Тёмный

LABARINA SEASON 9 EPISODE 9 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A 

Saira Movies
Подписаться 1,2 млн
Просмотров 333 тыс.
50% 1

Кино

Опубликовано:

 

25 июн 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 265   
@sufisadisu
@sufisadisu Месяц назад
Allah karawa Annabi daraja S.A.W. اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ
@safiyyasalisu2289
@safiyyasalisu2289 Месяц назад
AMEEEN YA ALLAH 🤲❤
@Yawale_fulani
@Yawale_fulani Месяц назад
❤Masoyan annabi muhammad S A W allah ya azurtamana duniya da lahira Ameen
@safiyyasalisu2289
@safiyyasalisu2289 Месяц назад
AMEEEN YA ALLAH 🤲 muna godiya bro ❤
@user-bn1qh8lw6r
@user-bn1qh8lw6r Месяц назад
Amin
@nouhoukhalifa2536
@nouhoukhalifa2536 Месяц назад
Amen
@AbdullahiFidausi
@AbdullahiFidausi Месяц назад
Masha Allah Aminu saira Allah y qara basira. Pls like my comments😢
@hassanumar3187
@hassanumar3187 Месяц назад
Malam Aminu Saira is the best Director of all
@user-mn6in3yk8w
@user-mn6in3yk8w Месяц назад
😢😢😢😢
@RabiDjire
@RabiDjire Месяц назад
Agaskiya dey lokacin Jamila ya yi,dole ne wannan karon agane ta.kar abata muna data da lokaci.allah ya qara basira
@shafaatuibrahimlimanchi
@shafaatuibrahimlimanchi Месяц назад
wannan hakane abin yayi yawa haba
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Месяц назад
Wlh kuwa adaina jinkirta mata jinkirin yayi yawa 😮😮😮
@salisushehuraminkura9194
@salisushehuraminkura9194 Месяц назад
Ai ba'aci abinchi ba kuma kamar uwar Maryam din taganta agdan
@RabiDjire
@RabiDjire Месяц назад
@@salisushehuraminkura9194 Allah ya sa a ganta din
@salisushehuraminkura9194
@salisushehuraminkura9194 Месяц назад
@RabiDjire ki lura da kyau camera ya hasko kofar kitchen din sannan kuma abinchinma Maryam ta tsaya da zubawa, akwai dai wani Abu daya faru wanda yasa baichi abinchinba
@user-xq5kx5iz5b
@user-xq5kx5iz5b 29 дней назад
Masha Allah da xanyi mgn amma nayi shiru saboda bansan Shirin kaba saira🤐 yaa ubangiji kaqaramana son ma aiki s.a.w❤❤❤
@MoulanaMallamBashir
@MoulanaMallamBashir Месяц назад
Rabbi habli hukuman wa alhiqni bissaliheen waj alli lisana siddqin fillakireen waj alni minwarasati jhannatti Nna im ❤
@adilaosman500
@adilaosman500 Месяц назад
Amen ya rabbi
@user-yp7ft5ez4n
@user-yp7ft5ez4n Месяц назад
Masha Allah watching frm muscat 🇴🇲🇴🇲🇴🇲🎉🎉🎉Allah yaqarawa Annabi darajah S. A. W🥰🙏
@MaryamDMuhammed-ds3rf
@MaryamDMuhammed-ds3rf Месяц назад
S A W Ameen 😊 Masha Allah nima ina muscat
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Месяц назад
Sallallahu alaihi wa sallam ameen 🙏
@MaryamUsmanZabo
@MaryamUsmanZabo Месяц назад
Kai ja'ama saira yazakayi mana hk gudai so akeyi muyi ta dauwama cikin hospital tsakani da allah har in asirin jamila baitonu ba har yaci wnnn abincin bazan kara kallon film dinka ba😢😢 allah yakara basira
@shafaatuibrahimlimanchi
@shafaatuibrahimlimanchi Месяц назад
Gsky kam😢
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Месяц назад
Gsky kam nima haka 😢😮
@ADAMUMBUNIYA
@ADAMUMBUNIYA Месяц назад
Kiyi haquri mana Maryam
@shuaibubala1117
@shuaibubala1117 Месяц назад
Akwai abun haushi kam gaskiya
@user-og5ye6jr1q
@user-og5ye6jr1q 29 дней назад
Gaskia kam
@user-ik3jc4ys1h
@user-ik3jc4ys1h Месяц назад
Agaskiya Bai kamata mai nasara ya qara cin wata gubaba yakamata asirin jamila ya dan tonu koh da wanine ya ganta ba sai anje wurrin hukumaba habba😢
@LukmanYaroyaro
@LukmanYaroyaro Месяц назад
Wannangakiyane
@Nigeria380
@Nigeria380 Месяц назад
Gaskiys Saira kar a Kara zumasa guba please 😂❤
@user-bi6qo7dg2g
@user-bi6qo7dg2g Месяц назад
Gaskiya Aminu saira dut kabbarri yachi abinchinga wlh ka lalata Film din nan Ya muna bata lokachin mu da data din mu amma ana ta maida mu baya, Yanzu fa idan Yacchi abin chin Nan da maryam da Mamarta dut sun shiga suspect kaga ko film Ya lalache wlh.
