Тёмный

Makomar Iyayen Annabi | Sheikh Albani Zaria  

ASSUNNY TV
Подписаться 1,3 тыс.
Просмотров 13 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

15 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 39   
@mamstowers
@mamstowers 4 месяца назад
Wai me Yasa mutane Basu son gaskiyane, mu fa Abnabi SAW, shi muke bi, Batun iyayen annabi kuwa, dole ne mu yadda da hukucin Allah
@usmanhashim6661
@usmanhashim6661 4 месяца назад
Batun iyayen Ka fa?
@HamzaIbrahimDanwakili
@HamzaIbrahimDanwakili 11 дней назад
Gaskiya wannan ba gaskiya bace. Allah ya sawwaka Annanabi yayi ceto ya bar iyayensa. Idan akwai da ifin hadizi to wannan shine
@shareefYusuf
@shareefYusuf 4 месяца назад
Allah Ya shiryar da duk mai wanan Tunanin saboda Annabi s a w
@ShituIsmaila
@ShituIsmaila 9 дней назад
Kaluinnalillahi wa Inna Alaihirajuon MLM Nan munsamu safanin Fahim Mata Allah ya femamubaki daya Amiiin Ya Allah
@usmanhashim6661
@usmanhashim6661 4 месяца назад
Yanzu da za abashi dama ya goge wannan maganar da yayi wallahi da yaji dadi, Allah ka rabamu da aikin da nasani, Izala qiyayyar Manzon Allah da Ahlin gidan Sa.
@aboubacarmahamadou2309
@aboubacarmahamadou2309 4 месяца назад
Qarya ne
@ammajafartambas
@ammajafartambas 29 дней назад
😭😭😭😭😭😭😭
@abduadamumisau5478
@abduadamumisau5478 4 месяца назад
Yanzu dai shi ya tarar da abinda ya tarar. Allah kar ya hada mu da shi.
@VithinhaAdam
@VithinhaAdam 8 дней назад
Sakarai dan bid'a
@SalehahmedYakubu-lj5mm
@SalehahmedYakubu-lj5mm 4 месяца назад
S.A.W.
@Ibrahimaat
@Ibrahimaat 4 месяца назад
Yanzu kudena Takiyya kufito ku kafirta Iyayen Annabi s a w kawai, kudena yimana ihun cewa yan shia nazagin sahabbai
@user-io2ms8ho2r
@user-io2ms8ho2r 4 месяца назад
Amen 🙏🙏🙏
@alhaliyumuhammadinuwa7766
@alhaliyumuhammadinuwa7766 4 месяца назад
Ubanka Da uwarka sunacikin wutan jahannama shege Albani arnenzamani makiyin manzon Allah s.a.w
@Assunnytv01
@Assunnytv01 4 месяца назад
Yanxu zagin da kayi masa, ka samu lada ne ko me ka karu da shi ? Sannan mazon Allah yace duk wanda yace da wani arne alhalin ba arne bane to kalmar ta koma kan wanda ya fade ta. To ka gan cikin ruwan sanyi ka zama arne kenan. Nayi mk murna na zama arne cikin daren nan... Ma'assalam
@atikubagudu3724
@atikubagudu3724 4 месяца назад
Shi da ya tsine ma wadanda ya kira ‘yan bidi’a, daidai ne?
@Assunnytv01
@Assunnytv01 4 месяца назад
@@atikubagudu3724 A ina ya tsine ma yan bidiah
@officialabz5397
@officialabz5397 4 месяца назад
Shi da yace iyayen Annabi na wuta menene matsayin sa a wajen ka?​@@Assunnytv01
@ismailabdullahi5900
@ismailabdullahi5900 4 месяца назад
Allah Ya Isa
@Assunnytv01
@Assunnytv01 4 месяца назад
Ma wa?
@umaribrahim6102
@umaribrahim6102 4 месяца назад
Ma jahilcin ka
@khadimibachiroudamagaram2983
@khadimibachiroudamagaram2983 4 месяца назад
