Тёмный

MAFARKAI GUDA 5 DA SUKE BUSHARA GA AIKIN HAJJI KO UMRA GA ME YINSU 

Annahjul-Hameed TV
Подписаться 83 тыс.
Просмотров 10 тыс.
50% 1

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Опубликовано:

 

23 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 17   
@adamoumoussamaimouna9346
@adamoumoussamaimouna9346 Год назад
Allah ya kara basira,malan nayi mafarki në na ga wasu su na kewayen kaaba Anma a sararin samaniya
@SulaimanYusufjasawa
@SulaimanYusufjasawa Год назад
Allah yakara albarka amen
@muhammadalihassan603
@muhammadalihassan603 Год назад
Masha Allah ashi munkusan yin ziyara Allah nunamana dayardan Allah🙌🙌📿
@HarounaAdamou-oi8cf
@HarounaAdamou-oi8cf 2 месяца назад
❤❤❤
@habibamusa2654
@habibamusa2654 Год назад
Assalamu alaikum malam ina maka fatan Alheri ina yawan rubuta mafarkin danayi baka taba fassaramin ba, Dan Allah ka taimaka ka fassaramin. Nagode 🙏
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 5 месяцев назад
Sadaukinfa sadaukine
@hafsam9846
@hafsam9846 Год назад
Allah ya saka da alkhairi MLM
@muhammadalihassan603
@muhammadalihassan603 Год назад
Masha Allah saiyidi Abbas Allah Kara Nisan kwana da imani
@shukraslaim4547
@shukraslaim4547 Год назад
Tabbas nayi mafarkin ka'aba kuma yanzu haka Ina saudiya alhamdulilh
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki Год назад
Alhamdlh Ayi mana addu'a
@shukraslaim4547
@shukraslaim4547 Год назад
@@abbas_sadauki ok insha Allah
@abulbasmah
@abulbasmah 8 месяцев назад
Malam matatace tayi mafarkin mahaifiya ta take hajji bayan dawowan sai naje bayan nadawo matana sukaje, ataimaka
@rabiutijjani8467
@rabiutijjani8467 2 года назад
JAZAKALLAH
@abdoulmadjidi2282
@abdoulmadjidi2282 2 года назад
Assalm alykm malam nayi mafarki n'a gani rubutu a sama rubutun العربية n'a karanta amma n'a manta mey fassarar
@sagirwapakatsina644
@sagirwapakatsina644 2 года назад
Allah Ya cika Muradi Sheikh.
@samsung-oc1pr
@samsung-oc1pr 2 года назад
Jazakallahu
@DanwayaCreatives
@DanwayaCreatives 2 года назад
tabbas ina yawan mafarkin ka,aba da kiran sallah da sallar ma baki daya sannan akwai sanda nayi mafarkin saida aka jirani naje makka nahau akan agogon masallaci na gyarata sallah akayi sallah tare dani amma ankai tsawon shekaru 3 da faruwar hakan
Далее
ALAMU GUDA 20 DA SUKE NUNA SAMUWAR SIHIRI A GIDANKA
14:25
Fassarar mafarkin Garin Makka
2:08
Просмотров 1,4 тыс.
MAFARKIN AIKIN HAJJI
3:40
Просмотров 8 тыс.
Shirin Yamma na DW 24.09.2024
Просмотров 43
Fassarar mafarkin Garin Madina
1:46
Просмотров 956
MAFARKIN SANYA FARIN TUFAFI ALHERI NE
8:10
Просмотров 14 тыс.
MAFARKAI GUDA 10 BA MAI YINSU SAI ME RABO
9:57
Просмотров 42 тыс.
Fassarar mafarkin tafiya aikin hajji
3:39
Просмотров 7 тыс.
MAFARKAI GUDA 5 DA SUKE NUNA ZAKA SAMU ƊAUKAKA
8:55
MAFARKIN YIN TAFIYA ZUWA WANI GARI ALHERI NE BABBA
7:20