaradamawa3741
@kabeermumaradamawa3741 2 месяца назад
Kinci ubanki jamila wlh bamuyadda kikashe mana mai nasara ba wayyo Allah na😭😭😭😭😭
@MokkaSorif-vc2du
@MokkaSorif-vc2du 2 месяца назад
Gsky idan dai md yarasu nabar kallal labarina😮
@mukhtarmoutari129
@mukhtarmoutari129 2 месяца назад
لاإله الله محمد رسول لله
@HafsatAfeez
@HafsatAfeez 2 месяца назад
Gaskiya auwal l really love your perfect actions ❤❤🎉Allah ya kara basira 🙏
@AminaLawal-hu4gj
@AminaLawal-hu4gj 2 месяца назад
In sha Allah mai nasara zaidawo bazai mutuba dazaran ance mai nasara ya mutu to karshan labarina yazo 😭😭
@abubakarsadiqzakariyya2530
@abubakarsadiqzakariyya2530 2 месяца назад
Agaskiya Kuskuranku Shine Rashin Nesanta Jamila Daga Gidan Mainasara Domin Yakamata Ace Kunyi Amfani Da Faɗin Ba'a Cutar Da Mumuni Sau Biyu. In Har Kuka Kashe Mainasara To Tabbas Babu Ilimi Da Karantarwa Acikin Wannan Shirin.
@mufidahamisu1326
@mufidahamisu1326 2 месяца назад
Mai nasara fa baze mutu ba, ai be mutu ba a thriller da aka fitar. Ita kuma jamila ba ma wanda ya kawo zargin ta. Amma dai tayi asara. Mijin ta ne abin tausayi bawan Allah.
@LaminuGusau-bc1iu
@LaminuGusau-bc1iu 2 месяца назад
Mlm Aminu saira na fadama indai Al.ameen ya mutu nabar kallon film din nan kwata kwata am just telling you
@maryambello5159
@maryambello5159 2 месяца назад
Omoor the way maryam fell! I really like there love ooo
@muhammadmurtadajaarah4006
@muhammadmurtadajaarah4006 2 месяца назад
اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى آله حق قدره ومقداره العظيم
@sabituyahya
@sabituyahya 2 месяца назад
Allah ya dakaka lamarin ka da sirrin wannan salatin❤❤❤❤❤❤❤🎉
@muhammadmurtadajaarah4006
@muhammadmurtadajaarah4006 2 месяца назад
@@sabituyahya Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyuum
@HABIB_NA_ANNABI
@HABIB_NA_ANNABI 2 месяца назад
Mash Allah 💪💪
@Tyfdg-pg5ck
@Tyfdg-pg5ck 2 месяца назад
MashaAllah❤❤✅✅🙏
@user-fq2po6bp4k
@user-fq2po6bp4k 2 месяца назад
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@gghh5594
@gghh5594 2 месяца назад
Masha Allah ❤️✅😊
@ibrahimbello5820
@ibrahimbello5820 2 месяца назад
Don Allah sarki Aminu sarki karka kashe mainasara a wannan matakin don Allah ka kara mai tsawon rayuwa cikin labarina
@user-to3yp6ge9o
@user-to3yp6ge9o Месяц назад
Har a zahifi ma😅
@AuwalUsumanauta-ko6in
@AuwalUsumanauta-ko6in 2 месяца назад
Dan Allah aminu saira kada kukashe mainasara idan hakan yafaru nadaina kala wlh
@RabiDjire
@RabiDjire 2 месяца назад
MD ba zai mutu bah, dole ya rayu KO don bakin ciki ya kashe munafika Jamila,ya kamata atona mata asiri da wuri
@MourtalaMourtala-qq6ni
@MourtalaMourtala-qq6ni 2 месяца назад
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@SNJagar-nx3vy
@SNJagar-nx3vy 2 месяца назад
idan kuka kashe mai nassara filim yabace
@YakubouMaliki
@YakubouMaliki 2 месяца назад
I waiting for the this series of labarina on Friday
@suleimansaminu5267
@suleimansaminu5267 2 месяца назад
Kamar wannan asibitin yakamata ace akwai CCTV camera, Justice's for Mai nasara.
