duk mai neman biyan bukata a wajan allah swt allah Ubangiji ya amsa masa alfarmar sayyidina Rasulullah saw 🤲❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALA ALI MOHAMMAD KAMA SALLAYTA ALA IBRAHIM WA ALA ALI IBRAHIM INNAKA HAMIDUN MAJID ALLAHUMMA BARIIK ALA MUHAMMAD WA ALA ALI MOHAMMAD KAMA BARAKTA ALA IBRAHIM WA ALA ALI IBRAHIM INNAKA HAMIDUN MAJID ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛💛
Allah yakara basira yabamu abinda mukenema Allah yakaramuna lafiya da abinda lafiya xatachi Dan girman Allah yan.uwana musulmai inamai rokonku da girman Allah Adannamin subscribe dan muhammadu rasulallah sallalahualaihin wasallam Allah yakarawa annabi daraja na annabi yace ameeen
Gaskiya aminu saira naga take taken cire maryam kake ko kuma karage mata power. Maganar gaskiya in kacire maryam mutane da yawa zasu daina kallon film din labarina saboda naga wata wai dr asiya kanaso karasa mabiya da yawa indai kacire maryam
Allah kaqaramana son annabi Muhammad s a w ♥️ da iyalan gidansa da sahabbansa da tabi in tabi ina da waliyai da manya manya bayan allah alfarma annabi Muhammad s a w ♥️
In banda Data da kake saye,nawa kake biya kafin ka kalla?Ku sani cewar kuɗin datar da muke sawa kaɗai ba ya iya biyan cost of production na wannan film.Hence the need for adverts.
Gaskiya Aminu Sabira zai bata fin dinnan. Menene ma"anar shigowa da Dr. Asiya cikin lanuran MaiNasara bayan aikinta na likita? Gaskiya BA ma goyon bayan duk wata Alaska tsakaninsu. Ya koma ga Maryam kawai matarsa.
Aslm Takwarana kana kokari sosai but korafina bai wuce 2ba 1 tallace tallace sunyi yawa harma sunfi firm din yawa. 2 yakamata a warkar da mainasara haka dan ya zaunu a asibiti muma kanmu mun fara gajiya da zama asibitin. Dan Allah a diba wadanga korafin nawa, thank you. Aminu Garba from Zamfara State
Wlh you're have really tried on this movie but you should also consider ur subscriber the adverts is too much and pls try to increase some advance investigation like CCTV camera in the hospital before people start un subscribing to ur page