@MaryamUsmanZabo
@MaryamUsmanZabo Месяц назад
Wnnn gsky ne wllh allah dai yakyauta
@alarammabuhari252
@alarammabuhari252 Месяц назад
If you allowed jamila win again, I'll not continue watching your movies
@sulaimanashiru4501
@sulaimanashiru4501 Месяц назад
Even me gskia
@hafsatsuleiman2047
@hafsatsuleiman2047 Месяц назад
Kun dade Baku dena ba
@YusufMusa-kh1hj
@YusufMusa-kh1hj Месяц назад
Me too
@Adamcyberk
@Adamcyberk Месяц назад
Wlh abunda ke Raina kenan tun Kafin in shigo comment section.
@user-uc4oq2sg8j
@user-uc4oq2sg8j Месяц назад
Ma sha allah 🙏 yakara basira da kokari malan aminou saïra 🎉🎉🎉🎉
@user-io5lz6yg7e
@user-io5lz6yg7e Месяц назад
In shaa Allah asirinki ya kusa tonuwa jamila kina bani haushi
@bawaganasheriff7476
@bawaganasheriff7476 Месяц назад
Am sick and tired of seeing mai Nasara in hospital, not this time pls
@aishatuseidu7854
@aishatuseidu7854 Месяц назад
Same here. It's actually becoming annoying now🙄🙄 we've literally been watching the same thing from the first episode and now we're on episode 9 with 4 more episodes to end season 9.
@MakkhaMakkha-wx6uz
@MakkhaMakkha-wx6uz Месяц назад
Ni wllh har naji haushi dan ya yar da allah kullun cuta ah kanshi zata kare ya kamata ah daya masa yarda da allah bata sah mutun kullun ya dauwama cikin jarabawa ah rayuwa kubarshi yaji dadi mana don ya san duk wanda ya rike allah yana cikin nasara ah rayuwa
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Месяц назад
Wannan gsky ne 😢
@HafsatMuhammad-st7xq
@HafsatMuhammad-st7xq Месяц назад
Gaskiyane wlh mungaji d kallon film dinnnan asirinta y ki tunuwa
@SamailaYusuf-l5z
@SamailaYusuf-l5z Месяц назад
Gaskiya yakamata anuna maigaskiya muntaredaku allah yaqarabasira amen
@sa.idumusasa.idumusa3323
@sa.idumusasa.idumusa3323 Месяц назад
A gaskiya abu yayi yewa ace wai ka baiwa wanna yarinya kawai tana abubuwan da take so na sawa mai Nasara magani acikin abinci ai Allah baya arawa dan Adam irin wannan damar asiri sa Bai tonu ba Allah ya kewta Aminu Saira kayi wani abu game da Jamila Saboda har film din ya fara fita daga raina saboda damar da ka bata wanda ko Allah ma bai baiwa Wani mahaluqi irin wanna haba dai❤
@HassanUmar-s4n
@HassanUmar-s4n Месяц назад
Malan aminu kakulafa infa Jamila tasamu nasara zamima zanga zanga
@usmanabubakar3820
@usmanabubakar3820 Месяц назад
Wallahi indai mai nasara yaci gubarnan nadena kallon labarina
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Месяц назад
Gaskiya ne wlh ba,akyauta ba idan,yachi 😢😮
@zaharadeenumar-q2c
@zaharadeenumar-q2c Месяц назад
Slm Mlm Aminu saira don Allah adawo da labarin su lukuman
@g_adam_official
@g_adam_official Месяц назад
Gaskia dae kunsa Jamila tayi bakin jini yasin koni haushinta yafara kamani... Ko ganinta nayi a hanya bazan kalleta bah😊
@Nannahgirei
@Nannahgirei Месяц назад
😅😅😅😅
@ismailaliyuadam1314
@ismailaliyuadam1314 Месяц назад
Gaskiya yakamata ace akwai dan barbashin imani azuciyar jamila Wallahi. haba itakenan amakirci koyaushe Aminu saira maike faruwane itafa musulmace kokadan bata nadama a abun datakeyi yakamata asamu sauyima.
