❤️❤️❤️ اللهم صل على محمد، وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد، اللهم بارك على محمد، وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم، وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد ❤️❤️❤️
اللهم صل على سيدنا محمد وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد اللهم بارك على محمد وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد
Yakamata yaron daya samu Dr Asiya da Auwal a kofan gida yamasa Ina Kwana. Yana dakyau Ake yin abubuwan da zai temaka wajen improving tarbiya. Yin hakan kyautata tarbiyyan yara ne masu kallo Kuma zesa wadanda basuyi sufara koyi. Allah ya temakemu.
Don't forget to recite the surah al khaf on Friday to protect your self from all types of fittnah ( problems)❤And don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad SAW ❤😘💫
Masha Allah Shiri Yayi Kyau Sosai Allah Ya Kara Basira. Yakamata Agano Jamila Domin Kada Ta Kara Samun Nasara Akan MD Abar Maryam Tasha Amarcinta Shima MD Ya Koma Gida Cikin Family Dinshi Gaskiya Dr Asiya Ta Birgeni Tunda Babu Police Gara Tayi Gadin MD Da Kanta Saboda Gudun Matsala😂
Doctor Asia you’re the best 🤸♂️👌 Kai kuma my big boss Alh mai nasara Ka kwanta doctor Asia she will take care of you very well 😊Allah yakara basira my big sister ✌️✨💫🙏
Nidai wllh ba wani haushin da asiya take bani, burgeni ma takeyi, ina tunanin asiya tanayin hakan ne saboda ta qara karkato hankalin maryam zuwaga mai nasara, kuma in sha allahu zuwa gaba hakan zamu gani🥺 dr asiya👏👍
Kai viewers, kun ba ni dariya. Aminu Saira Allah Ya qara basira. Amma dai, ko babu komai Dr Asiya ta gwada soyaiyan da Maryam ta ke yi wa patient dinta a matsayinta na likita. Kuma yin hakan za cire zargi da shakkun qara masa ciwo da ake tunanin Maryam ta yi sanadi., saboda haka hankalin likitocin zai kwanta. Ita kuma Maryam son da ta ke yi wa MD ya sake qaruwa saboda kishin ganin wata mace a kusa da shi ta nai masa hidima. Weldone Aminu Saira, keeping us in suspense confirms your intelligence in this regard, Allah Ya qara basira.
Wato akwae abunda na fahimta Ita Dr Asiya tana gwada Maryam ne tana son ta gaane ko Maryam dagaske tana son me nasara ne ko Aa Shine take abinda takeyi Amma inaga kaman akwae yiwuwar su daidaita da Auwal Kaman tana tausayin mai nasara ne kawae