Тёмный

MAL AMINU DAURAWA YA SHIGA FAGEN DA BASHIDA ILIMI AKAI SHEHU ALIYU YA MAYAR MASA DA ZAZZAFAN MARTANI 

ZUMUNCINMU TV
Подписаться 70 тыс.
Просмотров 5 тыс.
50% 1

Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
/ @zumuncinmutv
#zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Опубликовано:

 

22 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 32   
@AnasShehudukku
@AnasShehudukku 18 часов назад
Allah yasaka da alkhairi malam sayyadi Alh Aliyu yola
@OumarMaland-tn3fc
@OumarMaland-tn3fc 5 часов назад
شكرا يا شيخنا فاضلا مباركا
@bashirabdullahi2086
@bashirabdullahi2086 15 часов назад
Salatin fati qaryane
@muhammadfantami3184
@muhammadfantami3184 17 часов назад
Masha Allah
@AbdulhadiAzzabawy
@AbdulhadiAzzabawy 22 часа назад
اللهم صل سيدنا محمد الفتح لما أغلق والختم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراط المستقيم وعلى آله حق فدره ومقداره العظيم Se tijjaniya mufah❤❤❤
@atikuvice171
@atikuvice171 16 часов назад
A gaskiya wannan kungiya akwai cabi, Allah ya kyauta
@grantgrant1884
@grantgrant1884 4 часа назад
Rashin ilimin izala da kiyayansu da Manzon Allah yayi karfi sosai.
@alfaibrahim1643
@alfaibrahim1643 21 час назад
Assalamu alaikum ya yan uwana musulmi, dan Allah wannan abun na addini da akeyi be daceba babu wani yare na Nigeria da suke wannan abun, babu wanda yasan makomarsa se Allah afwan kowa ya rike tafiyarsa Allah ya kara mana son annabi Muhammadu S. A. W amin
@suleimanyusuf3833
@suleimanyusuf3833 18 часов назад
Wallahi danuwa muma abin da mu me so ke nan mu yan dariqa. Amma ka ga alamun masu zagin waliyan Allah za su fasa abin da su ke yi ne?
@suleimanyusuf3833
@suleimanyusuf3833 18 часов назад
Allah ya qara mana son Annabi ya tsare mu daga zamewa akan son Allah da Annabinsa.
@suleimanyusuf3833
@suleimanyusuf3833 22 часа назад
A basu ilmi shehu, kuma ya zama hujja akansu idan ba su gargaduba sun dauki Gaskiya.
@lawaliabu2545
@lawaliabu2545 15 часов назад
Allah ya stinewa tiijaniya
@MusaIdris-n7q
@MusaIdris-n7q 21 час назад
أللهم صل على سيدنا محمد الفتح لما أغلق والختم لما سبق نا صر الحق با لحق والها دي ا لى صر ا ط كاالمستقيم و على آله حق فدر٥ ومقدار٥العظيم
@SouleymaneMayaki-p6j
@SouleymaneMayaki-p6j 18 часов назад
Allah ya chiryeka!!!
@habbakarauwal8690
@habbakarauwal8690 Час назад
Hmm Allah ya kewta amma gaskiya tijjaniyawa suna wasa da addini sosai Allah yasa mudace
@grantgrant1884
@grantgrant1884 Час назад
Don sun fi malama ku ilimi ko....
@seynihabimorou6658
@seynihabimorou6658 5 часов назад
Amma malan Ali n'a tausaya ma
@lawaliabu2545
@lawaliabu2545 15 часов назад
Makaryatan banza
@LawaljafarJafarlawal
@LawaljafarJafarlawal 21 час назад
Abaje mana shi malam/yasawka sholda dawrawa?
@AdamMuhammad-tx1sb
@AdamMuhammad-tx1sb 18 часов назад
Aki dawarawa kutu arintsi ya kawu inda anjce wahayini
@junaididibakari4046
@junaididibakari4046 19 часов назад
Shirmen ku dai yafi yawa yan dariku
@sambomusabinniuga7682
@sambomusabinniuga7682 21 час назад
Masha allah munagodiya masoyi manzon allah sallallahu alahihi wasallam 💔.... Izala sallafiya wahabiyawa jagajaga gidan iskanchi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam
@lawaliabu2545
@lawaliabu2545 15 часов назад
Daurawa ya fi babankama bkb
@umarlimanchi8268
@umarlimanchi8268 23 часа назад
Da dai ka kaiwa masu kaya kayansu kaji daurawa Don ubanka kan haka yamutu.
@AAa-z9i8w
@AAa-z9i8w 23 часа назад
To kaiwa kake zagi malam kaza wa kaza ko malam daurawa?
@MustaphaMgashiu
@MustaphaMgashiu 20 часов назад
Wlh duk wahabiyawan duniya da lahira mutanen banzane makaryata yan asara
@SouleymaneMayaki-p6j
@SouleymaneMayaki-p6j 18 часов назад
Zakayi bayani gaban Allah.
@abubakarlamido-do8mj
@abubakarlamido-do8mj 18 часов назад
Daurawa ko jahili??? Ni wlh abinda Marigayi Sheikh Lawal Maiguduma yake fada cewa Dan wiwiyi ko Alade yafi limamin wabiya daraja a gun Allah nikam wlh na yards. Shegu Makiya Manzon Allah Saww
@zeelahabdulhameed8332
@zeelahabdulhameed8332 21 час назад
Kubar bidia saboda mutuwa.bidia ba addini bane
@jsuleman4585
@jsuleman4585 19 часов назад
Hujjojin da yakawo daga Qur'ani da hadisai ne suka sanyashi cikin bid'a ko kuwa? Dan Allah yimana bayani, idan ba kan mahangar san zuciya da qungiyanci kake ba.
@lawaliabu2545
@lawaliabu2545 15 часов назад
Bakabada Amsaba kata yw Kanata kry
Далее
How to Install and Use an Adjustable TV Arm
00:18
Просмотров 3,8 млн
IZZAR SO TAKUN FARKO EPISODE 2 WITH ENGLISH SUBTITLE
58:23
How to Install and Use an Adjustable TV Arm
00:18
Просмотров 3,8 млн