@shamsiyya391
@shamsiyya391 Месяц назад
Gaskiya yakamata asiri jamila ya tono
@FatimaHassan-tr1ih
@FatimaHassan-tr1ih Месяц назад
Wannan season din sunan shi labarina a asibiti kawai😂
@mahammadmbsdamasak2229
@mahammadmbsdamasak2229 Месяц назад
Ya Allah Ka Kare mu Daga Sharrin Makiyan mu 😢 Mu Gaye irin su JAMILA 🙎 Addu'a ce Kawai Mafita 🤔
@EdinaSilas-jn6nr
@EdinaSilas-jn6nr Месяц назад
Please Aminu Saira don't let Jamila win this time around please
@anasmusaadam3592
@anasmusaadam3592 Месяц назад
gaskiya ya kamata asirin jamila ya tonu, kar mai nasara yaci abincin nan
@adamamuhammad1398
@adamamuhammad1398 Месяц назад
Haka daya labarin lokacin da akasace sumayya andade ana bu1 haba mtsww
@ADAMUMBUNIYA
@ADAMUMBUNIYA Месяц назад
Gaskiya malam Aminu Saira Yakamata Ayi Abu danya Allah yaqara basira
@ibrahimabdullahi4868
@ibrahimabdullahi4868 Месяц назад
Great Mallam Aminu saira, Dan Allah adawo mana da Nafisa Abdullahi
@hamzaassoumane1802
@hamzaassoumane1802 Месяц назад
Gaskiya yakamata ace asiri jamila ya tono gaskiya yalumaci jamila😢😢😢😢
@kabiruisah2229
@kabiruisah2229 Месяц назад
Mudai lokaci yayi dazamu bar barnatarda datanmu haba kodayaushe ace zalunci akan mutum guda
@fiddausysidi4382
@fiddausysidi4382 Месяц назад
Kaii!! This Jameela is so wicked
@maryammamman1932
@maryammamman1932 Месяц назад
Haba daii mun gaji anataja yachi ache yanzu kam asirinta yatonu ,kullum asibiti abu daya pls achanza sarin, asirin jamila yatonu plsssss Saira
@Dayyab1
@Dayyab1 Месяц назад
Gaskiya nafara raina aikin aminu saira haba kaman karamin darakta
@aliyuhaidar4608
@aliyuhaidar4608 Месяц назад
Hmm' nikam Na gama tsinkewa da lamarin JAMILA
@yusufnuramuhammad8194
@yusufnuramuhammad8194 29 дней назад
Gsky baikamata Jamila tayi nasaraba zaka zare mana sha awar labari na kuma yakamata mai nasara yabar asibiti haka haha saira
@yusufnura1043
@yusufnura1043 Месяц назад
Gaskiya SAIRA idan baka tona asirin Jimila ba tabbas mundaina kallon film dinka
@user-ss5lr1ce1i
@user-ss5lr1ce1i Месяц назад
Ita dai Jamilan nan dakikiya ce wlh taya zaki saka guba bayan kin san kekadaice a kicin din gashi daman hukuma tana zarginki wan nan ai jahilci ne
@abdulsamadauwalu4283
@abdulsamadauwalu4283 Месяц назад
Wlh indai jamila tayi nasara a nan k maida mu Mahaukata bamu san me muke yi ba. Kullum ayi wahalar d mutum 1 Ina ake haka ne wai
@dan-nanakano2856
@dan-nanakano2856 Месяц назад
Wai don Allah jamila dolene sai kin kashe mainasara? Haba
@user-or9yk4dc9g
@user-or9yk4dc9g 29 дней назад
Aini dama tuni nadena kallon series dinnan sbd anata ba Jamila Nasara