@nuraddeenabdullahi2984
@nuraddeenabdullahi2984 2 месяца назад
Dan ka kuskura kankasheshi to zaka samu tangarda na followers count me in
@HaladuMusa-cz2rw
@HaladuMusa-cz2rw 2 месяца назад
Indai mainasara ya mutu, na Daina kallon fimdinnan har abada.
@habibuabdulmumini8050
@habibuabdulmumini8050 2 месяца назад
Gsky Ba'ayi mana Adalchi ba, Idan Mea-Nasara ya mutu.
@abdulhakimbilyasanda2237
@abdulhakimbilyasanda2237 2 месяца назад
Ai idan ya mutum shirin ya kare ba zasu kashe shi ba😂
@FCBCTL
@FCBCTL 2 месяца назад
Idan akakashe mainasara film ya mutu kayi tunani saira
@shamsudanuda4295
@shamsudanuda4295 2 месяца назад
Malam Aminu saira karfa akashe Mainasara duk yanda za ai dan Allah agano jamila ce tayi posing dinshi
@Kundinbege
@Kundinbege 2 месяца назад
Haba haba haba malam aminu ace mutum Kamar Mai nasara Yana kwance a asibitin da Babu cct camara
@algoniaboubakar293
@algoniaboubakar293 2 месяца назад
صلوا على النبي الكريم
@user-ss5lr1ce1i
@user-ss5lr1ce1i 2 месяца назад
Ashe dai ba’a kamata🤔🤔🤔
@TomateeYunus
@TomateeYunus 2 месяца назад
Allah ya isa
@user-le6xj1ew1d
@user-le6xj1ew1d 2 месяца назад
Gaskiya malan aminu a chanza jamila rôle muna jindadin kallon wannan shirin allah ya taimaka
@Pheenart
@Pheenart 2 месяца назад
Jamila baki da rabon arziki daman can jinin tsiya ne a tare dake😅
@bangisumarfaruk5558
@bangisumarfaruk5558 2 месяца назад
Wow the series has started interesting but seriously jamila ba tayi ba yaseen
@dayyabuabdullahi1660
@dayyabuabdullahi1660 2 месяца назад
To me zamu kallo a gaba an riga da an kashe mai Jan film din 😢
@user-yo9zd3sn3w
@user-yo9zd3sn3w 2 месяца назад
Dan Allah Saira karkakashe mainasara
@yahayaibrahim-mz4nj
@yahayaibrahim-mz4nj 2 месяца назад
Gaskiyaa kar a kashe Mai nasara,in bahkaba film ya lalacee
@MoulanaMallamBashir
@MoulanaMallamBashir 2 месяца назад
Allah kashiryar damu hanyarka madai dai ciya katsaremu daga Sharrin shedan da rudin duniya
@khubrahahmad1377
@khubrahahmad1377 2 месяца назад
Baya mutuwa fah a trailer din Dana ga sunsaka
@tyeemagurl5792
@tyeemagurl5792 2 месяца назад
Haba Saira😢😢😢😢😢da me zamu ji? Zafin gari ko na alhihu ko kuma na Labarina😢😢😢 ya Alameen zai mu2??? Baa bari ya kasance tare da maryam ko na wani lokaci ba?????😢😢😢😢 habaaaa ai sai ka Dan barmu muma hankalin mu ya Dan natsu Saira😂😂😂
@HabibuMousa
@HabibuMousa 2 месяца назад
Soubahani lillahi da mai nassara yamutu chiri yabaci wlh
@hafsatalkali1846
@hafsatalkali1846 2 месяца назад