Ma shi wanda yajiyar damu wannan banzar maganar wacce take kara nuna wa duniya cewa maqiyin Allah munafukai maqiya Manzon Allahﷺ waɗanda suke da'awar Ahalulsunnah sekuma su ka kasance masu yaqar Masoyinmu Matcecinmu wanda Shine yazo mana da Sunnahr dole muuce Allah ya ya'isa jiyar damu da'akayi guba muna tirrr da tofinnn Allah tsine ga duk wanda ya ke tare da shi wannan chachan na Zaria
@umaribrahim6102
@umaribrahim6102 4 месяца назад
@@khadimibachiroudamagaram2983malam kai jahili ne kaje kayi karatu
@MustaphaAbdullah-u2s
@MustaphaAbdullah-u2s 22 дня назад
Kakoma school kayi karatu. hadisi ne ingantace yazoda wannan ba Albany ba.yan bidia shia da karika surudeku Da jahilcin irin nasu. Kai im maihankaline Duk musulumi yayi Imani Da Allah da manzosa da qur ani Da hadisi iyshene cikake masoyi annabi. Allah yafadawa annabi annabi yadama sahabai sunrubuta alqur ani Da hadisi shene harkakey wata gardama kake kaje kayi tunani don Nasan rashin karatu qur'ani da hadisi shiyasa harkakey zargin MLM abanyi​@@khadimibachiroudamagaram2983
@usmanAuta-zv6gd
@usmanAuta-zv6gd 4 месяца назад
Ya Hakuri Albani Kai Kana Aljanna Iyayen Annabi Kuma Wuta Inah
@alhaliyumuhammadinuwa7766
@alhaliyumuhammadinuwa7766 4 месяца назад
Shege Albani arnenzamani makiyin iyayen manzon Allah s.a.w
@AyoubaNamirou-ss8jl
@AyoubaNamirou-ss8jl 4 месяца назад
Amma ka gani yanzu makiya annabi saw
@AbubakarilyasuJido
@AbubakarilyasuJido 21 день назад
Kai ma Ubanka Yana wuta
@atikubagudu3724
@atikubagudu3724 4 месяца назад
Toh me ke ribar ku, idan suna wuta? Kuma su masu hadisin Annabawa ne, da basu qarya?
@Assunnytv01
@Assunnytv01 4 месяца назад
Suwaye kake nufi da masu hadisi tukun? Ka dan tantance pls Domin hadisin asali a bakin manzon Allah aka jiyo kuma sahabi na kusa da shi ne ya rowaito, to sae ka yi bayani suwaye masu hadisi da kake nufi
@usmanhashim6661
@usmanhashim6661 4 месяца назад
Wanda ya rawaito Hadisin qarya yake yi ko wanene shi.
@atikubagudu3724
@atikubagudu3724 4 месяца назад
@@Assunnytv01 Wanda duk ya rawaito cewa Manzo yace mahaifan sa na wuta qarya yake, kowayeye shi. Qirqira abun ku kuka yi, kuka ce Manzo ya ce.
@atikubagudu3724
@atikubagudu3724 4 месяца назад
@@usmanhashim6661 Yawwa dan uwa, gaya mashi gaskiya. Sai su qirqiro qarya, suce Manzo ya ce.
@ampagetech2624
@ampagetech2624 4 месяца назад
Allah wadaran ka tsinanne
@abdullahiusman8070
@abdullahiusman8070 3 месяца назад
Gaskiya bantabajin albani ya fita rainaba sai yanxu wlh tlh mahaifan manzon Allah ba abin wasa bane kowa yanacin Albarkacin Annabi sai mahaifanshi sukasacin Albarkacinshi cirr da jahilin tinani
@Assunnytv01
@Assunnytv01 3 месяца назад
Kamar yadda har yau har gobe kana cin albarkacin Annabi ibrahim, me yasa baban sa bai ci albarkacin sa ba?
@alhjumardabino400
@alhjumardabino400 8 дней назад
Ubankama Yana wuta shege shedani
@mohammedshamsudeensulaiman277
@mohammedshamsudeensulaiman277 4 месяца назад
Albani kwaya😂
Далее
Munafunci Dodo Ne 3/4: Shaikh Albani Zaria
53:48
Просмотров 64 тыс.
Malam Jaafar Adam, yan Bidia.
9:39
Просмотров 6 тыс.
3 MUQABALA DA SARKIN ZAZZAU
20:41
Просмотров 500 тыс.
karatun karshe na cheick Albani zaria 3
1:08:51
Просмотров 313 тыс.