@SadiyaNgaski
@SadiyaNgaski 29 дней назад
Gaskiya ana ba Jamila Dama da yawa
@Muazyarimanbege
@Muazyarimanbege Месяц назад
😮Amin ya Allah
@user-fq2po6bp4k
@user-fq2po6bp4k Месяц назад
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@user-xz6dv5mh5q
@user-xz6dv5mh5q 27 дней назад
Dazaran asirin jamila ya tonu ai film ya bar janyo hankalin yan kallo. Thanks
@AdamAAudiusoumn
@AdamAAudiusoumn Месяц назад
Masha Allah munatare daku daga Algeria
@SherifNajat
@SherifNajat Месяц назад
Macha hallah ❤❤❤
@mzauresakaba368
@mzauresakaba368 Месяц назад
Yakamata kudaina Kamanta Rai haka Nan inzaku kashe Mai Nasara kikashe shi Mana intona asirin Jamila zakuyi ku tona Mana a wuce gurin kawai kowa ya huta Kar kazama kamar irin izzar so Mana masu yin season Daya akan Abu Daya yaqi ci Yaqi cinyewa
@umarabubakar1418
@umarabubakar1418 Месяц назад
Allah ya nuna mana Ranar Friday
@user-ij8be4rp8m
@user-ij8be4rp8m Месяц назад
Taa Allah batakuba❤❤
@YaououmaroiNadjaatou
@YaououmaroiNadjaatou Месяц назад
Aslm aleykm dan darajjar annabi MOUHAMADOU SAW aminou saira mainasara yanacin wannan gubar da Jamila ta saka masa kokuwa assirin tonuwa zaiyi
@Pheenart
@Pheenart Месяц назад
Masha Allah
@user-ck3lj1kj9z
@user-ck3lj1kj9z Месяц назад
Kardai ajuya lamarin nan dan ALLAH kar azargi uwar maryam😢
@safiyyailiyas545
@safiyyailiyas545 Месяц назад
Gaskiya aminu saira karkasa mainasa yagara shiga cikin wani hali
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Месяц назад
😂😂😂wannan gsky ne dan,ba Allah kesakashi ba saira ne
@AmbakalaKeita
@AmbakalaKeita Месяц назад
Masha allah
@umarabdallahibrahim
@umarabdallahibrahim 29 дней назад
Jamila you're so incredible 🤔😂😂
@user-tt3oi9gn8q
@user-tt3oi9gn8q Месяц назад
Gaskiya director ya kamata asiri Jamila ya tonu 😢
@mohammedmusawa7369
@mohammedmusawa7369 Месяц назад
Aminu Saira don Allah a kyale me nasara haka, yakamata ace asirin Jamila ya tonu wallahi har tsorata nakeyi idan naga ya kusanci menasara, yanzu gashi zaa fara zargin maman Maryam gaskiya abun yayai yawa
@KBMTv-ee8kl
@KBMTv-ee8kl Месяц назад
This indicated that Jamila will win again? Chai! She supposed to be caught up this time. Saira don't kill Mainasara
@Husa8128
@Husa8128 Месяц назад
ماشاء الله تبارك الله ❤
@hanifa3966
@hanifa3966 Месяц назад
Magana ta gaskiya indai ba'a kama Jamila ba wannan lokacin to bakuyi adalci ba wlh😢😢😢
@user-vm9yf5xo5v
@user-vm9yf5xo5v Месяц назад
Maybe a na son a daura mahaifiyar Maryam laifi kenan
@hanifa3966
@hanifa3966 Месяц назад
@@user-vm9yf5xo5v wlh kam,Amma abun da baiyi dadi ba sam.
