#YanRabano #TageEntertainment #LafazinSo #AyatullahiTage #HausaComedy #LafazinSo #LafazinSoTv #LafazinSoSeries . . . Barka Da Zuwa Tasharmu Ta Tage Entertainment . . Pls Subscribe Comment Like Share ............ For More Entertaining
Masha Allah Allah ya kara daukaka Garban kauye a ciki gaba da sarawa kare ciyawa Umar inajin dadin shawar da kake bashi ta gari Allah ya kara basira 💓💓💓💓💚
Masha Allah, Aiki yayi kyau sosai, Amma kun dawo da Khadeejah ba ta hanyar da ya dace ba, sannan garban kauye ya sayar da gonar dubu dari da talatin, sai kuma gashi da motar miliyan da toh garin ya aka haihu a ragaya
Lafazin So serial ne ko wanne labarin yana daukar kansa ne dan haka zaka iya ganin jarumi a ko wanne episode koya canja suna ko Yanayi banda umar da Garban Kauye Sannan motar da Garban Kauye ya karbo haya ya karbeta kuma Bai iya ba
Gaskiya muna samun nishadi sosai ga wannan shiri na lafazin so Ayatullahi tage muna yakarbu awajen mutane Allah yakara basira da daukaka ayatullahi Allah yasa kafi haka Amin