dan Allah karku kashe mai nasara
@ShamsuddeenSani-ok2fu
@ShamsuddeenSani-ok2fu 2 месяца назад
Wai lallaine sai ansaka tsohuwar matar menasarane tunda tamutu akyaletamana
@user-hl5ls7kg6v
@user-hl5ls7kg6v 2 месяца назад
Idan aka kashe Mainasara...labarin bazaiyi dadi ba, Kuma ya kamata sabida halin shi na alkhairi kar abari gubar tayi masa illa sosai ayi hanzarin samo remedy tunda an gane guba ce
@jamesaudu7447
@jamesaudu7447 2 месяца назад
Jamila wlh xakici ubanki wlh u said that you love money 💰 morethan person live 😢😢😢
@laifihanjine1428
@laifihanjine1428 2 месяца назад
wannan likitan bai iya actor ba
@AbbasSulaimanAbdulbasir
@AbbasSulaimanAbdulbasir 2 месяца назад
Agayama malam aminu yakashi mahamud mun hakura toh kar yakara
@Hip-hop569
@Hip-hop569 2 месяца назад
Alamu dai sun nuna auwal yana daya daga cikin masu son kashe MD
@jamesphillip6933
@jamesphillip6933 2 месяца назад
Justice for mainasara CCTV where are you
@naeemahibraheem4579
@naeemahibraheem4579 2 месяца назад
makashinka na tare da akai 😢
@shafiualiyu7233
@shafiualiyu7233 2 месяца назад
Jamila Idan mainasara ya rasu tokisani wlh Tsakaninmu tsanarya tashiga
@user-jd1nq2dh4d
@user-jd1nq2dh4d 2 месяца назад
Dan allah aminu saira karka kashe al amin😭😭😭😭
@MuhammadSanishaayau
@MuhammadSanishaayau 2 месяца назад
Wlh duk Wanda ya kashe mnh Mai nasara sai munbcimasa uwa😢
@user-zx6pj3jm6h
@user-zx6pj3jm6h 2 месяца назад
A gaskiya muna jin dadin shirye shireyen ku❤❤Aman kada ayi Abunda mai Nassara ya mutu tinda kamar shine jagoran shirin,🎉❤😂
@Fatima-fs7tf
@Fatima-fs7tf 2 месяца назад
Dan allah karku kashe MN mnsr please me from Saudiya 🎉🎉🎉
@ameerahsanda4607
@ameerahsanda4607 2 месяца назад
Ya kamata Akwai CC camera 🎥 ai tunda babban hospital
@mukhtarmoutari129
@mukhtarmoutari129 2 месяца назад
استغفر لله
@asmaasmau1662
@asmaasmau1662 2 месяца назад
Ayi anfani da c c t y dan asirin jamila yatonu
@MaryamAuwal-gj5zy
@MaryamAuwal-gj5zy 2 месяца назад
Pls where is d CCTV
@mauludkabiru7504
@mauludkabiru7504 2 месяца назад
Idan har mai nasara yamutu ai hikenan
@geoffreyjeghy5071
@geoffreyjeghy5071 2 месяца назад
Kunayi munajin dadi..muna Godiya. Daga naku Slym Gombe. fatan alkhairi 🙏🙏🙏🙏
@MustaphaMuazu-el6fc
@MustaphaMuazu-el6fc 2 месяца назад
Na advertisement full this thing sha
@aishabashir4333
@aishabashir4333 2 месяца назад
Wanan shi ake cewa fire 🔥🔥🔥🔥🔥🔥❤️🔥💯
@ahmedisa7860
@ahmedisa7860 2 месяца назад
Jamila ko film ne , gaskiya rule dinki na banza ne.