@KhadijaIsah-bg2fg
@KhadijaIsah-bg2fg Месяц назад
Jamila Allah ya shiryA
@IbrahimkhalilKhalil-x5k
@IbrahimkhalilKhalil-x5k Месяц назад
Aminu saira duniya ne wallahi Allah ya kara basira❤❤
@alidjiboamina6130
@alidjiboamina6130 Месяц назад
Gaskia kamata ageno djamila yinzu kam abun yayi yawa ai
@HamishMuhammad
@HamishMuhammad Месяц назад
Gsky malan AMinu saira karka bari Jamila tayi nasara a wan nan karon SBD kana son kamaida fim kamar izzar so haba
@hashimudahirumuhd8048
@hashimudahirumuhd8048 Месяц назад
Idan bakabi ahankaliba munkusa mudaina kallon wnn film din haba ayi ta abu daya har yaushe
@manirouabdoulaziz8431
@manirouabdoulaziz8431 29 дней назад
Niday nadayna batawa Kayna lokaci,agaskiya director bakuyma masoukallo adalci,yakamata anouna maygaskiya sannnan anouna maykarya Amma kullun saykuttaba masu kallo hawchi.
@SumaiyyaMuhammad-n5l
@SumaiyyaMuhammad-n5l Месяц назад
Gaskiya mln aminu saira ana Jan mana rai da yawa asirin jamila bai tunu ba still zata kara saka masa wani magani Haba a duba mn 😢😢
@YakubouMaliki
@YakubouMaliki Месяц назад
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤❤
@zainabhassan8724
@zainabhassan8724 Месяц назад
Allah ysa karyaci
@faizamuhammadumarumar5655
@faizamuhammadumarumar5655 29 дней назад
Film yazama Izzarso kullum a asibiti😊
@abdussamadshuaibusaminu4742
@abdussamadshuaibusaminu4742 Месяц назад
Aminu Saira zami maka tsallan baɗake muddin baka tona asirin Jamila ba gaskiya 😂😂😂
@zamaniboy684
@zamaniboy684 Месяц назад
Dan Allah kubani adireshi gidan suja mila naje naja mata kunne takiyayeni ita dole saika kashe shiwai a fim dinnan?
@FatimaSagir-er5ln
@FatimaSagir-er5ln Месяц назад
Har wani murmushin mugunta take muguwa kawai 😢😢
@AdamuMaryam-pu2dx
@AdamuMaryam-pu2dx Месяц назад
Haba haba haba yazakayi mana haka gsky inba'akama Jamila ba abu ya bace
@mayakihadizadjibo9232
@mayakihadizadjibo9232 Месяц назад
Haba a ce seson guda duk a likita?Gaskia dai Malan Aminu Saira a gjara
@hausaversion2023
@hausaversion2023 Месяц назад
Is possible lokacin tonan asirin jamila ne yayi
@HafsahAlqasim
@HafsahAlqasim Месяц назад
Gsky de malam aminu Saira ya kamata wannan satin ka tona wa wannan munafukar asiri. U are d best director of all
@bantoumonbutu4650
@bantoumonbutu4650 Месяц назад
I'm disagree about the way the still giving Djamilah a chance to put poison in Mainassara Food and the police are not doing their job they should be able to listen to Djamilah calls because she is the primary suspect
@abdullahiadamu9612
@abdullahiadamu9612 Месяц назад
Kwanan nan dan fara zagin ka a sbd naga kamar bakasan mai kk yi ba
@user-vq4cp9lt1j
@user-vq4cp9lt1j Месяц назад
Please Aminu Saira don't let Jamila win this time
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Месяц назад
It's true wlh 😢😮
@bodmazyusuf4683
@bodmazyusuf4683 Месяц назад
