Tou nima dai abin ya dameni ace wai kada ayi talla a ina zasu samu kudin shirya film din da kudin biyan actors da duk dawainiyar su. Mudai yi hakuri tella kam ya zama dole.
@@aishatubello6863yo sai aka ce miki youtube baya biyan su ne ! Tallar tayi yawa ne idan kika kula zaki ga fim ɗin da wuya in yakai 30mn tallar ta kusa ninka shi
Gaskiya Ne Nashirya tsap Don yin azumin arfaht gobe idan Allah ya kaimu da fatan kaima kema Kun shirya kada dai kumanta Annabi yace arfaht itace aikin hajji ❤❤❤❤
Masha Allah watching frm muscat oman🇴🇲❤🇳🇬ya Allah kaqarawa Annabi daraja wasila d Fadhila S. A. W ya Rabb ka karbi ibadunmu, kayafe mana kurakuren mu 🤲🤲💗💗💗💗
Allah yakara basira ogah yakara nisan kwana yabada rayuwa mai albarka Dan girman Allah yan.uwana musulmai inamai rokonku da girman Allah Adannamin subscribe dan darajar annabi muhammadu sallalahualaihin wasallam Allah yakara muna son annabi ameeen ❤❤❤
Har mantawa nake ina kallon film ne saboda talla, har LABARINA ya fara fitamun a RAI, tunda Naga duration film din ya Kai 1h 20minute nasan talle yayi yawa. Allah ya kyauta abundai gaskiya yayi yawa.
Gaskiya inada shawari dangane da sharin wannan na labarina Baikamata bAbban abilities kamar yadda ake fadi mai kudine yasance asibitinda yake babu cc tb camera wadda zaihana bin diddigin abinda yake faruwa malam aminu saira iliminka yakusa karewa daga ni mai bibiyan shirye shiryenka Eng.alatu.s baba daga taraba
اليوم ارفة مككه منا الله اكبر الله اكبر الله اكبر لا اله الا الله الله أكبر الله أكبر ولله الحمد watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬😘 today up Qur'an and Du'a don't forget to Muslim prayer