@user-sp8wn4eo7g
@user-sp8wn4eo7g 2 месяца назад
Hmmm Jamila indan mai nasara ya mutu ......❤❤❤❤❤❤
@abubakarrahina6529
@abubakarrahina6529 2 месяца назад
Please 🙏 don't kill mainasara
@IbrahimHana-ke7qn
@IbrahimHana-ke7qn 2 месяца назад
♥️💞♥️♥️♥️♥️♥️🇳🇪👍
@yahayasnuhu
@yahayasnuhu 2 месяца назад
Akwai kura❤😂😂😂
@BertheAdama-wv7yu
@BertheAdama-wv7yu 2 месяца назад
Kakubari yamutu
@MuhammadFaisal-jp5gh
@MuhammadFaisal-jp5gh 2 месяца назад
Pls I can't wait. I want to see what will happen on Friday
@disinaahmad37
@disinaahmad37 2 месяца назад
In Mainasara ya mutu toh ai film ya kare kuma CCTV camera ta dau hoton Jamila a last episode
@user-xr3vr7po1y
@user-xr3vr7po1y 2 месяца назад
Har in Akachireshi Zakashekaina
@MisbahuNasiru4679
@MisbahuNasiru4679 2 месяца назад
gaskiya Baikamata Ace Yamutuba Yanzu Al,Amin mutumi kirki neee
@muhammadabdullahi2833
@muhammadabdullahi2833 2 месяца назад
Kada mai nasara ya mutu a wannan shiri wasan zai rage armashe
@MuhammadSanishaayau
@MuhammadSanishaayau 2 месяца назад
Wlh duk wnd ya kashe mnh Mai nasara sai mun cimasa uwa
@user-sj2tr4zt3k
@user-sj2tr4zt3k 2 месяца назад
Yazayi ace mai kudi kamar mai nasara hospital ba cctv? Gaskiya koda film ne yakamata ayishi da sari
@NouradinAlkassoum-zp9ht
@NouradinAlkassoum-zp9ht 2 месяца назад
Gaskiya lokacin mutuwar mai nassara baiyiba
@user-sy7fq1qi1h
@user-sy7fq1qi1h 2 месяца назад
Cctv kina ina ?
@user-eo6up4sj7r
@user-eo6up4sj7r 2 месяца назад
Sauran haba dai kana nema kabata firm Dinka gks
@faisalsani1813
@faisalsani1813 2 месяца назад
Masha Allah 🎉❤
@nafisabaminu1827
@nafisabaminu1827 2 месяца назад
Gaskiya yarda hospital din nan yake first class yakamata akwai cctv camera a ko ina,a kara dubawa mallam Aminu saira. Kuma kada abari makiya suyi nasara akan mutumin kirki
@Real_Bajiks
@Real_Bajiks 2 месяца назад
Waini kadai kejin kamar inshiga cikin Tv inyima jamila dukan tsiya
@abdoulrahimougarba3444
@abdoulrahimougarba3444 2 месяца назад
❤️❤️❤️❤️❤️❤️🇱🇾🇳🇪❤️❤️❤️❤️❤️❤️
@umarabubakar1418
@umarabubakar1418 2 месяца назад
Muje de zuwa nasan Saira bazai kashe mai nasara ba
@AlheriYusuf-xk6cp
@AlheriYusuf-xk6cp 2 месяца назад
I know is a film but d true is I even heard this girl Jamila she too day like money too much
@MuhammadUmar-sk5qi
@MuhammadUmar-sk5qi 2 месяца назад
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
@AhmedHussein-vw3nw
@AhmedHussein-vw3nw 2 месяца назад
Anyi kokari gaskiya, Amma Kuma babban hospital kamar wannan ace Babu Cameras
Далее
KISHIYATA SEASON 6 EPISODE 9
54:33
Просмотров 47 тыс.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 79 ORIGINAL
36:13
Просмотров 225 тыс.
LABARINA SEASON 9 EPISODE 4
1:12:58
Просмотров 1,2 млн
Zan iya auren talaka - ‘Maryam Labarina’
10:38
Просмотров 186 тыс.
Dan Gwamna Season 4 Episode 43 Original 2024
52:41
Просмотров 63 тыс.
RAYUWAR MASOYA FULL EPISODE 2
13:36
Просмотров 640 тыс.
ПРОВЕРЬ СВОЙ УРОВЕНЬ💪🏻
0:38
Просмотров 2,1 млн