Dayan biyu... Ko dai Maman Maryam ta ga sanda take zuba gubar, ko kuma a kawo wani sanadin da za a ce Jamila ta ci abinci kafin Mai Nasara. Amma ban tsammani zai sake cin gubar... 🤔 Wannan nazari na ne 😁👌🏽
@balaaliedo243
@balaaliedo243 Месяц назад
Jamila da har yanzu ba ta Karaya ba 😢😢
@gamer-py2vz
@gamer-py2vz Месяц назад
Saire 😂😂😂 again woooo
@mauludkabiru7504
@mauludkabiru7504 Месяц назад
Nifa akoma mana bangaren can nandai kallo kawai nakeyi amma can yafi kayatar dani gaskiya
@zuma0132
@zuma0132 Месяц назад
Nadia Guba Charity Guba Jamila 1st attempt Guba Jamila Second attempt Guba Why always Guba
@user-xh3tz5om9p
@user-xh3tz5om9p Месяц назад
Kai jamaa jamila me al amin yamata
@HauwauAbbas
@HauwauAbbas Месяц назад
Gaskiya indai baa ganotaba nadaina wasting data na
@gamboyunusamohammed8846
@gamboyunusamohammed8846 Месяц назад
That's the role the director wants her to play but these issues of poison from jamija is the worst and worst.
@hashidubaba4325
@hashidubaba4325 Месяц назад
gaskiya yanxu kam shirme nashiga film naka mallam Aminu yakamata wani prove yasamu
@user-ig1xb5mb1f
@user-ig1xb5mb1f Месяц назад
Gaskiya yakamata asirin jamila ya tonu
@SamailaIssoufou-dn2ib
@SamailaIssoufou-dn2ib Месяц назад
Salutation aminou saira
@user-cc9ft1yu6g
@user-cc9ft1yu6g Месяц назад
aaaaajamila😲🙆👮
@KasimuZakson
@KasimuZakson Месяц назад
Ina Gani kamar afara batawanna fiem soboda mezaisa ayi anfani da mahaifiyar Maryam da abinchi da takawo Dan indai harkunason muchi gaba da kallonta asirin Jamila ya tonu in kuma bahakaba to lallai barinku zamuyi
@adamaalfah5270
@adamaalfah5270 Месяц назад
Salaamu Alaikum Mr Aminu I really enjoy watching your series , actually U really really tried Wel done 👍. Kindly make it snappy please because time is not by our site . Remain Bless Mr director and team members
@badiamoustapha6635
@badiamoustapha6635 Месяц назад
Yanzu ta kara kuma? Haba dey gaskia bai kamata tayii nassara bah!
@YusufMusa-kh1hj
@YusufMusa-kh1hj Месяц назад
This series it looks like izzarso bad people always win against good way, we can keep watching but if it goes like that we can stop as we did to izzarso and look for another.
@JazuliDanlamiIbrahim-w2s
@JazuliDanlamiIbrahim-w2s 29 дней назад
Sarki saira❤
@musaadammusa9536
@musaadammusa9536 Месяц назад
Haskawa ta karshe a trailer episode 9 zata zamo haskawa ta karshe a episode 9 🤣🤣
@MuhammadFaisal-jp5gh
@MuhammadFaisal-jp5gh Месяц назад
Hmm zuciyar jamila dutse ce Yakamata akamata
Далее
LABARINA SEASON 9 EPISODE 13
1:15:58
Просмотров 770 тыс.
Я ВЕРНУЛСЯ 🔴 | WICSUR #shorts
00:57
Просмотров 2,3 млн
KISHIYATA SEASON 6 EPISODE 9
54:33
Просмотров 47 тыс.
HADIZA GABON: Aminu Mai Dawayya ya dawo da baya.
37:56
Zan iya auren talaka - ‘Maryam Labarina’
10:38
Просмотров 186 тыс.
бим бам бум💥💥 типа..
0:18
Просмотров 1 млн
They got a Golden Buzzer 🤣✨
0:46
Просмотров 39 млн